Wednesday, 26 October 2016

BAYAN WUYA 20-28

B [10:37PM, 10/25/2016] asy khaleel: ������
         *BAYAN WUYA*
                ������

written by
             ➰Faty Afreen

dedicated to
           *Asy khaleel*

2⃣0⃣
   
     mota hydar ya koma fuskarsa dauke da fara a sai murmushi yakeyi...
    meerah ta kallesa tana murmushi
    "bangane ma ba fa ya hydar...kinga sis banason surutu kiyi shiru..toh nayi��

   ahk suka isa gida hydar murmushi kawai yakeyi.meerah se kallon sa take cike da mamaki...ya hydar ma da atinaninta yafi dr. miskilanci shine ya susuce hk?cabdi...

      *night*

     Daddare kamar amafarki najiyo ringing din wayata ...cikin gigin bacci na miqe na dauka wayar...ganin number yasa naka na danna mute..can nakuma jin ringing ba yadda na iya hknan na dauka....

    "Haba fatymah ko nayi laifi ne?nasan baki gane me mgn ba..toh hydar ne...

     innajin ya fadi hk namiqe zaune
     "ya hydar kaine cikin dare hk?haba dare kima?dikka dikka karfe tara fa...hm cab din lallai ai dare yayi...shknan naji tinda hk kikace..zan kwanta ne nace bari na kira naji muryar ki...hm ya hydar kenan se ankira ni tukun za akwanta...ehmana fatymah akwai aninda zanfada miki amma ba yau ba...kafada mana ynxu...a a innafada ynxu zaki iya suma ta waya....

    dariya ta somayi...

********
    can kuwa dr. ya fitoh daga wanka kenan ya dauki wayarsa ...hk kurin ya tsincikansa da kallon hoton fatymah wanda ya mata asace sadda ya rakata diban ruwa...

      kallon hoton yake yana murmushi ya rasa a wanne irin yanayi yakejin kasansa...tario abubuwan da suka faru ranar davyavfara ganin ta yakeyi yana murmushi...hk kurin ya tsincii kansa yana dailing numbern fatymah...
    
     "*SORY THE NUMBER YOU ARE TRYING TO CAL IS ON ANOTHER CAL AT THE MOMENT.PLEASE HOLD ON OR TRY AGAIN LA***

      Be karasa jin zancen ba ya kashe yayi wurgi da wayar rai abace tare da yin tsaki

   (mata me mtn kenan memakon tace fatymah na bacci��seta kwafsa)

    tinani ya shigayi yana jiro wakansa tambayoyi

    "dawa fatymah take waya?wayar wa zata ansa cikin darenan?meye hadinta da wansa suke waya...☹

      kwanciya yayi yaga kwanciyar bazata masa ba yamiqe ya soma zarya..dauko wayar yayi ya kuma try

           "BUSY"

   wannan karin shine abinsa ya baiyana screen din wayarsa...tsaki ya kumadakawa ya jefa wayar can qarshen gado..

      ********
           Nikuwa harna ma mance da dare ne na biyewa ya hydar se
hira mukeyi..
      dariya kawai yaketa sani...da qyar nasamu mukai sallama na kwanta inna murmushi....
   saving numbernsa nayi da ya hydar..

     ya hydar daga can shima murmushi yayi ya kwanta fuskarsa fal da farinciki....
     "fatymah tinsanda nafara ganinki naji inna sanki...innasona na baiyana miki abinda ke raina amma sena tabbatar dr. baya sanki....

     zan taimaka wajen koremiki dik wata damuwarki na kula dake...dan hausawa nacewa *bayan wuya* sai dadi insha Allah lokaci na zuwa��

     gyara kwanciyarsa hydar yayi ya kwanta yanata fara'a....

      dr. kuwa ba abinda yake banda zarya yarasa meke masa dadi..
    kwanciya yai tare da jan tsaki

       "mezesa na damusa ita bayan bana santa inna ruwana da wa take waya?mtsw!!
     juyawa yayi ya kwanta amma sam bacciya qaurace wa idanunsa��

������baby afreen
[10:37PM, 10/25/2016] asy khaleel: ������
         *BAYAN WUYA*
                ������

Written by
             ➰Faty Afreen

dedicated to
             *Asy khaleel*

2⃣1⃣
  
     Washe gari da safe yakama ranar saturday meerah na zaune a palo tana karatu kasan cewar suna da test a mkrnt...
   dr. ne ya fitoh cikin shirinsa ta zuwa aiki...
    "Inna kwana yayana dftn katashi lfy...lau my sis inna mumy?tana daki bata fitoh ba tinda dady ya fita may b ta koma bacci ne..ok bari na dubata... 
 
     dakin mumy ya nufa yatarar da ita zaune tana karatun Al-Qur'ani mai girma...salama yayi daidai ta kai karshe ta rufe qur'anin tare da yin addu a.. suka shafa a tare kafin ta amsa sallamar ...shigowa yayi kamar wani qaramin yaro ya kwantar da kansa akafar mumy...

  "inna kwana mumy..lfy lau dftn katashi lfy...lfylau..amma meyasa meka?mekika gani ?kalle idanka fa kamar me rashin lfy,

    dagosa tayi ta dubi idonsa sundanyi ja...
    "Son meya sameka?mumy bkm fa kawai jiya nayi darene wajen yin aiki ban samu bacci da wuri ba...
     "Allahyasa hkn ne..yau se  kadawo da wuri sbd ka samu bacci ko?toh mumy bari na tafi...toh Allah ya bada sa a...

    dr. na miqewa hydar ya shigo ko kallan banza hydar be ishi dr ba
   "hydar kaima kafitoh?eh mumy zamu wuce...Toh Allah ya bada sa a...
   ameen mumy..dama nace naga meerah na karatun test mese hana anjima naje nadauko fatymah..
    ok toh shknan bkm Allah ya kaimu.n

     Dr. najinsu bece komai ba ya fice abinsa ransa bace yanajero wa kansa tambayoy...

     "Taya akai hydar yasan gudansu fatymah?kardai dashi suke waya?mstw wanan su ta dama
    hydar kuwa yaji dadi..dan hk fita meerah na zaune hydar ya soma tsokanarta ..dr. na bakin qofa yana jinsu

     "Yau nikadai xanje gun fatymah basekinta damuna da surutu ba...lallai ya hydar nace ka fadamin sirrin ka qi...taya zanyi infada miki?ai sena fara fada mata tukun ke zakiji....
    intai tsami maji��bama setayitsami ba zakuji ta kwanan....

    dr  tafiya yayi ya tsaya jikin motarsa kwata kwata bashi da kuzari...hydar maya fitoh har ya bude motarsa yahango dr. tsaye dan hk ya nufi gurinsa...

     "Abokina yanaga kayisanyi ne kwana biyu ko akwai wata damuwa ne?kaga mallan bkm yitafiyarka...

    ba shiri dr. yashige motarsa yabar hydar agurin cike da mamakin yadda ya sauya...tafiya shima yayi yahau motarsa ya tafi abinsa....

    Dr. nashiga ya wuce office dinsa abokan aikinsa se mamakinsa sukeyi...dr. dayafi kowa surutu agurin amma ynxu dikyazama wani iri mgn madaqyar yake yinta..

       abokinsa salim neya biyosa office yai sallama dr. ya  amsa...kujera yasamu yazauna dr.kuwa yamai da hankalinsa kan papers din dake kan table dunsa....

    salim daya gashiru shirun yayi yawa yasa ya soma mgn....

********
      wanke2 nagamayi na kwashe kayanna kai kitchen daki nanufa hakanan na tsinci kaina daukar wayatana danna numbern dr. dik jinanake badadi kwana biyu....

    *******
*dr.Auwal*
   
     "dr.wai meke damunka ne?kafadamin damurka ....salim bazaka gane bane koba fada ma...kafadamin abokina zan fahimceka...

     wayar dr. ce tasoma ringing batare daya duba ba yaje yin reject ya acept bema masan wake kira ba...

     "salim bansan meyasa nake tinaninta ba...wakenan karkacemin fatymah?ehmana

   dariya salimyayi
   "dr. san fatymah kakeyi.mtsw banasan ta mezanyi da ita?ba class dina bace

     dariya salim ya kumayi
     "abokina kabarfadan hk wataran kai zaka dawo kana nemanta...
     "Allah ya kiyaye
acewar dr. nafadama she is not my type...

     dik zancen da akan kunen***

������babyafreen
[10:39PM, 10/25/2016] asy khaleel: ������
         *BAYAN WUYA*
                ������

written by
             ➰Faty Afreen

dedicated to
              *Asy khaleel*

    *Luv yuh my swt cocumber,(inji thariq)..my cabbage (inji dady zuwa ga mumy)* littafin maman shukur *TAWA CE*
     Kai my sis asy zanso ki karanta littafinan so swt wlhi gsky jinjina ta musamman zuwa ga maman shukur littafin tawa ce yayi dadi sosai wlhi...Allah ya qara basira...gsky my asy kinema ki karanta dan kisan daga inna mycocumber da my cabbage ya fitoh��

         *shout out to all*
                  *ma fans*

2⃣2⃣
      
     Dik zancen da akayi akan kunena dana ya hydar wanda yana bakin qofar office din yanajin hk ya juya be shigaba...
      yaji dadi kuma be ji ba dalili shine..yaji dadi ynxu yanada damar baiyyana wa fatymah abinda ke ransa ...beji dadi ba kuma sbd bedace dr.ya dinga fadan hk ba sbd aganinsa fatymah bata da wani aibu..kuma ita abin atausaya mata ce...kodan tana yar talaka shiyasa dr. ya fada hk?toh amma a iya saninsa da *Auwal* bashida qyakar talaka hasalima taimaka musu yake yana zama ya cikinsu...amma bari ze tmbyi fatymah kotama dr. wani laifin ne?

      Da wanan tinane2 ya isa office dinsa ....goran ruwa yadauka ya sha tare da sauke ajiyar zuciya yana murmushi yasamu guri ya zauna agogo ya kalla yanata Allah Allah 12 tayi yaje yadauko fatymah...

      Ni kuma kasa kashe wayar nayi innata sauraren zancensa...ban ankara baseji nayi hqwaye na bin fuskata daya bayan daya....

     salim kam dayaga dr. ya dage yayi yayi ya fahimtar dashi amma ya kasa ya dage akan shifa bason fatymah yake ba...ya miqe yayi ficewarsa....
     zama dr. yayi ya busar ra iska tare da jawo wayarsa daidai ya dauka kenan yaga kiran yasa "call ended"
     Wat!!!!!
     ����
         yafadsa afirgice tare da miqewa tsaye...
     "kardai fatymah ta ji me na fada?subhanallah!!
      yafada tare da dafe kansa isanunsa dik sun kada sunyi ja ...fadawa yayi kan kura tareda jawo ruwa ya daddaka me isarsa kafin ya ajiye robar ruwan da qarfi akan kujerar..

      "miqewa yayi yadauka key din motarsa ya fita ...hanyar gidansu fatymah ya dauka....
     inna shara naji qarar  mota tinanina hydar ne dan hk na nufi daki dagudu....

     dr. kuwa harvya bude qifa ze fitoh se kuna ya rife ya tada motarsa yabar gurin....

      gida ya nufa idanunsa dik sun ciko ...yana shiga palo yaga ba kowa dakin mumy ya nufa ya tarar tana waya...tana juyowa taga yanayinsa....

     "bilkisu inna zuwa zan kiraki ynxunnn
    katse wayar tayi  ta maida dubanta ga dr. dayazauna kusa da ita abakin gado tare da dafe kansa...
    "dr.!!
      dagowa yayi ya kalleta kawai sega hawaye sun soma sintirin bin fuskarsa...hankalin mumy ya tashi sosai....
       "Son meta sameka?fatymah!!
    shine abinda yake fada...
    meya sami fatymahn?
      nanfa dr. yafadawa mumy abinda ya faru...
     "hm dr. kenan ka mayar da kanka kamar wani qaramin yaro...hm bar sekaje kawa kanka sakiyar da baruwa tukunna....kana son abu amma kana ta wani miskilanci...ok muny naji mumy i admit it innasan fatymah ...ynxu bari naje na bata hkr.....a a kabari nasan qila hydar yaje daukota ....

   ******
       cankuwa hydar ya shirya ya nufa gidan....

     yanasuwa ya kirani dan tin dirin motar dazu na je na shirya....fitowa nayi na nufi dakin umma..n

   "Umma dan Allah zanje gidan su zainab...nezakijeckiyi?bata da lfy ne,Allah ya raka taki gona...

      fitowa nayi nashiga motar muka soma tafiya...
     a maimakon naga munyi hanyar gidan senaga mun faka gaban wani restaurant ....fitowa mukayi muka shiga... guri ya sama mana muka zaune ya  ...
   "ya hydar meya faru ka kawoni nan?fatymah nasan ba lokaci sosai sbd nasan mumy najiran mu (harsa dr.��)
      zanfadamiki abu inna fatan zana samu karbuwa..
    murmushi nayi dan nasan ya hydar baya rabo da wasa...
  "ya hydar kenan yau kuma da wacce irin wasa kazo?da har se munshigo nan...fatymah bawasa bane wlh *fatymah inna sanki*
     (waiyyo shknan hydar ya raya tasa flower) wat a takaici��

     miqewa nayi tsaye ba shiri nazari jakatazan fita danbanyi tsannin hk daga garesa ba...
     gabanayasha da gudu  inna kallon fuskarsa nagahawaye shame shame....nan danan nakaraya...
     karshe daizance muku hk muka sasanta nida hydar
      murna agunsa kamar ze goyani...

     gidan muka nufa atare muka nufi palon ...dr. da mumy da meerah nazaune...dagudu hydar ya nufi gun mumy ko kunya beji ba....
    "mumy fatymah ta yarda tana sona!!
    atare suka miqe dikkansu uku suna fadin
     *wat*!!!....

       cike da mamaki muka bisu da kallo nida ya hydar

    *dr. na kallon hydar. mumy da meerah na kallon dr.* nikuma sake baki nayi inna kallonsu yadda sukayi zuru zuru

������baby afreen
[10:40PM, 10/25/2016] asy khaleel: ������
         *BAYAN WUYA*
                 ������

written by
           ➰Faty Afreen

dedicated to
          *Asy khaleel*

*plx fans masu buqatar sanadin camera daga farko da bayan wuya suyi mgn tin ynxu kan ayi nisa..kuma for sanadin camera zaku iya samuna ko anee luv ko manshan....bayan wuya kuma zaku iya samuna ko asy khaleel*
      
          faty afreen

2⃣3⃣
    
     ya hydar ne yayi qarfin iya mgn...
   "mumy me ya faru?meerah ai taught zaki tayani murna ...dr.***

     beqarasa zancenshi ba dr. ya fice ya bar palon dik muka bisa da kallo...ya hydar ze bisa mumy tace ya barsa...

    guri mumy ta bani nazauna meerah ta nufi kitchen ta kawo mana ruwa...mumy kuwa se nan danan take dani...

     meerah ta soma mgn
   "gsky ya hydar ka shammaceni shine ba ka fadamin ba?....
     "taya zanyi in gaya miki da kiketa faman cikani da surutu...

������baby afreen
[10:41PM, 10/25/2016] asy khaleel: ������
         *BAYAN WUYA*
                ������

written by
             ➰Faty Afreen

dedicated to 
            *Asy khaleel*

Novels
fatyafreen.blogspot.com

2⃣4⃣
  
    murmushi sukayi dikkansu
   "gsky naji dadin ganinki fatymah...acewar mumy
    "ya hydar ka tashi katafi mana ai seka hana mana ita sakewa...
    dariya yayi ya miqe ya fita tare da fadin 
   "fatymah inkingama kisa meerah ta kirani��

    bejira me zasuce ba ya fice..nanfa mumy da meerah sukaita jana da hira harna soma sakewa dasu...

����������
     Dagudu maryam ta shiga bayan gida tanata faman amai ..dakaganta kaga mara lfy....dik ta jigata taza zama wani iri....
    tanagamawa ta wanke bakinta ta dauraye gurin tadawo jikin gado ta zauna...

    xamanta kedawuya Alh. yashigo...
  "sannu da zuwa...yauwa..
   
     rigarsa yasoma qoqarin cirewa
   alh. banajin dadi banda lfy tindazu..toh Allah yasauwaqe...Ameen...Amman dan Allah kabarni naje gida naga umma...
    mtsw!bazakije ba..haba Alh. gsky ninagaji da irin wanan abin nagaji wlhi...
    ni kike fadawa hk?kome nafada ai kai kaja..ace dakai da matan ka da yaranka kumaidani kamar baiwa kaika jibga su sujibga to wlhi baku isa ***

   wani lafiyayyan mari ya saukar mata akuncinta nandan ta hau ihu...

    wlhu Allah ya isanmin...
   ran Alh. yabaci sosai yashiga dukanta ta ko inna tana ihu...
    maryam tasoma riqe cikinta tana ihu..abu ba wuya seta soma bleeding...daidai umma tashigo..
     tayi kanta  dagudu...
  "maryam!umma cikina,
    Kutattara kubarmin gidana nasaketa saki 1....
    wlhi Alh. kaji kunya...

    ficewa yayiyabar dakin be tsaya min zata ce ba...cikin sanyin jikin ta miqe arikice tasamu ta fita da ita...asibiti takaita aka bata taimakon gaggawa..

  bayanblikita ya umarci hajiya data bisa office din
   "hajiya am sory to say cikin dake jikinta yazube sbd cikin nata ya bugu

������baby afreen
[10:42PM, 10/25/2016] asy khaleel: ������
         *BAYAN WUYA*
                ������

written by
             ➰Faty Afreen

dedicated to
          *Asy khaleel*

Novels
   fatyafreen.blogspot.com

2⃣5⃣

    murmushi umma ta farayi har likita yana mamaki...
    nagode likita��

  farinciki umma take dan batason hada zuria dashi...godiya tadinga yiwa Allah da yasa Alh. ya sake maryam...

��������

      misalin karfe 3:30 nagama shiryawa...meerah ta kira hydar ba bata lokaci ya iso gurin..dr. kuwa tinda ya fita bawanda yasake jin duriyarsa mumyta kira wayarsa amma switchoff..hankalinta ya tashi sosai...

    tafe muke cikin motar hydar bance komai ba amma shikuwa se zuba yake...
   """ fatymah bazakice komai ba?
   kinyi shiru kinbarni innata surutu nikadai?
  

    "hm mekakeso nace ..bayan dazu kokunya bakaji ba katafi fadama su mumy...
   haba fatymah ai irin zancenan ba'a sanya dan innai shiru sena cutu...
   

     murmushi nayi ahk muka isa har qofar gida ya saukeni...
   bude qofar nazoyi naji qofar a rufe juyowa nayi na kallesa shima ni yake kallo..

   "kabude min mana��..fatymah bangaji da kallonki ba..kayi hkr gobe mayi mgn...anma ynxu kabarni nashiga gida...

  toh zan bude miki amma sekince kina sona..hhh toh ai tindazu na fadama

   ma rairaice fuska yayi
    dan Allah kifadamin☹

  toh shknan naji bude min qofar tukuna..
   karfa ki gudu

haba kajikafa ingudu inje inna?kaidaika bude kawai...

   yana cireta a key..na bude qofar ..

   toh ya zaki bude qofar?iska naje sha ne..juya kaima kabude naka sena fada ma...

   yana juyewa nafice da gudu se cikin gida...

    toh na**��

   sake baki yayi yana kallon kujerar ganin bakowa...

    murmushi yayi ya rufe motarsa yai tafiyarsa....

[bayan wuya]✍�� baby afreen��:

    innashiga gida naga ba kowa..nancna canja kayan jikina na soma aikin gida..

     hydar kuwa umma ta shiga nemansa....side dinsu tanufa ta nufi dakinsa bubbugawa tashigayi kamar daga sama taji qarar fasa tamblas..

    qara rikicewa umma tayi tahau kiran sunan dr.
   meerah najiyo muryar umma ta nufo gurin ..

    "mumy meya faru?meerah yayanki jeki dauko spare keys dinan adakina...

    jikin meerah har rawa yake ta nufi dakin umma ta dauko key din.takowa mumy,
   daqyar suka samu qofar ta bude...

   ihu meerah tasa ganin yanayin da yayan nata yake...mumy kuwa salati kawai take

������baby afreen
[10:43PM, 10/25/2016] asy khaleel: ������
         *BAYAN WUYA*
                ������

written by
            ➰Faty Afreen

dedicated to
             *Asy khaleel*

Novels
  fatyafreen.blogspot.com

2⃣6⃣

      da gudu sukai kansa yana zaune a qasa tamblas din daya fasa ya yanka masa hannu...

     da sauri meerah ta rarumo wayarsa kasancewar bame waya agunsa setasa
   lambar dady ta soma trying sanda tackusa tsinkewa kafin dady ya dauka

    hello son! dady meerah ce ga yayanan agida bashi da lfy kazo...subhanallah ganinan zuwa ynxu...

    ������

       hydar ne yashigo da motarsa ya paka..daidai meerah ta fitoh domin sauko first aid box..bama ta lura da hydar din ba...

     "meerah innazuwa hk?yauwa ya hdar ga dr. can bayajindadi....

      hydar be qarasa jin zancen meerah ba yanufi dakin dr.  mumy ya gani tanagoge wa dr jinin dake hanunsa...

    "mumy meyasa mi dr.?
   yauwa hydar taimakamin akaishi asibiti
    dagosa sukayi suka fitoh dashi aka sashi a mota...

     asibitinsu aka kaisa...nanmumy ta sanar da dady ba bata lokaci dady zo gurin...
    salim da hydar ne suka shiga duba masa ciwonsa shiko dr.komai beiya cewa ba..

      hajiya wai meya faru ne?meyasameshi?
zanfadama koma  meye wannan amma se munkoma gida tukunna...

    dady bece komai ba kowanensu ya kasa nutsuwa..hydar ne ya fitoh
    "hydar ya jikinnasa?dady yaji sauki kawai ciwo yadanjine kuma jikinnasa akwa zazzabi ze kwana anan....zuwa gobe se ya dawo gida...zanzauna dashi kuje ku huta..

     aa nima zan zauna da shi mumy kuje kawai acewar meerah...
   hknan mumy tahkra suka tafi ita da dady..

    meerah da hydar da salim duk suna zaune hydar ya fita domin nemo musu abinci kafin dr. ya farka....

 

��������
       zaune nake ibnata mamakin ya akai umma bata dawo ba har ynxu gashi 5:00pm saura...

     wani matashine me suna ali ya shigo...
   "ali lfy naganka da yamma hk?dama maman maryam ce tace nazo na fadamiki kije ki samesu aasibiti ki kaimusu abinci...

    "waye ba lfy?wlhi bansani ba amma tace kije....mesunan asibitin?meerah general hospital..ok naganeshi...ngd

    miqewa nayi na dauko cooler na zuba musu abinci....na rufe ko inna agidan na fita...

     ban isa a asibitin ba se wajen 6....innashiga naci karo da meerah...

  "meerah!!laaa fatymah kinzo gaishe da dr. ne?��meyasameshi?kinga ciwo yaji ne ynxu maya farka ...ki haura sama daki na 016 male ward yana ciki....

     mancewa nayi ma da batunsu umma...da gudu nahaura inna zuwa nabude qofar agigice....

    turus na tsaya in na zaro idanu ganin mazahar uku a dakin ga dr. azaune....

       bina sukayi da kallo bama kaman dr.  qoqarin sauko a kan gadob yake salim ya danriqesa...

      "dr. shine abinda na ambata inna takowa gunsa...

    bashiri fa ara tabaiyyaba a fuskarsa
    "FATYMAH"

    Innaqoqarin qarasawa inda yake na tuno da kallamansa  na waya...ba shiri na juya zan fita.
    "fatymah inna zakije?
    har nakai qofa na juyo na kallesa...

    hawayene suka suma bin fuskata nabude qofar na fice....qoqarin miqewa yake yana kurana salim ya riqesa....

     kallon wa anda ke gurin salim yayi yace sudanbasu wuri...salimya juya ya kalle abokinnasa wanda ya cika yayi fam da takaici..

     "dr. kai ka jawa kanka kacika zurfin ciki da miskilanci akan abu....kuna gashi ynxu budurwar hydar ce dole ka***

     buga gadon yayi DAM YUH! ba budurwar hydar bace daidai nan meerah ta shigo....

������baby afreen
[10:44PM, 10/25/2016] asy khaleel: b [6:05pm,monday 24 , october,2016] :baby afreen✍��
������
        *BAYAN WUYA*
              ������

written by
           ➰Faty Afreen

Novels
   fatyafreen.blogspot.com

  *fands,frndx plx kuyi hkr kwana biyu banui typing ba charger'n phne dina yaqiyi ne wayan nadan zama ba charge...plx amin afuwa...tnx*

2⃣7⃣

   "Ya salim meyafaru? inna fatymah?

   "meerah ki bita ynxu ta fita..
     acewar dr.
    ajiye abunda ke hanunta tayi ta fita ni kuwa dakin dasu umma suke na tmby inna shiga naga maryam a kwance kan nai mgn naji saukar duka abayana...
  umma ce
     "watoh ke sekin kashemin 'yata da yinwa ko tin qarfe nawa aka aika kizo?

  shiru nai inna jinta ta fizge kular daga hannuna ...ahankali ta zaunar da maryam ta zuba mata...
   wani irin cin abinci maryam take kamar bata taba cin abinci ba..ci take umma mata zubawa sarautar Allah ido ..
  miqa mata ruwa umma tai tasha...tana juyowa mukai ido biyu hararata tayi na juya na fita kayana...
    inna fita ta fashe ea kuka
   " Meya faru kuma? wlhi umma dik fatymah ce tajamin wannan abun...bar kuka maryam aivzata dandana gudarta danine bari dai kisamu sauqi mu koma gida...

    kusa da ita umma ta qarasa tana rarrashinta kanar wata qaramar yarinya

    ������
   Su mumy kuwa sun isa gida dady ya takurata seta fada masa meye maqasudin abinda ya faru da dansa...

    "Alh. na fada maka kashare kawai..sbd ba yadda za ayi koda kasan zancen..
  tinda na nema inna ce aganina inna da haqqin nasan meke faruwa agidana balle ma dana...
   shknan tinda ka takura...kaga akwai wata yarinya da dr. ya hadu da ita...toh meeeah na masa wasa akan yana santa shiku ya dage akan baya santa har gisanan nasa meerah ta kawota yadinga fadan wasu maganganu da yasa yarinyar ta fita tatafi... toh qarshen mgnt dashi ya fadamin akan cewar yafadu wasu maganganu da basu dace dr. ya fadesu ba kuma yarinyar ta ji ... ynxu kuma santa yakeyi..
 
   "Haba hajiyaynxu kinfiso dan kiya wahala?nasan inkika mata mgn bazata qi ba dan Adamajizine. zata iya yafe masa.

    Toh ai ba anan gizo ke saqar ba dr. ya nuna baya sonta kuma ynxu hydar kesonta dan maqasudin haukan da dr. keyi  akan hydar yace fatymah ta amince masa ne....

    gaba daya jikin dady yayi sanyi beda ta cewa dan hk be kuka cewa komai ba ya fice ya bar dakin....

[bayan wuya]:baby afreen✍��
    Ni kuwa inna fitowa daga dakin naci karo da hydar sanye da farar rigarsa wacce likitoci ke sawa...

   "fatymah! naam..me kikazo yi anan?wajen yan uwa na...dama yan uwanki ne...eh...toh kinga ma mushiga ciki seki introduxe dina ko?haba dai ya hydar daga ganin sarkin power se miya tayi tsami? ahh!!toh inna laifi?a a kabari tulunna se sun koma gida...toh shknan bari naje na duba ta...yauwa kinje kinga dr kuwa? 

     shiru nayi na yan lokuta kaman nace a ase kuma na amsa da eh...
      "eh naje dazu naga jikin nasa da sauqi...ok toh jirani anan ja fitoh...

     gyada masa kai kawai nayi ya shige...yana tafiya aikuwa sega meerah qoqarin barin gurin nayi amma seji nai ta ambaci sunana hknan na tsayatare da juyowa inna murmushin yaqe....

    "fatymah kamar kinsan ke nake nema...Allah dai yasa ba laifi nayi ba...a a dr. ne dai yake son ganinki....meerah kenan kiyi hkr amma nazanje gurinsa ba..kuma yariga yasan tsakanina da hydar bekamata ya dinga nemana...haba fatymah nasan ya hydar ze iya hkr ya bar*** meerah dan Allah ki bari naga yadda dr. yake yayanki hk ya hydar ma...kuma shima ykmt kiso farin cikinsa... dr. yace am not his type�� dan hk hydar nakeso kuma shima yana sona....

������
          *BAYAN WUYA*
                 ������

           2⃣8⃣
   wani irin haushina ne ya kama meerah bata qara cewa komai ta bar gurin...

      inna tsaye agurin ya hydar yafitoh
   "kiyi hkr nabarki a tsaye ko?a'a bkm ..toh muje muga dr. tare ko?aa dazu fa naje nagaidashi ...toh dankin qara zuwa kingaidashi laifine?karki manta fa dan uwa na ne...shknan naji muje sarkin surutu...hhh nine sarkin surutu?kardai kizo ki fini fa...

    dariya kukayi dikkanmu kafin muka nufi dakin da dr. yake....

     salim da meerah ne a dakin se dr. dake kwance ruwan da ake sa masa ya kusa qarewa....sallama mukayi muka shiga ....

    dr. na ganina yayi yinqurin miqewa salim ya taimaka ka masa..muna hada ido da meerah tayi tsaki tareda hararata ta miqe ta fice...Dr. ne kawai ya lura da abinda ya faruvsaka makon hydar na tmbyr salim ya jikin dr. din

    "fatymah harkin dawo?acewar dr.yana murmushi...

  gyada masa kai nayi alamun eh...ya hydar yayi caraf yana fadin

   "kaga itama an kwantar da yan uwansu ne ynxu ma zamu dan fita ne shine muka biyo nga ya jikin dan uwan nawa

    wani irin baqin ciki ne ya cika sa komawa yayi ya kwanta abinsa batare da yace komai ba...salim kuwa girgiza kai yayi tare da fadin
    "ya gaji da zaman ne dole ya kwanta...murmushi hydar yayi ya kalleni...muje ko?

  yana fita nabi bayansa....salim ya kalle abokinsa wanda hawaye kebin fuskarsa ya dora hannu akan sa...

   "dr. kayi hkr kar kasa kanka a halin *WUYA* Kazo kaji jiki...salim bansan yazanyi incire san yarinyarnan araina ba...abokina karbarwa Allah komai kanemi zabinsa...


     daddare dady da mumy sunshirya zasuzo ganin dr. suna gidan baya driver na tuqasa...

   Alh. tindazu baka ce dani komai ba kaida kamatsu kaji zancen...hm ba abinda zance da  xance  dikkansu yarana ne ...bazanqi farincikin wani naso na wani ba...kawai dr. shiyajawa kansa anma abin mamakin shine bansan dr. davhk ba..wlhi Alh. nikaina sanda abinan ya bani mamaki sosai....toh Allah dai ya bashi lafiya dikka suka amsa da amin...

������

[bayan wuya]

    Daddy ne zaune da mumy  wacce ke riqe da hannun dr. meerah na bayan daddy atsaye...

   "meerah inna hydar dinne?acewar dady
   bedade da fita ha ankirasa anna nemansa emergency ...toh Allah ya bada sa'a.. dikka suka amsa da ameen...

   "dr. ya jikin naka?naji sauqi dady..Allah ya qara ma lfy...ameen....

    sun sha hira sosaivkafin suka yimasa sallama suka tafi...meerah kuwa kamar tazauna gurinsa...

washe gari��

    Dasauri sauri nagama hada brkdst dazan kaiwa su umma na kimtsa gidan na gyra komai...kafin na fita na nufi asibitin....

    misalin karfe 9 na isa kasancewar akwai goslow  ahanyar....dasauri na shiga dakin...tare da sallama...umma kuwa tahauni da masifa ban kula ba na ajiye abincin kusa da ita da flask din ruwan zafi...

    "dan ubanki aka fadamiki zama zamuyi da yinwa mujiraki se kin gamo yawon iskancin naki kafin ki kawo mana abinda samuci?daukar flask din tayi ta bude qofa ta hankadoni waje...ruwan zafin flask din ta waso min ajikina ...dai dai dady na kusa dani mumy da meerah suna riqe da dr. hydar da salim na bayansu riqe da kayansu....ihu nayi inna kiran mama  abbaya nufoni su mumy kuw sake baki sukayi suna kallon umma wacce flask din ke hannunta....

������baby afreen

No comments:

Post a Comment