Monday, 17 October 2016

BAYAN WUYA 20-23

B [10:39PM, 10/11/2016] baby Afreen����✍��: ������
         *BAYAN WUYA*
                ������

written by
             ➰Faty Afreen

dedicated to
           *Asy khaleel*

2⃣0⃣
   
     mota hydar ya koma fuskarsa dauke da fara a sai murmushi yakeyi...
    meerah ta kallesa tana murmushi
    "bangane ma ba fa ya hydar...kinga sis banason surutu kiyi shiru..toh nayi��

   ahk suka isa gida hydar murmushi kawai yakeyi.meerah se kallon sa take cike da mamaki...ya hydar ma da atinaninta yafi dr. miskilanci shine ya susuce hk?cabdi...

      *night*

     Daddare kamar amafarki najiyo ringing din wayata ...cikin gigin bacci na miqe na dauka wayar...ganin number yasa naka na danna mute..can nakuma jin ringing ba yadda na iya hknan na dauka....

    "Haba fatymah ko nayi laifi ne?nasan baki gane me mgn ba..toh hydar ne...

     innajin ya fadi hk namiqe zaune
     "ya hydar kaine cikin dare hk?haba dare kima?dikka dikka karfe tara fa...hm cab din lallai ai dare yayi...shknan naji tinda hk kikace..zan kwanta ne nace bari na kira naji muryar ki...hm ya hydar kenan se ankira ni tukun za akwanta...ehmana fatymah akwai aninda zanfada miki amma ba yau ba...kafada mana ynxu...a a innafada ynxu zaki iya suma ta waya....

    dariya ta somayi...

********
    can kuwa dr. ya fitoh daga wanka kenan ya dauki wayarsa ...hk kurin ya tsincikansa da kallon hoton fatymah wanda ya mata asace sadda ya rakata diban ruwa...

      kallon hoton yake yana murmushi ya rasa a wanne irin yanayi yakejin kasansa...tario abubuwan da suka faru ranar davyavfara ganin ta yakeyi yana murmushi...hk kurin ya tsincii kansa yana dailing numbern fatymah...
    
     "*SORY THE NUMBER YOU ARE TRYING TO CAL IS ON ANOTHER CAL AT THE MOMENT.PLEASE HOLD ON OR TRY AGAIN LA***

      Be karasa jin zancen ba ya kashe yayi wurgi da wayar rai abace tare da yin tsaki

   (mata me mtn kenan memakon tace fatymah na bacci��seta kwafsa)

    tinani ya shigayi yana jiro wakansa tambayoyi

    "dawa fatymah take waya?wayar wa zata ansa cikin darenan?meye hadinta da wansa suke waya...☹

      kwanciya yayi yaga kwanciyar bazata masa ba yamiqe ya soma zarya..dauko wayar yayi ya kuma try

           "BUSY"

   wannan karin shine abinsa ya baiyana screen din wayarsa...tsaki ya kumadakawa ya jefa wayar can qarshen gado..

      ********
           Nikuwa harna ma mance da dare ne na biyewa ya hydar se
hira mukeyi..
      dariya kawai yaketa sani...da qyar nasamu mukai sallama na kwanta inna murmushi....
   saving numbernsa nayi da ya hydar..

     ya hydar daga can shima murmushi yayi ya kwanta fuskarsa fal da farinciki....
     "fatymah tinsanda nafara ganinki naji inna sanki...innasona na baiyana miki abinda ke raina amma sena tabbatar dr. baya sanki....

     zan taimaka wajen koremiki dik wata damuwarki na kula dake...dan hausawa nacewa *bayan wuya* sai dadi insha Allah lokaci na zuwa��

     gyara kwanciyarsa hydar yayi ya kwanta yanata fara'a....

      dr. kuwa ba abinda yake banda zarya yarasa meke masa dadi..
    kwanciya yai tare da jan tsaki

       "mezesa na damusa ita bayan bana santa inna ruwana da wa take waya?mtsw!!
     juyawa yayi ya kwanta amma sam bacciya qaurace wa idanunsa��

������baby afreen
[10:21PM, 10/12/2016] baby Afreen����✍��: ������
         *BAYAN WUYA*
                ������

Written by
             ➰Faty Afreen

dedicated to
             *Asy khaleel*

2⃣1⃣
  
     Washe gari da safe yakama ranar saturday meerah na zaune a palo tana karatu kasan cewar suna da test a mkrnt...
   dr. ne ya fitoh cikin shirinsa ta zuwa aiki...
    "Inna kwana yayana dftn katashi lfy...lau my sis inna mumy?tana daki bata fitoh ba tinda dady ya fita may b ta koma bacci ne..ok bari na dubata... 
 
     dakin mumy ya nufa yatarar da ita zaune tana karatun Al-Qur'ani mai girma...salama yayi daidai ta kai karshe ta rufe qur'anin tare da yin addu a.. suka shafa a tare kafin ta amsa sallamar ...shigowa yayi kamar wani qaramin yaro ya kwantar da kansa akafar mumy...

  "inna kwana mumy..lfy lau dftn katashi lfy...lfylau..amma meyasa meka?mekika gani ?kalle idanka fa kamar me rashin lfy,

    dagosa tayi ta dubi idonsa sundanyi ja...
    "Son meya sameka?mumy bkm fa kawai jiya nayi darene wajen yin aiki ban samu bacci da wuri ba...
     "Allahyasa hkn ne..yau se  kadawo da wuri sbd ka samu bacci ko?toh mumy bari na tafi...toh Allah ya bada sa a...

    dr. na miqewa hydar ya shigo ko kallan banza hydar be ishi dr ba
   "hydar kaima kafitoh?eh mumy zamu wuce...Toh Allah ya bada sa a...
   ameen mumy..dama nace naga meerah na karatun test mese hana anjima naje nadauko fatymah..
    ok toh shknan bkm Allah ya kaimu.n

     Dr. najinsu bece komai ba ya fice abinsa ransa bace yanajero wa kansa tambayoy...

     "Taya akai hydar yasan gudansu fatymah?kardai dashi suke waya?mstw wanan su ta dama
    hydar kuwa yaji dadi..dan hk fita meerah na zaune hydar ya soma tsokanarta ..dr. na bakin qofa yana jinsu

     "Yau nikadai xanje gun fatymah basekinta damuna da surutu ba...lallai ya hydar nace ka fadamin sirrin ka qi...taya zanyi infada miki?ai sena fara fada mata tukun ke zakiji....
    intai tsami maji��bama setayitsami ba zakuji ta kwanan....

    dr  tafiya yayi ya tsaya jikin motarsa kwata kwata bashi da kuzari...hydar maya fitoh har ya bude motarsa yahango dr. tsaye dan hk ya nufi gurinsa...

     "Abokina yanaga kayisanyi ne kwana biyu ko akwai wata damuwa ne?kaga mallan bkm yitafiyarka...

    ba shiri dr. yashige motarsa yabar hydar agurin cike da mamakin yadda ya sauya...tafiya shima yayi yahau motarsa ya tafi abinsa....

    Dr. nashiga ya wuce office dinsa abokan aikinsa se mamakinsa sukeyi...dr. dayafi kowa surutu agurin amma ynxu dikyazama wani iri mgn madaqyar yake yinta..

       abokinsa salim neya biyosa office yai sallama dr. ya  amsa...kujera yasamu yazauna dr.kuwa yamai da hankalinsa kan papers din dake kan table dunsa....

    salim daya gashiru shirun yayi yawa yasa ya soma mgn....

********
      wanke2 nagamayi na kwashe kayanna kai kitchen daki nanufa hakanan na tsinci kaina daukar wayatana danna numbern dr. dik jinanake badadi kwana biyu....

    *******
*dr.Auwal*
   
     "dr.wai meke damunka ne?kafadamin damurka ....salim bazaka gane bane koba fada ma...kafadamin abokina zan fahimceka...

     wayar dr. ce tasoma ringing batare daya duba ba yaje yin reject ya acept bema masan wake kira ba...

     "salim bansan meyasa nake tinaninta ba...wakenan karkacemin fatymah?ehmana

   dariya salimyayi
   "dr. san fatymah kakeyi.mtsw banasan ta mezanyi da ita?ba class dina bace

     dariya salim ya kumayi
     "abokina kabarfadan hk wataran kai zaka dawo kana nemanta...
     "Allah ya kiyaye
acewar dr. nafadama she is not my type...

     dik zancen da akan kunen***

������babyafreen
[4:18PM, 10/14/2016] baby Afreen����✍��: ������
         *BAYAN WUYA*
                ������

written by
             ➰Faty Afreen

dedicated to
              *Asy khaleel*

    *Luv yuh my swt cocumber,(inji thariq)..my cabbage (inji dady zuwa ga mumy)* littafin maman shukur *TAWA CE*
     Kai my sis asy zanso ki karanta littafinan so swt wlhi gsky jinjina ta musamman zuwa ga maman shukur littafin tawa ce yayi dadi sosai wlhi...Allah ya qara basira...gsky my asy kinema ki karanta dan kisan daga inna mycocumber da my cabbage ya fitoh��

         *shout out to all*
                  *ma fans*

2⃣2⃣
      
     Dik zancen da akayi akan kunena dana ya hydar wanda yana bakin qofar office din yanajin hk ya juya be shigaba...
      yaji dadi kuma be ji ba dalili shine..yaji dadi ynxu yanada damar baiyyana wa fatymah abinda ke ransa ...beji dadi ba kuma sbd bedace dr.ya dinga fadan hk ba sbd aganinsa fatymah bata da wani aibu..kuma ita abin atausaya mata ce...kodan tana yar talaka shiyasa dr. ya fada hk?toh amma a iya saninsa da *Auwal* bashida qyakar talaka hasalima taimaka musu yake yana zama ya cikinsu...amma bari ze tmbyi fatymah kotama dr. wani laifin ne?

      Da wanan tinane2 ya isa office dinsa ....goran ruwa yadauka ya sha tare da sauke ajiyar zuciya yana murmushi yasamu guri ya zauna agogo ya kalla yanata Allah Allah 12 tayi yaje yadauko fatymah...

      Ni kuma kasa kashe wayar nayi innata sauraren zancensa...ban ankara baseji nayi hqwaye na bin fuskata daya bayan daya....

     salim kam dayaga dr. ya dage yayi yayi ya fahimtar dashi amma ya kasa ya dage akan shifa bason fatymah yake ba...ya miqe yayi ficewarsa....
     zama dr. yayi ya busar ra iska tare da jawo wayarsa daidai ya dauka kenan yaga kiran yasa "call ended"
     Wat!!!!!
     ����
         yafadsa afirgice tare da miqewa tsaye...
     "kardai fatymah ta ji me na fada?subhanallah!!
      yafada tare da dafe kansa isanunsa dik sun kada sunyi ja ...fadawa yayi kan kura tareda jawo ruwa ya daddaka me isarsa kafin ya ajiye robar ruwan da qarfi akan kujerar..

      "miqewa yayi yadauka key din motarsa ya fita ...hanyar gidansu fatymah ya dauka....
     inna shara naji qarar  mota tinanina hydar ne dan hk na nufi daki dagudu....

     dr. kuwa harvya bude qifa ze fitoh se kuna ya rife ya tada motarsa yabar gurin....

      gida ya nufa idanunsa dik sun ciko ...yana shiga palo yaga ba kowa dakin mumy ya nufa ya tarar tana waya...tana juyowa taga yanayinsa....

     "bilkisu inna zuwa zan kiraki ynxunnn
    katse wayar tayi  ta maida dubanta ga dr. dayazauna kusa da ita abakin gado tare da dafe kansa...
    "dr.!!
      dagowa yayi ya kalleta kawai sega hawaye sun soma sintirin bin fuskarsa...hankalin mumy ya tashi sosai....
       "Son meta sameka?fatymah!!
    shine abinda yake fada...
    meya sami fatymahn?
      nanfa dr. yafadawa mumy abinda ya faru...
     "hm dr. kenan ka mayar da kanka kamar wani qaramin yaro...hm bar sekaje kawa kanka sakiyar da baruwa tukunna....kana son abu amma kana ta wani miskilanci...ok muny naji mumy i admit it innasan fatymah ...ynxu bari naje na bata hkr.....a a kabari nasan qila hydar yaje daukota ....

   ******
       cankuwa hydar ya shirya ya nufa gidan....

     yanasuwa ya kirani dan tin dirin motar dazu na je na shirya....fitowa nayi na nufi dakin umma..n

   "Umma dan Allah zanje gidan su zainab...nezakijeckiyi?bata da lfy ne,Allah ya raka taki gona...

      fitowa nayi nashiga motar muka soma tafiya...
     a maimakon naga munyi hanyar gidan senaga mun faka gaban wani restaurant ....fitowa mukayi muka shiga... guri ya sama mana muka zaune ya  ...
   "ya hydar meya faru ka kawoni nan?fatymah nasan ba lokaci sosai sbd nasan mumy najiran mu (harsa dr.��)
      zanfadamiki abu inna fatan zana samu karbuwa..
    murmushi nayi dan nasan ya hydar baya rabo da wasa...
  "ya hydar kenan yau kuma da wacce irin wasa kazo?da har se munshigo nan...fatymah bawasa bane wlh *fatymah inna sanki*
     (waiyyo shknan hydar ya raya tasa flower) wat a takaici��

     miqewa nayi tsaye ba shiri nazari jakatazan fita danbanyi tsannin hk daga garesa ba...
     gabanayasha da gudu  inna kallon fuskarsa nagahawaye shame shame....nan danan nakaraya...
     karshe daizance muku hk muka sasanta nida hydar
      murna agunsa kamar ze goyani...

     gidan muka nufa atare muka nufi palon ...dr. da mumy da meerah nazaune...dagudu hydar ya nufi gun mumy ko kunya beji ba....
    "mumy fatymah ta yarda tana sona!!
    atare suka miqe dikkansu uku suna fadin
     *wat*!!!....

       cike da mamaki muka bisu da kallo nida ya hydar

    *dr. na kallon hydar. mumy da meerah na kallon dr.* nikuma sake baki nayi inna kallonsu yadda sukayi zuru zuru

������baby afreen
[4:23PM, 10/15/2016] baby Afreen����✍��: ������
         *BAYAN WUYA*
                 ������

written by
           ➰Faty Afreen

dedicated to
          *Asy khaleel*

*plx fans masu buqatar sanadin camera daga farko da bayan wuya suyi mgn tin ynxu kan ayi nisa..kuma for sanadin camera zaku iya samuna ko anee luv ko manshan....bayan wuya kuma zaku iya samuna ko asy khaleel*
      
          faty afreen

2⃣3⃣
    
     ya hydar ne yayi qarfin iya mgn...
   "mumy me ya faru?meerah ai taught zaki tayani murna ...dr.***

     beqarasa zancenshi ba dr. ya fice ya bar palon dik muka bisa da kallo...ya hydar ze bisa mumy tace ya barsa...

    guri mumy ta bani nazauna meerah ta nufi kitchen ta kawo mana ruwa...mumy kuwa se nan danan take dani...

     meerah ta soma mgn
   "gsky ya hydar ka shammaceni shine ba ka fadamin ba?....
     "taya zanyi in gaya miki da kiketa faman cikani da surutu...

������baby afreen

No comments:

Post a Comment