Wednesday, 26 October 2016

SANADIN CAMERA 26-55

S [10:09PM, 10/25/2016] aneesa kt: ���� *SANADIN*
  *CAMERA* ����
        

  Written by
               *Faty Afreen*
                                  &
            *Mrs phareesy*

dedicated to
         *ANEE LUV��*

2⃣6⃣-3⃣0⃣

         A'a abokinsa sadiq shi yazo ya fadamin kasan cewar ynxu yata yake aure kuma yadage akan se ta basa dukiyar da mahaifinta ya bar mata...shknan hajiya nagama miki tambayoyinki...

    wajen haneef br.hameed ya nufa...
   bawan Allah zamuso musan sunanka..
    "sunana haneef ishaq..haneef ishaq hajiya tace kai yaron qanin mijinta ne hkne?eh hkne...toh haneef meyasa kakeson karban dukiyar da kawunka ya barwa yarsa?

    dasauri bar.jamil ya miqe tsaye..
    upjection my lord bekamata ya masa irin wanan tmbyr ba...
    bar.jamil ka koma kazauna qorafi be karbu ba...bar. cigaba...
    haneef ka amsani..
  "nifa banyi komai ba...kuma banyi kisa ba..haneef kenan abokinka fa da kanshi ya fada wanan zancen kuma ahalin ynxu yanada shedar daze gabatar...toh ya gabatar mana nidai nasan banyi komai ba...
   shknan haneef...ya mai girma mai sharia shknan tmbayoyina..

     komawa hameed yayi yazauna...
            bar.jamil kanada tambayoyin da zakayi? eh yamai girma me sharia..toh kotu na sauraronka...

       wajan hajiya bar.jamil ya nufa..
             hajiya kina zargin cewar haneef shiyak kashe mijinki kuma ya kashe mijin yar ki? eh...toh hajiya ganinsa kikayi?a a abokinsa yasanar dani kuma na gamsu sbd irin abubuwan da yakeyi ynxu..hajiya kenan bafa ganinsa kikayi ba kuma kika kawo qara ..ai akwai sheda ynxu hajiya ba abin kunya bane ace dan da kika rena ki zargesa da kisa ba.ntoh baki renesa da kyau ba kenan

        br. hameed ne ya miqe up jection my lord be shafi renon data masa ba sbd ynxu dan adam ba ashedarsa...
    qorafi ya karbu bar. jamil ka kiyaye...

         wata harara  jamil ya watsawa hameed

       shknan nagama tmbyoyina yamai girma mai sharia.n.

         gurin zamansa jamil ya nufa ya zauna
     hameed kuma ya miqe tsaye....

           "yamai girma mai shari a. abani dama na gabatar da shaidata ta farko..kotu ta baka dama ...

    sadiq ka matso kusa..hajiya zaki iya zuwa ki zauna kan anemeki...
     hajiya ce ta tafi ta zauna sadiq ya hauro...

    hameed ya soma mgn
   "kotu zata so tasan sunanka
    "sunana sadiq ibrahim..sadiq meye alaqarka da haneef...
    haneef abokinane tin muna sec.skul...

      haneef kuwa kallon sadiq yaka yana murmushin mugunta...

    "sadiq meka sani game da abinda ake zargin haneef?

    "lkcin da haneef yazo yanamin complain akan dadynsu zesa sunan inteesar a dikka kaddarorinsa...haneef ya tada hankalinsa yadau alwashin seyayi komai dan ya hana yin hkn

           �� *FLASH BACK*

    Zaune sadiq yake riqe da camera ahanunsa...
   "dole zanbi haneef dik inda zeje dan nasan kome zeyi a darenan ne dan gobe Alh. zesa hannu a takardun

      miqewa yayi ya fitoh ..napep yatara yashiga...har qofar gidan alh. aka sauke sadiq...yanan tsaye ya hango haneef a tsaye ya kulle wayarsa ya sa a aljihu yasa mask a fuskarsa da handglov...
     wani dutse haneef ya taka ya diga yana dirawa sadiq yabi bayansa...

     kamar yadda mukayi bayani abaya har haneef ya shiga dakin alh. shikuma haneef yana labe a window yana dauka da camera...

          *current sn*��

        *KOTU*

  toh agurin na dauki dik abinda ya faru se kuma lkcin da yazo yana min mgn akan sena taimaka masa ya kashe sultan watoh mijin inteesar.. lkcin da zeyi abun

[sanadin camera��]baby afreen✍��:

          �� *flash back*
     sultan ne cikin mota alokacin da gama waya da inteesar...yana qoqarin yin u-turn haneef ya baiyyana agabansa....
     sadiq kuwa nadaga can cikin ciyayi bayan bishiyar dake gurin yana daukar abinda kecfaruwa...amma sedai dai yana gama daukqr harbin da haneef yawa sultan ya bar gurin...

       *��current scn*
      shknan abinda nasani...ynxu haneef kana nufin dik wa anan abubuwan da kafa da suna cikin cameran?eh

     upjection my lord .wanan aidaga ji sharri sukewa**
    bar. jamil  qorafi be karbu ba..koma ka zauna

��manshat✍��
��baby afreen✍��
[10:09PM, 10/25/2016] aneesa kt: c ���� *SANADIN*
   *CAMERA* ����

written by
             *Faty Afreen*
                                &
          *Mrs phareesy*

dedicated to
           *ANEE LUV��*

3⃣1⃣-3⃣5⃣
    
    Toh sadiq ka taho da cameran?a a ...
   yamai girma mai sharia. muna roqon wannan kotuvme adalci da adaga qararnan dan mu samu mu gabatar da camera..sbd sadiq na tare da cameran da wannan ba wan Allah ya aikata laifukan...

     da sauri jamil ya miqe.
   upjection my lord ya kamata kotu me adalci tayi la aqari da qazafi akewa haneef.. ingaskiyane ykmt camera ta baiyyana tin yau base an qara daga qara ba...

   murmushi haneef ke tayi alkali yayi shiru kamar bazece komai ba

   "wannan kotucme adalci ta daga wanan qara zuwa sati me zuwa rana ita yau agabatar da camera anan

   ran jamil ya baci sosai haneef kuwa koajikinsa dan yasan ba inda zasuga cameran...

   alkali yacigaba da mgn
   "sannan za a tsare haneef a cell har ranar ta zagayo...kuka sadiq inbaka kawo ba zaca ma hukunci...

     nanfa hankalin haneef ya tashi ya sona mazurai amma da suka hada ido da sadiq seya soma murmushi

    Alkali kuwa na gama mgn ya miqe kowa agun ya miqecnan yansanda suka taficda haneef...

     inteesar kuwa baqaramin dadi taji ba...
   godiya sukawa sadiq

    "sadiq nagode sosai da irin taimakonan dan aynxu kan ba kowa bane zefa abokinsa na aikata laifi ba ya tona masa asiri ba...bkm inteesar ai taimako na kuma yii wakaine...

hajiya ta ansa da Allahcya maka albarka dikka sukace ameen atre ...

    bari naje gida naduba cameran acewar sadiq

hours later
     sadiq ne a tsaye dik ya gama hada zufa dakinsa a hargutse wayar ya daukovya soma kiran hajiya...
   bugu biyu hajiya ta dauka

   "hellow sadiq inji dai lfy ko?hajiya na shiga uku najawa kaina...meya faru sadiq? hajiya wlhi andauke camera!!

��manshat
��baby afreen
[10:09PM, 10/25/2016] aneesa kt: c ���� *SANADIN*
   *CAMERA* ����

written by
            *Mrs phareesy*
                                  &
               *Faty Afreen*

dedicated to 
             *ANEE LUV��*

Novels
   fatyafreen.blogspot.com

3⃣6⃣-4⃣0⃣

      salati hajiya ta doka..."sadiq anya ka duba ko inna kuwa?
  wlhi hajiya na duba ko inna bangani ba amma wlhi inna zargin kardai haneef neya dauke dannaga akotu koajikinsa bedamu ba...
 
    "shknan ynxu ya dauketa ...munrasa case...
   hajiya damuwata irin hukuncinda zasu min.kuma gaba bamusan me haneef zeyi ba..

   shknan sadiq bari na kira bar.hameed inna zuwa...

     katse wayar sukayi hankalinsu kaf atashe..

��������
     sadiq riga ya somawa...cikin rudu ya fita...be sauka ako inna ba se prison din da haneef yake..

   "officer dan Allah innason ganin abokina haneef ishaq"

   nansuka madatmby ya amsa suka masa iso zuwa gurinda haneef yake.
    haneef na ganinsa ya miqe yana dariya tare da yin tafi

     "�����������������
  babban abokina sadiq barka da zuwa prison din sa abokinka haneef yake..dama nasan dole babban abokina yazo dubani ko?

    shaqosa sadiq yayi..
yana fadin
   "haneef inna kasa cameran kafadamin inda take...

    haba sadiq kabari kotu ta yankemin hukuncin kisa mana base ka kasheni da hanunka ba..

    haneef inna camera?
hhhh sadiq kenan nasan dole kadawo gareni�� kuma kai��� tinda kaci amanata se an hutunka kafin nawa lkcin yazo...

    kai har ka isa kaci amanata���� kukai qarata kotu?toh wlhi se an hukuntaka kuma inna fitih senayi abinda yafi hk...hhhhh

     haneef kasani insha Allah asirinka se ya tonu karkayi tinani  katsira sbd amka dauke camera...

    hhh bana shakka sadiq amma kasani kai�����bazaka qara ganin camera ba dan na fasata.

    tsaki sadiq yayi ya nufi hanyar fita....

    babban abokina ka cewa myintee nayi kewarta��  hhhh������

   washe gari
����������

     inteesar ce tafitoh da plate din snacks da juice a cup tabawa aneesa wacceke kallon cartoon din *barbie*

    "sauko qasa ki zauna kici abincin kar ki xubar min akan kujrea...
  
     sauka qasa aneesa tayi ta zauna ta soma ci..

   daki inteesar ta nuda ta bude wardrobe tana fiddo kayan ciki..dan sun dade a ajiye tanaso ta bayar awanke...
     fiddo kayan take tazo daidai kan kayan haneef ta fiddo wanan camera a leda

    (karku manta batasan camera ta bata ba)

��baby afreen✍��
��manshat✍��
[10:09PM, 10/25/2016] aneesa kt: h ���� *SANADIN*
   *CAMERA* ����

Written by     
              *Faty Afreen*                                                     :                                 &  
           *Mrs phareesy*

dedicated to
             *ANEE LUV*

Novels
    fatyafreen.blogspot.com

4⃣1⃣-4⃣5⃣

       Ta fiddo wannan camera wacce ke cikin leda.amma bata kwaye ledar ba

     "Mtsw yaya haneef da kwashe2 kayan qara funan ma se ya sasu acikin kayansa..hmm

    ajiye cameran tayi saman dressing mirror dinta tacigaba da abinda takeyi ...tana gamawa ta soma kwasan kayan tana kaiwa wajen wanki...tana fita aneesa tashigo dakin dauke da tedy bear dinta a hannu..

     "mumy na cinye!!

    ganin batanan yasa ta juya zata fita se kuma ta dawo...ta dau ledar cameran ta bude...daukar idonta yayi ya mata kyau kenan setai murmushi ta kuma daure cameran aledar ta dauko ta fitoh ta nufu inda mumynta take

     "mumy come and see nasamu abunwa..mumy see..
   aneesa u ar disturbing me ...jekiyi wasa dashi na baki...

    da gudu ta nufi dakinta

    yehhhh mumy ta bani������

     tana zuwa tasashi cikin kayan wasanta ta dau babynta tafara mata kitso irin na wasa....

������
     hajiya kiyi hke jiya aiyuka sun min yawane shiyasa ban samu zuwa ba se yau..
  bkm bar. dama jiya sadiq ya kirani akan cewar bega camera ba..kuma yana suspecting haneef..dazun na kirasa ma stil be gani ba.
     subhanallah garinya ya yabari hkn ta faru?wlhi bansani ba.toh kirashi yazo ynxu...
 
    wayarta ta dauka ta soma dialing wayar sadiq ...

     "hello sadiq na am hajiya...kazo maza2 ynxu bar. nason ganinka...toh hajiya ganin zuwa ...

    ki kira inteesar itama tazo dan afadamata tayi bincike acikin kayansa ko za asamu...

      toh hajiya ta amsa dashi ta soma kiran layin inteesar..bugu uku ta dauka...

      "hello hajiya...inteesar kizo gida ynxu2 ...hajiya inji dai lfy...koma meye inkikazo kyaji.toh ganin zuwa..

      katse wayar tai ta ajiye kusa da ita...
   "ynxu lawyer ba yadda za ayi?ai babu hajiya in ba aga camera ba to mun loosing case kuma sadiq ze fuskanci nasa hukuncin...

       hajiya ta jinjina zancenan batasan yazatayi ba...kuma in ba a hukunta haneef ba ya fitoh Allah kadai yasa ta asar daze musu gaba...☹

��������
      inteesar kuwa suna gama waya da hajiya tabarwa me aikinta wankin ta nufi ciki ta shirya kafin ta soma shirya aneesa...

     cikin minti 30 sadiq ya isa gidan hajiya....yashiga da sallama suka amsa..iso hajiya ta masa ya zauna a daya daga cikin kujerun palon...

    sadiq ya akai kai ganganci cameran
ta bata bayan kaji me alkali yace?wlhi bar. bansan ya akai ba cikin ledar danasa cameran dutse nazo nasamu aciki.

     kuma danaje gun haneef a jiyan alamu sun nuna shi ya dauka ...cab toh ai dole aganota inba hk ba da matsala.

  suna cikin wanan zance Sega inteesar ta shigo da sallamarta tana riqe da aneesa..
    amsawa sukai tagaidasu kafin tasamu guri ta zauna....

     hajita meke faruwa ne?inteesar camera ta bata acewar hajiya

    babbar magana ynxu bar. ya za ayi...toh inteesar kecadaice zaki iya taimaka sbd haneef ake zargin ya dauka...toh lawyer mezan iyayi? bincike mana kayan haneef zakiyi da dik inda yake ajiye komai nasa

��manshat
��baby afreen
[10:09PM, 10/25/2016] aneesa kt: g ���� *SANADIN*
   *CAMERA* ����

written by
            *Faty Afreen*
                               &
           *Mrs phareesy*

dedicated to
           *ANEE LUV��*

Novels
   fatyafreen.blogspot.com

4⃣6⃣-5⃣0⃣

       Toh shknan bar. insha Allah zan duba...
nan dai suka cigaba da tattaunawa akan yadda zasu bullo wa lamarin...

������
      inteesar ce a dakin haneef dik tayi dai2 da kayan wardrobe dinsa...ta daga katifar kan gadon ta duqa qasan gadon tanata dubawa...

     dakinan kaf ba inda bata duba ba amma ba abinda ta samu... dakinta ta nufa nan ma tayi dai2 da kayan dakin dik ta gaji palo ta dawo na kwanta aneesa kuwa bacci taje a dakinta...

    itama inteesar agun bacci ya dauketa...

   ��������
     sadiq kuwa a halin ynxu ba wanda ya kaisa shiga tashin hankali....baya gajiya da wargaza dakinsa wajen duba camera...

    kamar kullun yau saura kwana biyar a koma kotu sadiq ya gama war gaza dakinsa...ya nufi cikin gidansu domin watsa ruwa...

    mahaifiyar sadiq na zaune saman tabar ma ta idar da lasar la asar.sadiq ya shigo da sallama ta amsa...

    "abubakari"" na am mama" zonan...

    kusa da ita yaje ya zauna
  "gani mama...meya samekane sadiq?kwana biyu dik baka cikin walwala...bkm mama.
  abubakari ba hk kake ba ka fada min gsky...

     nanfa sadiq yaga bashi da mafita daya wuce ya fadama mahaifiyarsa ko zame samu saukua ransa...

    nanfa ya fada mata dik abinda ke wakana
   "tohfa abubakari Allah ya maka albarka kayi niyar taimako ne..kuka insha Allah baza kaji kunya ba..asirinsa ze tonu insha Allah ba abinsa ze sameka se alheri...Allah yasa mamana bari na watsa ruwa....toh ta amsa dashi

    mama ta tausayawa dan nata sosai kuma tana masa fatan alheri..

     ��������

     inteesar ma nacan yau palonta sanda ta wargazashi tsam tayi kwalima ..tana tamawa ta shiga kitchen ta duba ko inna amma nan ma shiru...

    nan ta fita waje ta dinga dubawa a flowers din gidan amma nan ma bata gani ..tinawa tayi bata duba dakin aneesa ba...tashi tayi ta nufivdakin aneesa wacce ke kallo..

   "aneesa tashi kije varnda kiyi wasa zan duba abu anan...amsawa tayi da toh ta dauki basket din
din kayan wasan ta(inda ta jefa camera aciki)
    ta fice abinta ...nanfa inteesar ta duqufa duba dakin aneesa

     ita kuwa aneesa waje ta nufa ta zubar da kayan wasanta agun ta zauna...me gadi na ganinta ya nufo inda take.....

     ah!aneesan mumy wasa kikeyi?eh kaga tedy na....nagani meye wanan a leda?fisgewa tayi abin wasa nane mumy ta bani...toh kawo in gani mana...karba yayi ya bude ganin camera yasa ya waro idanu waje��

    "cab dole na mata wayo"

    aneesa baby jeki debo min ruwa insha...ruwa?eh jeki...miqewa tayi ta nufi ciki da gudu megadi kuwa ya zari camera ya waske sa ita se dakinsa

     story by
           *faty afreen*

   editted  by
           *Mrs phareesy*

   written by
           *Faty Afreen*
                              &
         *Mrs phareesy*

   dedicated to
           *ANEE LUV��*

VISIT
    fatyafreen.blogspot.com
[10:09PM, 10/25/2016] aneesa kt: g ���� *SANADIN*
   *CAMERA* ����

written by
             *Faty Afreen*
                                &
          *Mrs Phareesy*

dedicated to
          *ANEE LUV��*

Novels
  fatyafreen.blogspot.com

   *congratulations to yuh dear manshat...inna tayaki murnar gama novel dinki* ������bakin iyaye������
  *More grace to yuhr shinning elbow*

            faty afreen

5⃣1⃣-5⃣5⃣

      me gadi kuwa ya zari camera ya waskw da ita se dakinsa...

     cikin wata ghanamasgo dake dakin nasu yayi sauri ya tura ya fitoh ya dawo ya zauna...
    cankuwa se gata ta fitoh dauke da cup din ruwa se faman zibewa yakeyi dasauri megadi ya miqe tsaye ya tarota....

    "yauwa annesa nagode...
   gyada masa kai kawai tayi tare dayin murmushi ta nufi wajen kayanta tafara maidasu cikin basket din....

    "aneesa har kingama wasan?a a mumy ne tace inkomaa! ciki..toh shknan bari na tayaki kwashewa....laaaah!!inna abuna?wanne abu kuma aneesa?abun wasa na...oh na cikin leda?eh...toh ai da kija tashi shiga ciki kintafi dashi har nace kikawo na ajiye miki kikaqi
oh na manata....

   (ohhh yaro kenan ba wuya an masa wayo��)

   kwashe kayanta tayi ta nufi ciki...inteesar kuwa na kwance akan kujera
    "ynxu ta inna zan fara neman camera dinan...anya tana gidanan?

    aneesa kuwa taba shigowa dakinta ta wuce da kayan wasanta....

     wayar inteesar ce ta soma ringing....dauko wayar tayi wacce ke kan cnte table din palon
   "hajiyata"
  
   shine sunan daya bayyana akan screen din...dasauri ta daga wayar

  "hllo hajiya...na am inteesar ya gidan..lfy lau ....anga cameran ne ?wlhi hajiya ban gani ba bairin neman da ban ma abunan ba amma narasa inda haneef yasata.
  toh kicigaba da nema insha Allah zaasamu...toh Allah yasa hajiya...

  *washe gari*
       Yau kam saura kwana hudu akoma kotu sadiq dik ya gama rikicewa...
    inteesar kuwa  yauma sanda ta qara duba gidan amma shiru bata gani ba....

     Misalan karfe 1:35pm driver na saune me gadi ya fitoh yadanci kwalliya ya qure adakarsa
   "ah kai kuma se inna?acewar driver...
  xanje gaishe da babata be anjima kadan zan dawo...toh a dawo lfy....

    fita me gadi yayi...ba afi minti 10 ba driver ya miqe ya shiga dakins
   "mtsw ynxu wanan ko gyaran dakinan baze iyayi ba?bari kaga yau kwali mar dakinan zanyi ...

   nanfa driver ya hau kwalimar dakin yasama kowa kayansa a akwati wa anda basa amfani dasu yayi waje dasu harda ghanamasgo din da akasa camera aciki...

     yana gamawa ya sharo dakin daidai inteesar ta fitoh
   "Inna wuni hajiya. lfylau. yau kuma kwaliyama akeyi?wlhi hajiya dakin yayi datti ne....ok barinaje zandan siyo abu awaje...toh kawo insiyo miki hajiya..a a yi aikinka anan ne..toh adawo lfy....

    fita tayi shikuma yana gama sharar ya tattarasu yakaisu can wata bola datake da dan tazara da gidan.. ya zubar dasu kafin ya dawo...

   megadi be dawo ba se dare yana shiga kasan cewar dare ne kuma dik agajiye be lura da kwalimar dakin ba yaje ya kwana....
   "kaiii gsky yau nagaji za ai bacci me dadi...

      nan danan bacci ya dauke sa....

     da safe ya farka se juyi yake..driver ya kallesa
   "wai kai bazaka tashi bane hknan?wai kai inma tambykinna ghana masgo ta datake nan inna sanyo hannuna bana jinta ....ai na zubar dasu jiya a shara...

     firgigit ya miqe kamar wanda akawa allurar hauka...
*ai ka zu**** me?

   ��manshat
��baby afreen

No comments:

Post a Comment