Monday, 17 October 2016

DENISHRAH

D [11:23PM, 7/30/2016] baby Afreen����✍��: ����FATIMAH����
             Na

Faty Afreen��

     (Da sunan allah mai rahama mai jinkai)
  Bismillahir Rahmanir Rahim.
           (2016)
    1-5
  
  Zaune take adaki ita da kanwarta.n sallah da sati daya..yau fatimah tagama rubuta papern  ta na exam din neco(tuesday)...murna takeyi sosai..suna hira da kanwarta..mesuna ummy..
  Anty faty wai yaushene graduation din skul dinku..kinga mu jibine namu.fatimah ta gyara kwanciyarta hankalinta nakan wayarta dataketa faman chatting da frndx dinta tana murmushi..mukam se ran saturday zamuyi namu...ai skul dinku sunriga namu gama exams dole kurigamuyi dawuri...toh allah yakaimu..nme dady yace zemiki ne?gyara zamanta tayi tazauna kamar dama jira take.��..
   kinga zemun jaka da pic naajiki dakuma memo da books..mami kuma tace she wil take care of d rest.
    owk nizanmiki sticker tinda banji kin mention ba...ohhh so sweet of u sis...dikkansu sukayi dariya...

ASALINSU
  Alh.Aliyuh Hamza Gadab...hamshaqin me kudine daidai gwargwado..yanada gidajen mai da su boutique.da shaguna da filaye da dai sauransu..yana da mata me suna haj.khadija ...asalinsu en katsina kuma suna zaune agarin katsina..a local goverment din dutsin-ma a anguwar endaka kuma ana iya cewa kofar endaka..alh.aliyu yanada yara uku..SAIFAN babba namiji wanda yakeda shekara 25 yana karatu a ghana inda yake karantar aikin likita.sai FATIMAH wacce take binsa me shekara 18-19.wacce tagama sec.school a dis yr..se kuma FARIDAH wacce sukecewa ummy..ynxu hk tana ss2..me shekara 16-17yrs..
  sunaji da yaransu matuka ..kome sukeso suna samu daga garesu..kuma yaran sun kasance wa anda dukiya bata damesu..

loving yuh fans��

     5-10

CIGABA
   yau takama asabar ranar graduation din su fatimah.zaune take adaki gaban dressing mirror tana chasar makeup..kanwarta kuwa nagaban akwati tana fiddo kaya...
  fatimah riga da wando tasa tasa riga pink har gwiwa wacce ta kamata..se wando fari..tadauki boyfrnd jacket medan tsayi fari tasa..ta comb gashinta ta kamashi da ribom pink..gashinan yazubo .(wa iyazubillah nikaina saida na maganta��)dama gata gwana farace ga dimple dinta ..gata ba qibaba daidai gwargwado..gata da dan tsayinta daidai..taiyi dauri da danwali fari me ratsin pink...tasha janbaki..ga girarnan angyarata..takalmi tadauko irin wanda samanshi nada tsayi rufaffe medan tudu..pink ne me kwalliya fari ajiki..tasa har saman wandonta sanda takalmin ya haura..ta zuge zip din ta juya takalle ummy tare da mikewa tsaye wacce iyama tagama tana shirin cikin doguwar riga yar kanti..blue..itama kanta tayi kyau dayake dikkansu fararene...vut fatimah ta fita....
  WOW!!anty fati kinga yadda kikayi kyau kuwa?(masha allah nikam naketa fadi daga gefe)..
  dukka iyayen sun yaba dakyan yaran nasu ...mota biyu suka dauka daya na yaran daya na iyayen ...da isarsu suka isa filin makarantar kallo gaba dayaya koma garesu..da gudu fatimah ta nufi class dinsu inda kowa ahun sanda ya yaba..sukuwa iyayen sunsa muwuri atagaba agaba suka zauna..yayinda M.C yafara magana.
   daga can kuwa anbama su fatimah graduation gown kayan sun bala'in mata kyau..hotuna tayi dayawa ..wanda naga tahau watsapp ta turawa wani su amma bansan mawayene ba.
  can kuwa har an yi addu a ..m.c ya umarta da en jss3 sufara fitohwa dj yasake musu kida sosai.suka shiggo kowa yakama mazauninsa..kafin aka sakewa en ss3 kida suma head boy ne agaba se  fatimah abayansa wanda daga gani itace head girl din..zan iyacewa acikinsu bawacce takai fatimah...suna shigowa akafara daukar hotuna masu video sunayin..ga tafi ga kida..rawa sukayi sosai kafin suka kama mazauninsu..

loving u all fans��
   baby Afreen

decdicated to
  big bross
     idris 1boi☝��
[11:23PM, 7/30/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����

     Am sory fans.zamu canza sunan Littafinzuwa Denishira sbd sunata ya koma Denishira ba fatimah ba.
   yanxu littafin muakan;:
Denishra Aliyuh hamza Gadab������

      10-15
  Rawa sukayi sosai kafin suka kama mazauninsu..shagali akayi sosai akayisu cultural dance da debate,quiz dadai sauransu..abin yakawatu ba'a magana...anxo dadai gabar presentation of inda akace m.c ne ze kira..skakira dik kansu aka basu..kafin akadawo kan ss3gefen scienc akafara.watoh ni m.c nadawokan manyan ajikunsan sune manya...zamufara da science..watoh best in matheeeeematicssss goes tohhhh denishra aliyuh hamza gadab...tafi skafarayi kowa nadaukar hotonta yayinda ta taso..karba tayi iyayenta na bayanta annata zuba mata hotoh..tanufi mazauninta yayinda m.c yakuma kirsn sunanta best in chemitry...ataki ce denishra sanda ts kwashe dikkakyauta tafanin science..har kuka tayitsabar murna..(nikaina har rawa na taka)..kafin akabata kyauta matsyin head girl da tsafta da kuma best student...denishra tasha hoto alkcin dady yafitoh yakarba mic yana fara magana godiya yayi sosai kafin alkcin yabama denishra kyautar mota tare da miqo mata key camry..sunsha hotuna sosai...denishra naya murna kamar daga sama taji ansake qida waka na tashi muryar wazatajiyo ?Muryar babban mawakinan idris wanda akafi sani da 1boy dan garin kano..matashine mejida kansa ga gwarjini da farinjini...gashi kyakyawa..wakar tashi take yana ambaton sunanta amma da alama baya gun dj aka bawa wakar yasa...kowa yataka rawar wakaranan sabode tayi yawasa denishran.sewanda yaje gurin..yadda kukasan wa itakadai akawa graduation din...abubuwan da iyayen sukamata aka raba wa jama a...kowa so yake yayi hoto da ita...denishra kam se san barka.
  
loving yuh all fans��
decdicated to
    big bross
       idris 1boi☝��
[11:23PM, 7/30/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
                  Na
faty Afreen��
   
        15-20
  daganan akafara launching din magazine yayinda Alh.aliyu hamza gadab ya launchinga 25,000..cash yamika musu...kowa agurin cike da farinciki..graduation dinan ya kawatu se wanda yagani.(masu karatu ayita imagining��)..
::::::::::
    denishra cetashigo gida fadawa tayi kangado tana huci alamun gajiya...wayarta ta ciro daga jaka..tana murmushi..msd cals tagani dayawa tare da zare ido....OMG!!tafada tare da dafe kanta...kirane ya kuma shigowa..My Prince shine sunan da nagani akan screen din wayar ..murmushi tayi kafin ta amsa ...Hellow..am sory plx kamin afiwa..haba denishrata..innata kiran wayarki baki dauka ba? sory prince dina..kasan yau se a slow..owk bkm ..naga pics yuh look so beautiful more than ever..murmushi tayi tare da juyi...kafiye zolaya...habawa kema kinsan bazolaya nakeba...ynxu dai kanwata fadamin samari nawa kikayi..dariya tayi sosai..tare da mikewa tahau cire kaya alamun zatayi wanka..hira sukasha sosai cikin farin ciku..kafin tanufi yinwanka..bata jima ba tanufito daure da towel.tana goge kanta da datan towel karami..zama tayi tasoma chatting agurin bacci ya dauketa...
  
Washegari
     zaune su denishra suke suna hira tare da iyayensu..wayar dady ce tafara ringing murmushi yayi tare da kallonsu...yayankune ...suna murmushi dikkansu suka naida dubansu garesa...dady yadauka suka gaisa gafin ya nijawa momy tarba dikka dai suka gaisa sosai ....

loving yuh all fans��
    baby afreen
decdicaterd to
   big bross
      idris1boy
[11:23PM, 7/30/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
               Na
  Faty Afreen
       20-25
    yayana kaga har anyi graduation din bakazo ba...am sory sis zanzo ai insha allah...toh allahya bada sa a..denishra tamikama ummy wayar...yayanmu bakace kaga hotuna ba?aush am sory innata zucin inma denishra maganar ma na ashafa...amma kice mata tayi kyau..kema kuma yuh look so sweet ..dariya tayi tare da cewa ynxu yaushe zaka dawo?zan fadamiki inmun gama...hira sukayi kafin ta katse wayar...
 
   ��Garin kano��
      zaune yake a studio yanata danna keyboard din system dinsa ..kida ne ketashi acikin studio din...wani abokinsane me suna yusuf yashigo yadafa kadafarsa.juyowa yayi cike da fara a..tare da kashe wakar..1boy naji abokin ya ambata hkn ne ya tabbatar min shine wannan prince din na denishra..
   1boy yane?innatajiran kiranka baka kira ba?cikin zaxzakar muryarsa ya amsa..kayi hkr abokina wlhi bahk bane kasan anjima xanje gun dinner bikin bilkisu toh bankarasa wakar ba..ga nanah tanatamin yawo da hnkli taqi zuwa tamin amshi..mtsw kaima akwai shirme..ga lessha..narasa metamaka kuma naga tana sanka sosai..kaga banasontane batada kamunkai kuma tana takuramin..inkasan zancenta zakamin gwara inkoma bakin aikina...lokaci daya fuskar idris ta sauya...toh yi hkr..ni kagama yinwaakeji zanje inci abinci...dayafi ma...murmushi yusuf yayi kafin ya fita...

    months later
    ��katsina��
 
   denishra ceketa tsalle ta rungume mumynta cike da murna dikkansu murmushi suketayi...ummy ce ta fara magana...ynxu sis  yuh mean sun baki admission?sosai ma ko bakya murna ne? bata rai ummy tayi kafin tasamu wuri ta zauna...denishra tanufo inda take..am sory sis da inda yaya yake zanje fa?kinga beta kano muna kusa ko?murmushi tayi mumy daga gefa tanata kallonsu tana murmushi itama.

    loving u al fans��
baby Afreen
       decdicated toh
           big bros
                idris 1boy☝��
[11:55PM, 7/30/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
                Na
  Faty Afreen
       25-30

��October��
    cikin wannan watan denishra keta shirye shiryen tafiya skul dan ynxu saura mata sati daya ta tafi makaranta...komai nata ashirye suke...zaune take saman gado misalin 9:20pm tana waya��...Yayana kana innane hk nakejin kara kamar waka na tashi..ko gurin bikin aka tafi...murmushi yayi tare da sauke numfashi...Nop inna studio ne��..studio kuma karfe 9 ya wuce fa...innada aiki ne dayawa shiyasa...toh allah ya bada sa a...yau saura 1week inga yar' kanwata...hh��haba yaya karfa kafini zumudi..(inna daga gefe nayi tagumi sedai naji saukar wayar..sun birgeni��)..

  ��Kano��
      zanune yake a studio��gaban computer alamun aiki yakeyi��yanata danna keyboard din gaban monitor din⌨..yasan earphn akunensa...kara leqawa ciki nayi dakyau wata mace na hango kyakyawa alhmdulh...balaifi..itama sanye da earphn a kunenta tana tsaye gaban mic��...
   Haba lessha sekace yau kikafara aikinan tin dazu fa muketa aiki akan abu daya kema kinsan da bilkisu nanan bazanbi ta kanki ba..gaba daya fuskarsa ba annuri ....ohh!am sory dear lets give it one more try..tana magana tare da murmushi..(daga ciki jinayi tana cewa..����FARINCIKINA AURENA DAKAI KO AGOBE AKULLA..DANGI KOWA YAZO YANAIMA SANBARKA..INSHIGE LALLE KAMSHI NA AMARE����)
    hannu naga ya daga mata alamun ta tsaya..cire abunda ke kunensa yayi...tare da daukar wayarsa fuskar cike da farincik...fitohwa lessha tayi ganin yadda yacanza lokaci daya yana murmushi..
  Hello!princess..lessha dajin hk rantaya baci...daukar jakarta tayi fuuuuu tafice hade dayin tsaki..shiko goganka yana can yana waya murmushi kuwa kamar me sabon amarya..����

  toh fans kubiyo ni kuji anya leesha ba san idris take ba?toh denishra fa?��

loving u all fans��
  baby afreen
       decdicated to
         big bross
           idris 1boy☝��
[5:27PM, 8/1/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
            Na
Faty Afreen✍�� ����
     30-35
  kwance take kan gado tana takuka me cin rai sosai..haba lessha waimeye hk ne kizauna kinata kuka akan kawai dan ya amsa wayar wata...hm haba nanah kema fa kinsan saboda na kasance tare dashi yasa na ce kice masa kinyi tafiya amma yayita daure fuska wai dan watatakirasa zeyi murmushi kuma ya daga agabana..hhhh lallai lessha nayarda ke shirmammiyace kilama besan kinayi ba..ni kina damuna da kukanan...lessha tacigaba da kukanta ...nanah tagaji ta fita ta bar mata dakin...

     Motar su denishra ce ta faka kofar wani babban gida..gidan Alh.kabir Hamza Gadab kanine ga mahaifin denishra yanada yara biyu...babban yaronsa Khalifa me shekara 22 wanda suke cen ghana tare da saifan se kuma yasmin wadda itama tare suke da denishra shekarunsu daya..amma su agarin kano suke da zama...
   horn driver yayi me gadi ya bude masa ..yashigo yayi parking din motar..ga mamakinta se tagansu a waje dukka...da gudu suka rungume juna cike da farin ciki..ta nufi gurin su abba da umma...sun tar beta sosai..kafin suka nufi ciki..dakin yasmine ta sauka suka fara hira kasancewar tare zasu fara zuwa BUK.
   misalin karfe 7pm tana zaune saman gadi tana waya�� yayana dama innataso in tmbyk a wacce aguwa studio dinka yake?yana opposite BUK ya kingzo kano ne?ehmana ..dgsk ko wasa? dgsk nakeyi mana..banason wasa dayawa fa...inna kano dgsk..toh kina inna ynxu?inna Nasarawa...(ni afreen dis is ma joke to yuh on 1st august 2016..yaya idris i gues yuh remember��)
   wasa nakema nikam inna katsina kaima kasan inzanzo dole kasani ko?hkne kanwata..suka sha hirarsu..kafin ta katse wayar suka nufi dinning domin yin dinner...suna zaune yasmine ta serving dinsu..yasmine wai yaushe yaya khalifa ze dawo ko tare da ya saifan zasu dawo?cab din ai shikam next week ma ze dawo...allah ya kaimu.dikka suka amsa da ameen (harda nima��).

��washe gari��
      Da misalin karfe 2pm..shiri naga denishra nayi ita da yasmin...denishra ta shirya cikin doguwar riga orange shadda taji aiki me dogon hanu kafin tayi rolling da gyalenta...sun hadu sosai ita da yasmine din ...mota suka nuda suka karbi key daga wajen driver kasancewar yasmine ta iya driving ita taja motar...
   ke denishra inna zamujene?Ke opposite BUK zaki rakani wani studio agun...ok...
 
can kuwa a studio din idris ne zaune yana voicing...lessha na zaune agefensa...

loving yuh al��
baby afreen
   decdicated to
       big bross
            idris 1boy☝��
[11:10PM, 8/1/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
             Na
faty Afreen✍��✍��✍��✍��
   35-40
haba dan allah tin dazufa nake nan amma gaba daya dik kazama kamar bama kasan innan ba...juyowa yayi yana kallonta atakaice yacire abindake kunnensa...lessha!!!amma kinsan aiki nakeyi zakizo kina min surutu ko?toh ai dakaganni seka tsaya muyi magana ko?ohhh lessha kinason samin ciwonkai..ynxu dai shiga kidora min...daka gama min wulqancin?zuciyarta cike da farinciki adole idris ya tsaya mata magana...murmushi tayi kafin tamike tashiga tafara...
   can kuwa su denishra harsun iso tmbyr studio din sukayi aka nuna musu dayake ba boyayye bane...kifitoh muje mana yasmine...a a jeki kawai ni zanje wani guri ma inkinga ki kirani...owk as yuh wish...sukayi murmushi kowa yakama gabansa...sannu ahnkali denishra ke taka step din daze kaita studio din daya its an upstair building...
   su lessha kuwa andage se dorawa akeyi anna murmushi...yau wacce rana idris ya sake mata hk?lallai yau tayi babbar kamu(dariya nakeyi nikam nace kodai dagake har denishra kunyi babbar kamu ba)����..
   lekawa shagon tayi tashiga batayi sallama ba dayake she want it to be a suprise...hango shi tayi zaune ya bada bayansa..ahnkali ta shiga tabayansa kwata kwata bata lura da lessha naciki ha itama kanta lessha bata lura da ita ba...ihu tadanyi tare fa fadawa jikinsa..mikewa yayi cike da mamaki...waze gani denishra..cike da farinciki ta rungumesa yayana!!kanwata mafarki nakeyi ko dagaske??dariya tayi tareda janye jikinta haba ko kallon fatalwa kakemin?dikkansu sukayi dariya..(nima duqawa nayi inna tayasu....karar saukar mari har biyo danaji shiyasa na dago dasauri dan ganin waye)������cike da mamaki naga����✍��✍��✍������

     wakuka gano mana fans��?
 
decdicated to
yaya idris 1boy..
   d best singer����
[11:44PM, 8/2/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
                Na
faty Afreen��✍��
          40-45
Cike da mamaki naga denishra na riqe da kuncinta dikka biyu..tanakallon lessha dake gefensu wacce ta qulu sosai..ke har kin isa...acewar lessha..wacece ke?saukar mari lessha taji akuncinta...idris ne gaba daya ransa ya baci lessha koda gigin wasa karki kara gigin ko dan yatsanki ne kisa ajikinta balle ma takai ga kin mareta...get out!!!!kifita..dafe da kuncinta cikin sanyin jiki tafita...yajuya ga denishra wacce tayi mutuwar tsaye hawaye daya na bin daya afuskarta...dakyar ya rarrasheta tadawo daidai...
   lessha ce keta zagaye adaki takasa sukuni..gaba daya hanklinta atashe yake...turo kofarvdakin da akayi yasa ta juya dasauri...nanah tagani tashigo...ya enmata meyafaru naganki hk?acewar nanah..tare da cire gylenta da takalmin..wani dogon tsaki lessha tayi tare da zama bakin gado..tohfa������kiyi magana kina jan tsaki..dik da nasan zancen baze wuce akan prince charming dinki ba.nanah na magana tana murmshi...lessha ce ta sauke numfashi tare da fadin..ynxu nanah ace yaduk fadin kano arasa wa bawan allah nan ze mara seni...nanah ta zaro ido cike da mamaki����mari fa kikace lessha..akan me?dan na mari wata kucakar yarinyada  tazo gunsa shine fa ya mareni....lallau peseta kekam akwai wawanci kawai seki mareta...gwarama kiyi gaggawar zuwa basa hkr...ki tsaya kisan ko ita wacece kafin kicecl zakiyi wani haukan...mikewa nanah tayi tafiya tabar lessha agun da tagumi..

loving yuh all��
baby afreen��
  watsapp***08130794468
decdicated to
  yaya idris��
[2:32PM, 8/3/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
              Na
Faty Afreen
      45-50
yau su denishra suka fara attending class ita da yasmine suna karantar fanin medicine...
    tafiya suke suna hira sunci riga da skrt suna taku abunsu zuwa cikib makrnta yau basu taho da mota ba kasancewar motar tadan samu matsala...denishra bata ankare ba setayi an bugeta har jakarta tafadi akasa...juyawan da zatayi taga lessha...yuh again����acewar denishra...tsaki lessha tayi tana kokarin juyawa ta tafi saukar mari lessha taji akuncinta har biyu..ni kika mara...dama nadau alwashin sena rama marina gashi na rama cikin ruwansanyi...yasmine taja denishra suka tafi..ke denishra a inna kika santa daga zuwanki zaki fara fada da mutane..ke itace fata mareni daga zuwana studio dinan jiya...hm cab lallai zakusha fada dan lessha akwai masifa bata da hkr...hm wlhi wannan ita tadama...
  lessha kuwa ta tsaya dafe da kuncinta tanata kallon su...bacin rai nacinta..lallai ma yarinyarnan ta sameta...fuuuu ta wuce se studio tana zuwa ta tarar nanah na taya yusuf aiki...sallama tayi tashiga yusuf ya juyo yana kallonta...hajiya lessha manyan kasa...yana ganki hk?nanah najin hk ta nufo inda suke..inna yake?mutumin naki yau be leqo ba kila se anjima...meyafaru be lessha acewar nanah...wai kawai tsabar iskanci afilin mkrnta yarinyarnan ta mareni?����yusuf ya zaro ido wacce?zewuce wabnan yar iskar yarinyar datazo gunsa jiya..dariya nanah tasoma gsky enmata kwanan kinasha mari������wlhi allah seta gane kuran...ke lessha kinsan halin abokin nawa wlhi sena.....sekin me???kanar daga sama suka juyo idris na maganan..lessha ta juya tana kallonsa...toh marina tayi fa..kekuma da kika mareta fa?baata kuma mgna ba tafita tana qunqunai wlhi allah sena rama....nanah ta goya mata baya suka fita tana mata dariya...

b3LOW
  08130794468
        decdicated to
                 yaya idris��
[3:01PM, 8/3/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
              Na
Faty Afreen✍��✍��✍��✍��
           51
yautakama yaya khalifa ze dawo...se shirye akemasa ainyi girke girke ..angyara gida.abba da umma sun tafi dauko daga airport...denishra da lessha na jera abinci adining..suka juyo sallamar su..da gudu yasmine taje ta rungume yayana cike dafarinciki...denishra ta karasa.suka masa sannu da zuwa..amma khalifa tinda yashigo yake kallon denishra wacce takasa sakewa saboda irin kallon dayake mata har umma ta sauko...son ta anbata wanda yasa dikkansu suka juya suna kallonta..murmushi tayi ya nufi inda take ya rungume ummansa...kowa murna yake.khalifa kuwa se satan kallon denishra yake yakasa hkra sanda yatmbyi ummansa..ummabangabangane ta bafa..hmdama nasan za arina...yasmine ce tayi dariya laaa yaya denishra cefa...karkucemin kanwar ya saifan?ummata tayi murmushi itace mana...gabansa yaji yafadi yakasa dauke idonsa daga kanta...ummace ta latse tunanin da yakeyi ....son jeka watsa ruwa kaci abinci...muna jiranka a dining...hk ya mike sumi ya nufi dakinsa...

    toh fans me kuka lura da yanayin khalifa?������

baby afreen
      yaya idris
           ����������
[6:36PM, 8/3/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
            Na
Faty Afreen��������
       52-55
  hk yamike sumi sumi yanufi dakinsa....fadawa yayi saman gado tarda sauke nunfashi..fuskar yarinyarnan kadai yake gani a idanunsa a halin ynxu..
   kwanaki da dama sun tafi..idris da denishra se shaquwa datakara a tsakaninsu.gashitana kokari amakaranta..se lessha data sata agaba..sekumagida datake ganin sauyi wajen yaya khalifa yana mata abubuwan da har mamaki suke bata..
wata ranar asabar tana zaune a palo rike da handout dinta ahannu tana krtu wayarta tafara ruri...my prince nagani dauka tayifuskarta cike da fara a...hellow yayana...kanwata kina inna..inna gida owk..innazuwa zamuje wani guri...cike da murmushi ta mike...se jitayi an fige wayar hanunta anwurgar da ita ta tawarwatse���� tana juyowa wazata gani?yaya khalifa..haba yaya khalifa menama meye hk?dawa kike waya?banda daman dazanyi wayane?
[6:45PM, 8/3/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
          Na
faty Afreen����
       56
  banda damanda zanyi wayane?toh kodan kaga innazaune agidanku shine zaka dinga min wulakanci xaka hanani sakat...ya isheni hknan in bakason zamana sekace nakoma gidanmu..dik mgnr da take bece komai ba idanunsa duk sun ciko da kwalla..wani irin son denishra yakejina shigansa ga kuma uwa uba kishinta dayakeyi...tana sharar kwalla��tanufi inda wayarta��take ta tattara kayanta zata nufi daki...DENISHRA!! yakira sunanta...ta tsaya cak ba tare data juyo ba..INNA SANKI..INNA KAUNARKI������cike da mamaki ta juyo tana kallonsa...kawai ta juya tayidaki da gudu..tafada kan gado..tabdin lallai yaya khalifa ya rainamin hankli..mikewa tayi ta nufi ban daki tawatsa ruwa ta doro alwala zuhur dan gabatar da sallah..yaya khalifa kuwa side dinsa ya nuda ya kwanta kangado zuciyarsa na zugi..

   decdicated to     
      idris 1boy☝��
         baby afreen������
  08130794468
[6:55PM, 8/3/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
           Na
faty Afreen��
           57-60
    ki matsamin nace miki..wlhi idris ba inda zaka...jin hayaniya yasa na leqa studio din lessha ce tatare qofa ta hana idris wucewa...��ikon allah
  wlhi inbaki matsaba zan bata miki rai...bata rai na nawa kuma..ai sedai kar akuma...mekamayar dani ace kullun innata abu daya amma ka nuna baka san inna yi ba.. dame tafinidashi?kafadamindametafi?tsaki yayi tare da fadin....kima tsamin kina batamin lkci...dgsk baxan matsaba ba inda zaka.bazaka barni anan ba kaje gunta ba...saukar mari taji dayasa ta duqe..lessha kina kaini bango..kina sani inna miki abinda banso ....ya wuce ransa abace...motarsa yahau ya nufi hanyar gidansu denishra....
   denishra ceta fitoh daga palo tasha kwalliya....tayi kyau sosai...kacibis sukayi da yaya khalifa..inna zakije?wani guri...yasmine fa bacci takeyi..wucesatayi tasoma tafiya...denishra karki fita...juyowa tayifuskar dauke da murmushi...hm yaya kenan...kadena takura min...nufita yayi yans koj
[7:03PM, 8/3/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
           Na
Faty Afreen
      61
  Nufota yayi yana janta tana ihu....SON!!kasaketa gabadaya sukamaida dubansu ga umma dake tsaye abakin kofa..toh umma...kamin shiru nace ka saketa..saketa yayi yanufi side dinsa afusace...umma ta matso kusa da denishra kiyi hkr daughter...kije amma karki dade...daga kanta tayi alamae ehkafin tasoma tafiya jikinta dik yayi sanyi.
    Bakingate ta tarar da idris ta bode motar tashiga...kanwata yanaganki hk?bkm yayana jst family issue...kallonta yayi yayi murmushi yaso driving yana mata hira harta sake tafisa surutun..gaban wanigida suka park..yafitoh itama hk..jagora ya musu zuwa cikin gidan..gidan iyayensa ne...mahaifiyarsa ta yaba da halayenta...sun mata kyautyka dadama...en uwansa kuwa kamar su cinyeta ta....

08130794468 
   yaya idris�� 
baby afreen����
    DENISHRA
[9:50PM, 8/6/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
              Na
faty Afreen✍��
      62-65
  yaya khalifa ya zurfafa a son denishra sosai..sedai kokadan batama so su hadu sbd ko ganinsa batason yi...
   wata ranar asabar denishra nazaune a palor ita da yasmine dawata sabuwar kawarsu data kawo musu ziyara me suna asma'u..yaya khalifane yashigo dik suka gaishesa yawuce ya nufi dakin umma zaune saman dadduma yasameta sanye da hijab da carbi ahanunta ...samun guri yayi kusa da ita yayi yazauna...ta idar da addu a tamaida dubanta ga dan nata wanda dik yabi ya lalace ya rame kamarcme ciwo...SON umma ta ambata yadago ido yana kallonta ...umma inna wuni..lfy lau...meyasa mekame hk ?dik naga kayi wani iri...bkm umma..kafadamin ni mahaifiyar kace..idanunsane suka cuko da kwalla..umma innasanta inna kaunarta...��wace?denishra ya fada idanunsa na futoh da kwalla..haba son akan wannan kake tafaman damunkanka...bari zanma abbanku magna zema yayan nasa mgn karka damu...wani farin ciki ne yaji ya lullubesa wanda ya dade bejisa ba...yasmine umma takira takawo masa abinci.ci yayi kamar ba gobe...(ni kuwa inna daga gefe nace su mallan kasimu dama yinwace takorosa��)
     tsaye suke itada idris dinta kofar gida suna hira cike da farinciki...mota ce ta haskasu tanufo kofar gidan ganin kalar motar yasa denishra tagane cewar yaya khalifane yanayinta yacenza har sanda idris yagane...kanwata yadai naga kincanza ne?bkm yayana...khalifa ya tsaya da mota yana kallonsu aransa yana fadin..hmm kugama komai naku tin ynxu.dan denishra tawace sena nuna muku bakuda wayo...murmushi yayi yaja motarsa yanufi cikin gida...idris kuwa bece komai ba sbd yasan canjin dayagani agunta baze wuce yana da nasaba dawannan mutumin ba...sema hira da yajata dashi dan tamanta da komai...

baby afreen✍��
    yaya idris
      d best singee��
[10:11PM, 8/6/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
               Na
faty Afreen��������
                65-70
  zaune alh.aliyuh yake da dan uwansa alh.kabir suna zantawa cike suke da murna..mahaifin khalida ne ya kawowa mahaifin denishra ziyara...sunyi ciye ciye sun gaisa sosai..kafin suka nemi wani shashe daban na cikin gidan dan zantawa..alh.kabir watoh mahaifin khalifa ne ya fara mgn...yayah daman wata mgna ce nazo da ita wacce nasana matsayina na dan uwanka bazaka qi yimin ba...toh hkn ne fada inna jinka ...daman khalifa ne yakeson denishra shine nace meze hana ahadasu seta cigaba da krtunta....murmushi dady yayi toh bakomai karka damu...in sun sami hutu kace innason ganin denishra...sun sha hira kafin yadauki hanyar komawa kano....
   ��washe gari��
   denishra da abba ne da yasmine da kuka umma suna zaune...abba ne yafara mgn tare da anbaton sunan denishra ta amsa...gobe kishirya keda yasmine zaku je katsina...cike da farin ciki suka kalle juna ita da yasmine suka amsa da toh..
    zaune suke adaki sunata shirya kayansu denishra na waya da hearty dinta��...yanajikine yau cikin nishadi fiye da kullun?hh wlhi gobe zanje katsina kuma inna murna zanga ummy da ummata harda abba...laaa zakije gida shine baza afadamin ba..am sory...shknan bkm allah ya kaimu goben...sunsha hira sosai...(nikam nace allah sarki sis bakisan me yake jiranki acen ba��)  
   da safe wajen karfe tara suka dau hanyar katsina ...murna sukeyi sosai dikkansu..sun isa lfy...suka tarar anshirya musu liyafa sosai...dukkansu sunyi murnar ganin jujanansu...kwanansu biyu amma daddy bece da denishra komai ba tukun se akwana na uku...kafin ya kira mumy yace ta kira masa denishra...mumy shiga tayi dakinsu ta tarar suna hira tayikiran denishra suka nufi dakin..zama sukayi dikkansu yayinda dady ya fara mgn��

kubiyo ni kuji me dady zece da denishra

baby afreen
      yaya idris��
[10:08PM, 8/7/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
                  Na
faty Afreen����
        71-75
  denishra daman wata mgna ce nakeso muyi dake wanda abban ku na katsina ya nema da ayi hkn..gaban tane yafadi sosai..kanta na kasa bata ce komai ba...dady ya ci gaba da mgn.dama so nake na hadaki da yayanki khalifa...dasauri ta dago tana kallon dady cikin kidima...dady yaya khalifa fa kace?eh mana.acewar mumy...juyawa tayi takalle mumy hawaye daya nabin daya a fuskarta gsky mumy ni banasanshi akwai wanda nakeso...mumy dady suka kalle junansu..dady ya girgiza kansa ya kalleta...shknan kice ya turo inna songaninsa...lkci daya fara a..tabayyana afuskarta...mikewa tayi cike da farincikita fita...
   taba zuwa daki batabi takan su yasmine da ummy dake hira ba ta dauki wayarta tafitoh ta nufi waje...numbern idris ta kira..bugu daya ya dauka..Albishirinka..goro ya fada daga can..daddyna yace katuro maga batan ka...murna fal azuciyarsa...itama hk..hk suka kare hirarsu yayi akan nan da kwana uku ze turo...
  washe gari denishra tayi shiri ta koma gidan su yasmin watoh garin kano..shikuwa yaya khalifa yanata damun umma akan batun...itadai tace masa ya kwantar da hnklinsa denishra tasa ce...
  yau takama magabatan idris zasuje garin katsina...sun isa lfy an musu tarba me kyau duk abunda ake abban su yasmine besani ba...sun gabatar da kansu sun zanta..kuma sunyi farincikin yadda aka karbesu...
  dadyn denishra ne zaune kam sofa dake dakinsa...mumy na tsaye..toh ynxu ya kakeso ayi?ki kiramin ita maza maza gobe tazo...toh  amma kasan cewar shi tace taso ko?kinga banason zancen..tashi yayi ya fita.mumy tadauki wayarta takira denishra ta sanar mata yana son ganinta....washe gari dasafe taje lectures tana fitowa tadau hnyr ktsina...
    zaune take a palo ita da mumy da daddy wanda ya fara mgn...denishra meyasa baki fadamin wanda kikeso mawaki ne ba?ai waka ba sana'a bace...dan hk bazaki auresa ba...gwara ki aure khalifa shi na gidane ..komin rintsi nasan baze cutar dake ba...a fusace ta mike da zumar yin mgn...fuskarta dik shame shame da hawaye...zubewa tayi akasa sumammiya...

   loving yuh all fans.
      baby afreen
        idris 1boy����
[12:25AM, 8/11/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
               Na
Faty Afreen����

         76-80
      zubewa tayi akasa sumammiya..gaba dayansu sukayi kanta...
   farkawa tayi taganta  gadon asibiti kwance...mumy ce dake gefenta ta taimakamata tamike..kibi ahnkli jikin naki ba kwari...su yasmine da iyayenta suma sun hallara..harda yaya khalifa.se sannu suke mata...
 
   satinta daya da kwana biyu a asibiti aka sallameta..tana kwance saman gado da anganta ansantana cikin damuwa ..tinani barkate iri iri takeyi..yau ace dadyntane ze mata auren dole..wayatra ce tafara ruri tasa hannu ta dauka...dasauri ta mike tazauna....hellow!yayana..kanwata inna kika shigane?kayi hkr banda lfy ne wlhi...meyasa meki..shiru tayi na wasu mintina...kafin tafara kuka..hnklin idris yatashi natuqa..dkyar ya rarrasheta..data fada masa abinda ke faruwa...katse wayar yayi ya kulleta ga ba daya
  fanin dady kuwa se shirye shiryensa yakeyi...waya yakeyi da dan uwansa..momy tashigo yake sanar mata sunsa biki nanda wata biyu..��momy gabanta ya fadi tana mamaitawa....cabdi wata biyu..wlhi allah bazata aure wanda bataso ba ka duba kaga yana yinta baxantaba yarda ba...tsaki dady yayi..kwara ma ki sanar da ita..bejira amsarta ba yafice...momy ranta yabaci bazata iya jure awa denishra auren dole ba....
[9:10AM, 8/11/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
             Na
faty Afreen��
     
           80-85
itakam agaskiya bazata yarda da wanan lamarin ba..kuma bama tasan taya zata fara fadawa denishra.   
  ummy ce tashiga dakin denishra fuskarta cike da damuwa...ummy meyafarune?ynxunan naje wucewa naji zancen dady kan aurenki da yaya khalifa nan da wata biyu...denishra tayi shiru..hawaye daya na bin daya a fuskarta..karar message ne ya shigo ta mika aganunta ta dauko...sunan prince dintane  ya bayyana...share hawayen fuskarta tayi tare da bude tex din kamar hk
  kiyi hkr denishra lobi umarnin iyayenki komai nada lkcinsa..innasanki kuma bazan dena sanki ba..in allah yayi ke matata ce bawanda ya isa ya hk.dan hk mu rungumi kaddara muyita rokon allah da mafi alheri.nabarki lfy..wani sabon kuka tafara...ummy na rarrashin..
harta sauko kafin ta tashi tafita...har bacci yasoma daukarta .wayartace ta fara ringing ta tasheta a baccin...number tagani tadauka ta kara akunne...Amaryata nan da wata biyu..abinda ya fara fada kenan hkn asana gane yaya kyalifane....ya jikin naki kosenazo nagan ki zaki samu sauki...ka kyalenina tseneka banasoka fashewa tayi da kuka ..shikumq yayi dariya ya katse wayar..
  momy ce zaune a palo tareda alh..alh agsky kacenza ra ayinan naka ba...abata wanda take..ke nariga na gama mgn tinda ga na gida..bazan bata wancen din ..bazan bama yarinta mawaki ba..kuma nasa wanne hali zata kasance inta auresa?wlhi dakake neman faranta musu wataran se sun watsama kasa a ido harshi yaron da kale taqama dashi...mikewa tayi bata jira mezece ba tamike ta fita...

yaya idris��
   baby afreen����
      loving yuh al
        08130794468
[9:37AM, 8/11/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
              Na
faty Afreen✍��

        81-85
   Abu bawuya yau auren denishra saura sati daya amma momy sam taqi basa hadin kai ..Zaune momy take taji sallama ta ammsa tana juyo taga umma..harara suka watsawa junansu mumy ta mike tsaye...meya kawo ki nan?nazo ingankine ke marar mutunci dazakice denishra bazata aure khalifa ba..murmushi mumy tayi ta nuna umma da yatsa..ke harkin isa kixo gidana kice zaki fadamin mgn?toh ki gaggauta komawa inda kika fitoh..denishra bazata aure danki mara tarbiya ba...hm banyi mamakin kalamanki ba..dama na lura basan mijina kike ba balle iyayensa kuma auren dana da denishra kamar anyi angama...mtsw wanan kuma keta dama..dan hk get out!!sumi sumi tafice batare da takuma cewa komai ba...
   yau takama daurin auren denishra enuwa dik an taru..amma momy kam taqi sa hannu akomai...denishra kuwa tana cenzaune kamar gunki wai suna mata makeup..
can kano kuwa idris yagama shirinsa cikin farar shaddarsa ya yi matukar kyau kamar shine angon...wayarsa ya dauka yakira yusuf...ya abokina ka gama intaho?eh inna jiranka..daukar key din motarsa yayi ta fice ..yanufi gidan yusuf..daga can suka dau hanyar katsina..da alama daurin auren denishra za suje..
   can kuwa kowa ya taru..amma sedai ba ango ba mahaifin ango...alh.aliyuh wato dady dik ya gama rikicewa..harsu idris suka iso anna jiran ango dawa kilansa ammabasu ba dalilinsu..daman karfe biyu ake daurin auren amma ynxu har karde uku..mutane harsun fara gajiya suna neman watsewa
kwance dady ya iske momy akan gado..salati kawai dady yakeyi dik ya shiga tashin hnkli...momy na ankare dashi anma tayi kamar bama tasandashi ba...haj.kinga har ynxu su ango da wakilansa basu zo ba?bansan ya zanyi ba...hmm seka kaje kanemosa...wayarsa ce tasona ruri...gashi ya kira..dauka yayi ya kara akunensa
[10:00AM, 8/11/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
             Na
faty Afreen��������✍��

         86-90
    Hellow!haba alh.ya zakamin hk meke faruwane?kayi hkr alh.aliyuh bazanwa dana auren dole ba..yace bayasonta yanada wacce yakeso..dan hk ni ba kaman kai bane dan zanwa yarana auren dole ba...kabiru ni kake fadawa hk?kayi hkr nasan kai yayana ne..amma kaima kadinga tinani akan abu..dan hk sekasan wanda zaka bama auren yar' ka...ya katse wayar batare da ya jira meze ce ba..lafiya alh.?meya faru?meyacema?kaf abinda sukayi dashi ya fada mata...hmm toh ynxu dabara ta rage ga me shiga rigiya.sekasan yadda zakayi...fita yayi ya nufi dakin denishra tarar da ita yayi tanata kuka...wa anda suke tare suna ganina suka fita suka basu wuri...kiyi hkr denishra nasan na bata miki amma nayi nadamar yin hkn...ynxu ki bani numbern wanan wanda kikace kikeso...cike da mamaki take kallon dadyn tana..meke faruwane?zanfada miki komai anjima...dauko wayarta tayi ta basa number ...fita yayi daga dakin ya kira idris awaya..hellow dan allah idris ne?eh shine...kana mgn da dadyn denishra...idris ya juya ya kalle yusuf cike da mamaki.n.idris dan allah kna inna...inna kofar gida nazo daurin auren ne..katse wayarvdady yayi...yana fitowa ya hangosu jikin mota ..ya nufi inda suke har kasa ya duqa yagaidasa...dan allah idris taimako nakeso kamin kataimaka la aure denishra..cike da mamaki suka kalle junansu...alh.aure dani kuma?bekumma cewa komai ba..ya idris suka nufi masallaci...se wajen liman..

   loving all fans
        baby afreen
          idris 1boy��
��������������������
[10:16AM, 8/11/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����
                Na
faty Afreen✍��

      90-100
yusuf naganin hk ya bude mota ya dauko 20.000 din daya gani aciki..ya bi bayansu..wani tsoho ne ya wakilci idris..an daura aure idris da denishra akan sadaki 20.000...daga can gida kuwa hajiya takasa sukuni..so take tasan dawa alh.ya hada denishra...kardai ya dauketa yabawanivcan daban...
   denishra kuwa tanajin andaura aure ta sume agurin...amma aka kira aka..agurguje aka nufi asibit da denishra..idris kuwa gida yanufa yasanar da iyayensa..basuji haushin lamarin ba sbd dik suna santq...amma lessha kuwa kamar zatayi hauka...
  mumy ce ta kira dady gefe...alh.kaqi fadamin waka aura mata...zaki ganshi anjima kadan ze shigo...mumy kqm dik tabi ta damu..
  ahnkli aka turo kofardakin lkcin denishra naxaune umma nabata abinci...abbane yashigo idris da enuwansa na bayansa..cike da mamaki suke kallonsu..dik suka gaisa suka zauna..kafin dady yasanar musu idris shine mijinta...murmushi suke tawa junansu...dady yabasu lbrn abinda yafaru..
kwananta uku a asibit aka sallamesu..shagalin biki aka hada su dinner.reception.babaque.walimah..frndx day..arabian nyt..atakaice bikinsu ya kawatu..aka kai denishra gidanta..kowa yawatse se sukadai dani me dauko muku lbr��.danaga hk nima na basu wuri tinda ba hurumina bane....
  
        END
  loving yuh all
    idris nagudu
        1boy
best musician��
    baby afreen����
������������������������✍��✍����������
[1:23PM, 8/11/2016] baby Afreen����✍��: ����DENISHRA����

Special tnx to all my novel readers..my frndx nd fans...
   I really appreciate all yurh comments..
 
DENISHRA hausa novel nasadaukar zuwa ga yayana idris Nagudu..ma'assallam entertainment da kuma masoyyansa..

  Novel dinan yana koyarwane akan
*Auren dole ba abinyi bane
*kabama wa' yaranka abinda sukeso muddin baze cutar dasu ba..
*kuma sana'middin bata harram ake samun kudin ba..batada laifi...
   
   dadai sauransu...
����Godiya����

��idris Nagudu
��My dear zee
��maman beauty
��khadija rishi
��Rukaiyya Ruks
��Munnirah ummar
��preety
��fatymah jaji
��Hafiza
��Halimah

    And all others..
kubiyo a littafina nagaba me suna
   ��YAR' GATA��

08130794468��
Watsapp

  love yuh fans

1 comment: