Tuesday, 8 November 2016

SS3 'yan aji shida 1-60

[9:47PM, 11/5/2016] Baby Afree��n: Baby afreen [12:09PM, 11/4/2016] Baby Afree��n: e [2:38PM, 11/3/2016] Baby Afree��n: ��������������
             SS3��
*'yan aji shida*
��������������
    *waec candidate*��

         © *2016*
story
       &
written by��
     *Faty Afreen*

   

     *Billahir-rahmanir rahim*

         SHARHI
     *Wannan labari na dauke da hallayyar dalibai en ss3 wa anda kejin kansu sune manyan mkrnt..hallayyarsu ga mallamansu...kuma hayyarsu a hall din exam*

          GARGADI
    *Dan Allah kar wata ta canzamin sallon rubutu na...banyarda a kwafanmin labarina ba ta ko wanne bangareba*

       GODIYA
  *godiya ga Allah madaukakin sarki da ya bani basirar rbt wannan littafi...*
    Am always prwd to be a writter nw nd 4va

           NOTE
    *Wannan labari nawa banyi shidan wata ko wani ba.nayishi dan nanishadan tar da readers masoyyana as i always hoped*

           JINJINA
    *jinjina gareku online hausa writters (O.H.W) Allah ya qaro basira more grace to yuhr elbow*
     *jinjina gareku masoyana kuma mkrnta novels dina wanda nawa laifi kona bata masa yayafemin plxx*
   jinjinata ga
Asy khaleel
Aneelurv
maman shaheed
zee
manshat
Mmn yazeed��


    da kowa da kowa��

         *Faty Afreen*

Page 1⃣-5⃣

episode 1⃣
   *Morning 6:59*

      "Aminatu kitsaya ki karya mana saurin me kikeyi ne? mama dan Allah kiyi hkr wlhi banaso nayi latti ne...

    haba aminah ko takwas din ma batayi bafa bazaki tsaya ki tafi dasm khalifa ba? mama Allah kuwa ni bazan iya jiransa ba ga ya idris nan zmse ya kawosa nikam na tafi....

     da gudu aminah ta fita cikin shigarta ta uniform din mkrnt riga da wando ne blue se guntun hijabi ta rataye skul bag dinta...
   *Aminah kabir* shine sunanta mahaifinta mallan kabir yana da yara uku...bban dansa shine ya idris sai aminah kafin autansu khalifa...mallan kabir yana saida kaya kantin kwari dake garin kano
    Ameenah ya rinyace daidai batada wani girman jiki...gata da dimple a fuskarta...gata ba baqa ba kuma ba fara ba but tanada dan haske kadan....dakaga ameenah kabir wacce amkrnta suke ce mata *meenah kb*kasan baza arasa rawar kai da iyayi a tattare da ita ba....

����������
     halimah wai ke har ynxu baki gama shiryawa bane?yau za akoma harkin fara samu latti?ke dallah ki qyalleni mune manyan mkrnta ynxu bame ta kuramu..hm su manya anshiga Ss3 ya sanranki��...tana gama shiri suka dau hanyar fita tare da ummansu sallama a palo...

    *Halimah ishaq* shine sunanta ajinsu daya da aminah ...mahaifanta yaransu biyu ...ita tafari halimah sai kanwarta sa adatu...
    mahaifinsu babban dan kasuwa ne sunada hali ba laifi....
  halimah ishaq wacce suke kira da *haleenay* fara ce ba laifi  kusan jikinsu daya da aminah..itadai akwai son nanaye watoh rawa shiyasa amkrnt ake cemata haleenay...

��������
    Aisha ki fitoh mana karkiyi latti kodai intafi ne driver ya kawo ki?a a ya muhsin ynxu zan sauko.

    daga can nahangota
ta fitoh dauke da jakarta downstairs ta sauko ko brk bata tsayayi batabi bayanyayanta ....

   *Aisha mu'az* mahaifinta hamshaqin me kudi ne naqin qari.tana da yaya muhsin wanda ynxu hk soja ne..mahaifinsu alh. mu'az bafulatanine mahaifiyar su kwa balarabiya ce...shiyasa yara dik suka biyosu akyau gasu farare..sbd kyantaneyasa a mkrnt sukece mata *queen esha*. dik mrntr hawacce xata nuna mta kyau shiyasa take rawan kanta iya son ranta..

     Amsory readers idannace zanta describing dinen class din abin se ci tym....muna tafiya anna lissafo wasu...

Episode 2⃣
     Inna shawo kwana naga signboard din mkrntar daga gefe me suna *BLUE COMPRENSIVE ACADEMY SCHOOL*��

     Arrow din dana gani nabi wanda ze directing dina zuwa mkrntar...daga nesa na hango mkrntar an mata paint da blue nd white mkrnt upstair ce...turaqofa nayi na shiga babbar mkrnta ce gefen primary da nursey daban na jss da ss daban....gefen yan sss na shiga assembly na tarar sunayi abin gwanin ban sha awa...kasancewar yan secondary din gefen maza dabanne..

    "Good morning to yuh all....ni sabon teacher ne anankamar yadda kuka gani ska gani...zaku iya kirana da  copper Affan ko sir affan...

     "haleenay ya kikaga wannan malamin ya hadu ko?kedai bari kawai meenah kb"

    sir sadeeq ne ya lura da suna mgn dan hk yanufi inda suke...
   "watoh andawo zaku fara ko?au sir sadiq halimah ce ta keson damuna...toh yadai isheku kumana shiru...ya akai naga matan ajin naku ku 7 ne kawai?

    watace da suke cewa lubsy amma asalin sunanta lubabatu hamza tayi caraf da fadin
   "wasu se gobe wasu kuma se next week wasu kuma se angama asembly

    hkne sir acewar haleenay....gyda kai yayi ya bar gurin.. mrs laura ce tacigaba da jawabi...sega queen esha ta shigo...n
    ihu sukasa suna fadin shegiya esha...nanhankalin kowa ya dawo kansu sukuwa mancewa sukayi dawani xancen assembly...esha ma ihun tasa suka rungume juna
   mrs laura ce ta daka musu tsawa da sauri suka jyo suna dubanta...

��baby afreen
[10:58PM, 11/3/2016] Baby Afree��n: ��������������
           SS3��
  ' *yan aji shida*
��������������
    *waec candidate��*

    © *2016*

story
:      &
written by
       *Faty Afreen


6⃣-��
 
     Dasauri suka juyo suna dubanta..queen eshavkuwa shigewa tayi bayan haleenay ta tsaya...

    "watoh ku baku da hankali ko?anna asembly kuna abinda kukaga dama ko?
  toh kucigaba inna daidai daku..karkuga yau first day amma zanyi mgninku...

   "babyn abba(zainab mansur shine asalin sunanta) ce tayi tsaki..

   mrs laura( *Agric teacher ce*) tajuyou tana kallonlayin cike da mamaki kan tayi mgn..mrs firddausi( *geography teacher ce*) tarigata mgn..

   "waye yayi tsaki acikinku?

   kallan junansu suka farayi kowanne na turo baki...

   sir.sadiq(mathematics teacher ne) shine ya fara mgn.

    "gsky bekamata ba ya za ayi kuna seniors kunawa mallanku tsaki toh jeniors dinku fa?

  sir.affan ne wanda bako alamun fara a afuskarsa ya karbesa da fadin..
   "kabarsu suna jinkansu asamane shiyasa but zaamuku uxirin yau dan hk dikkanku kubata hkr...

   tura baki suka farayi kowanne yana fadin shifa bashi yayi tsakiba... kada kai mrs laura takeyi dan sun bata mata rai sosai...lubsy ce ta tabo babyn abba shegiya kinyi laifi kinwani fuske..dariya sukayi dikkansu ... 

    sir.kamal( *english teacher ne*) ne ya hangosu harara ya watsa musu kowanensu ya fuske kamar basu sukemgn ba...

  ahaka akagama asembly din suka nufi ajujuwansu...nikam yan ss3 nabi dan dauko lbr...

Episode 3⃣

     suna shiga aji...ihu suka faryi suna rugume junansu..queen esha ce ta rungume meenah kb..
   " ke yar banza anna assemby kinyi shiru kamar bake ba...kedai bari sis banso mallaminan ya rainamin swags ne...

     mgn meenah kb keyi tana juyu...nansuka sa ihu suna mata tafi..lubsy ce ta matso tare da fadin amma fa guy din yayi...

   keniya batamin rai madan naga kamar yana da girmankai...

    deeja(Khadija usman shine asalinsunanta) shigowa ajin tayida ihu.sumana ciki suka saihu suna fadin sunanta

     "Kaiii kudakata wanene wanan handsome guy din?

tsaki queen esha tayi
   "Narasa me kuka gani agun wannan gajan mallamin memasunansa?

    kutiri sir affan din ne gaja? acewar haleenay

    nanfa cece kuce ya kaure a tsakaninsu ...

    qarar buga qifar ajinsu ne yasa sukayishiru suna kallon qofar...

    mrs.Bilki ce ( *biology teacher*) 
    "bakusan kuna damun mutane da ihu ba?toh ya ishe ku...kowa ya kamama zauninsa

    qoqarin xama suka somayi kowannansu na turo baki se wunqunai sukeyi...juyawa tayi ta tafi ...se suka kwashe da dariya harda tafawa

    "mrs bilki nandai na gamu daaiki har ynxu bata dena halintaba"
    acewar babyn abba

queen esha cetaqara dafadin
   "bar hegiya se shishigin bala'i"

    dariya suka kwashe dashi meenah kb taqara da fadin
   "kusha gurumin ku zamu gyara mata zama ai..

   ihusu kayi tare da tafawa.basu anqara ba se ji sukayi anqara buga qofar ajin..jikake DAMM!!!

   Kankace tak kowannensu ya kama mazauninsa harda me zamasaman qafar wani...

     "watoh ku bakusan kun girmaba ko?
  acewarr sir.affan wanda shi yashigo riqe da regista a hanunsa..

   "Tindaga qasa naje juyo ihunku tsabar ku dolayene ko?"

    wannan abu da ya bata wa queen esha da meenah kb rai..

   "kucigaba dikkanku zan saitaku ku dawo saidai...kamar yadda kuka sani ni copper ne sunana affan amma asalin sunana bello..kuma daga yau nine class teaher dinku kuma zan dinga daukar ku physics da chemistry.

  tabe baki sukayi dikkansu kowanne fuskarnana daure...

    ya bude baki kenanzeyi mgn Asy(Asiya kamal) tashigo da gudu tana ihu...

    "swtieess kuna inna?haba dikkansu sukasa ihu ...affan binsu yayivda kallo dayaga abin nasu bame qarewa banecya daka musu tsawa rai abace...se alkcin asy ta lura da shi..

   kusa da lubsy ta zauna
  "wanene wanan lubsy?sunanshi wai bello amna anna fe masa affan shine class teacher dinmu kuma shi ze mana physics da chemistry...tohfa

   "get up" kubiyunan ku tashi
   yananuni ga asy da lubsy..miqewa tsaye sukayi suna tafaman tabe baki

��baby afreen
[1:41PM, 11/4/2016] Baby Afree��n: ��������������
           SS3��
   ' *yan aji shida*
��������������
    *waec candidate*��

      © *2016*

story
       &
Written by
         *Faty Afreen*��

1⃣1⃣-1⃣5⃣

     "watoh ku bakwa jin mgn ko?kucigaba ..

   attendance ya dauka kafin yayi ficewarshi...yana fita wasun su suka hau saman benchi nanfa akakafa dandalin wata tahirar ..

    "kai ya lbrn bikin safna?acewar deeja...
y
  kaii kaii kaii��kedai bari kawai cewar haleenay suka tafa da queen esha.abin ya bada show wlhi.

   shegiya haleenay ce ta dage se faman rawa takeyi..acewar meenah kb.

  kedai bari kawai ai haleenay ta bada show acewar asy suka tafa ita da meenah kb..

  nikuma kwaliyar queen ce tamun kyau wollah�� acewar babyn abba.da sauri queenta miqe tana fari da ido tafara juyi sukai ihu suka tafa..

   dan ubanta shiyasa naga tayi new catch agurin ya sureta suka tafi ko gamawa baayi ba...acewar lubsy..

   hhh��ashe kinganshi kema..guy din ya hasu ba kadanba gaku farare acewar..

     zarah(fatymah abubakar) wacce take zaune hankalinta na kan wayarta se faman chatting take se aynxu tayi mgn...

    hhhh ammafa ku banzayene...yayanta ne fa...

     xaro��ido sukayi cike da mamaki yayanta?

     queen ya akai bansanshi ba?acewar meenah kb...

   haleenay taqara da nima dai...

      ke yana gurin aiki ynxu ma hutu ynxo nxt week ze koma..acewar queen esha wacce ta basu amsa...

    dariya babyn abba tayi...
   "kai inna ma innama��

    "shegiya ai kuwa zakuyi match da shi...queen ta fada tana kashewa babyn abba ido...

    ihu asy tasa tare da tawafawa ita da zarah...miqewa babayn abba tayi tana juyi..m

    ihuhu yaucta qoma babyn soja...queen ta fada tana dariya...

    a a bani a abba na...

dariya sukayi dikkansu sejin sallamar sir. kamal sukayi ya shigo...watoh english teacher...

    miqewa sukayi suka gaishesa...ya amsa cike da faara

      "kundawo hutu kunason damun mutane wai a ku 8 na tin bakuyi yawa ba...

     "toh ai sir munyi kewar junan mu ne...a cewar zarah....

     kallonta yayi yana murmushi
      dama aike gwana ce wajan ihu..toh ynxu revision zamuyi ko?a'a gsky sir abari se nxt week..acewar haleenay

     cab lallai se muyita zaman hira kenan?ehmana sir aizefi dadi..acewar asy...

    kan yayi mgn sukaji sallamar principal dinsu...tashigo shigo cikin shigar riga sa skrt yan kanti...

    kwashewa da dariya asy tayi nan queen ta tayata se dikka ajin suka dauka...

    "mrs.aminah kinyi mana kyau wlhi��
   acewar asy ..nan haleenay ta karbeta da fadin wlhi kuwa..

   cike da tsokana suke mgn...ita kuwa mrs.aminah ta aza dagsk suke se faman jinta take ontop...da sir.kamal yagane insa suka dusa nan yace musu ya isa....

     timble ta manna musu kafin ta juyatana fadin..

    "toh sukeyi hankali dan wannan karan maganinku zanyi..kuma nxt week za araba prefectship sbd wancan term din kan aje hutu ba mu hayar ma...dan hk in ajin yazama complete za abayar...kuma kunutsu...sir.kamal mudan je waje zan mk mgn...

    binta yayi abaya suka fita..suna fita suka kwashe da dariya....

" *yayayayahhh nanan je naje nan nan mamama dakai"*

      asy ce ta fadi hk a zumartana mai maita abinda ta fada..
    dariya suka sa hada tafawa queen esha ta fitoh tana kwakwayon tafiyarta ..sukwa se dariya suke suna tafa mata...

       basu ankara ba se ji sukai ance..sannunku da aiki

��baby afreen
[10:28PM, 11/4/2016] Baby Afree��n: ��������������
           SS3��
' *yan aji shida*
��������������
    *waec candidate��*

        © *2016*

story
      &
written by
        *Faty Afreen��*

1⃣6⃣-2⃣0⃣

    Dasauri ko waccensu takama mazauninta...
sir.kamal ne yashigo yana kada kai...

     "hm Allah ya shirye ku..

    bekuma cewa komai ba yadau littafinsa daya shigo dashi yayi tafiyarsa...

     "shimafa wannan malamin akwai sa'ido  acewar babyn abba..

    Zarahce ta karbeta da fadin...kallan matan balla'i ne ma dashi...

  dasukayi nan suka cigaba da hirarsu...

Episode 4⃣

*BAYAN SATI*

     Yau ta kama monday...ss3 tacika dam dalibai dik sun dawo.. tafiya nayi nima na bawa idona abinci... inna shigana qirgasu su 32 ne amma lbrn mu zenatafiyane akan manyan ajin watoh big gals din��

     meenah kb ce tazoda gudu ta rungume Adart abba(Adama rasheed abba)

    "yar' gari se yau zaki dawo?acewar meenah

queen ce ta amsada fadin
    ai ni fishi nake daita tinda akayi hutu bata neman mutane

   "laaa kuyi hkr wayata ta fadi ne shiyasa kukaga hk..

     suna  cikin hkwata farar yarinya kyakyawa ce itama ba laifi...fadawa tayi jikin haleenay...

     "waiyyoh feena(safeena ibrahim) yanaga kinqara fari?
  acewar lubsy dake tsaye kusa dasu...

   miqewa feena tayi tana juyi tana wani fari da ido...
  "kulawar darling ce tasa na qara fari...

    "dadina da feena akwai rashin kunya ..acewar asy dake gefen su....

  "ai gwara kowa yayi lokacinsa ne naga kema bashine gareki ba..acewar queen

   "yauwa esha fadamata inbatasani ba tasani yau..acewar meenah...

  "kaiii wai yanaga yanbaya bayanan basa mgnr hndsme sir.affan ne? zarah ce tafada suka tafaita da lubsy.

    "wanene kuma sir.affan acewar feena?

    babyn abba kuwa kamar jira take ta rugo da gudu hartana tintibe...

   "kaiii kutsaya ni zan bada labari wlhi...

   kallan tasukayi suna dariya.. meenah kb ceta wara da fadin

    "hegiyarnan radion gidan dochabelle...harda tintibe...

"barta ta maganta dama bakin qaiqayi yakeyi..

     "kaiii bansansa ido fa..yau feena kunaji ko..wanga tsaleken saurayi sabon teacher kuma shine class teacher dinmu..zedinga mana kmis3 da phyzo��....

"alallai su babyn abba qwaqwalwa naja ..acewar lubsy...

  toh dama me kuka mayar dani bari ma naqara muku wani labarin..

   "ran friday kama sa nai yana kallona qilla yana cikine..

    sake baki sukayi suna kallonta...

    "oodash" acewar asy...

   kwashe sukayi da dariya suka tafa...

  babyn abba dama hk kika iya sharota bansani ba? acewar haleenay

    dariya babyn abba tayi da fadin..hh dama ku me kuka sani?kudai tsaya kallaon ruwa kwado ya muku qafa....

   ihu queen tayi tana tafawa..yihuhu su babyn abba anji hausa...kedai bari sena baku lectures kukayi wasa...

   sunayin ihu sukajiyo ringing din bell daga qasa alamun lokacin assembly yayi...

   "mstw nifa ba sonzuwa assembly dinan nake ba wlhi..cewar queen..

   dole kije kinsan yau za abada prefctship..acewar meenah..

    miqewa sukayi suka nufi wajan asembly din

��baby afreen
[11:18PM, 11/4/2016] Baby Afree��n: ��������������
          SS3��
' *yan aji shida*
��������������
  *waec candidate*��

     © *2016*

NOTE:*
   *Nasan wasu zasu yita tunanin cewar ykmt nasa yan aji uku..toh dalilin dayasa nasa* 'yan aji shida *shine na sa gefensu tin daga jss1 to 3 sekuma ss1 to 3 kunga 6 kenan shiyasa nasa hkn...dftn kuna jin dadin kasancewa tare dani*��

2⃣1⃣-3⃣0⃣

  Episode 5⃣

        kowa da kowa dik sun hallarci assembly din harda propritor(watoh me mkrntar) sir. Abdullahi..

   principal ce agaban daliban bayan angabatar da addu 'a kamar yadda aka saba kullun da safe kan afara komai
  "Assalamu'alaikum to yuh all"
  "Wa'alaikissalam"

    kamar yadda muka sani yau monday.kuma nace ayau zamu bada prfctship wa yan ss3 dik da munsan cewar nanda lkci kadan zami yayesu..

    muna buqatar class teacher ya matso kusa da list din..

   sir.affan ne ya matso kusa ya tsaya riqe da takardan list din a hanunsa..
  "bismillah" acewar principal

     sukuwa ko waccensu batada buri sena abbata prfct tayi rashin mutunci acikin mkrnta...

   shima sallama yayi suka amsa...
  "ynxu zamu fara da health prefect..

    dik wacce nakira zata nufi wajan sir.Abdullahi ya karba hular beret dinsa.. wacce zata babance ku cikinsauran daliban...

   health prefect goes to *HALIMAH ISHAQ*(haleenay) tafa mata aka farayi tafitoh cike da fara'a anata tafa mata..gurin sir.Abdullahi ta nufa ya bata beret din blue kalar wandansu na mkrnt..sosai ya mata kyau..

  tayi godiya..ta tsaya kusa da sir.affan...halimah duties dinki sunhada da zaki dinga lura da hairstyles.safta dadai sauran abuwan da kikasan health prfct nayi..gyda kai tayita nufi layita tsaya mate se congrat suke mata..

    Ass.head girl goes to *AMINAH KABIR* Itama fitowa tayi cike da takun qasaita taje ala bata beret din itama ya fadamata duties dinta kafin ta koma tatsaya itama sunata mata congrat..

  head girl goes to *AISHA MU'AZ* tafa mata akai sosai ta fitoh itama se murmushi take taje aka bata beret..sosai hular tafi mata kyau.itama aka fadamata dutties dinta ta koma ta tsaya...

    cigaba da kiran sauran yayi ya basu(zamu wuce nan in role dinsu yazo sauran za afadi abinda aka basu)

   time keeper ce kadai akabawa yar  jss3 sunanta *RUKAIYYA HASHIM*


Episode 6⃣

      Sunna komawa aji kowannensu se murna suke bama kaman esha da aka dauki head girl sunkutu kum aka bata...

    sir.sadiq ne yashigo yana domin daukar su mathematics..

    yana shigowa da sallama suka amsa tare da gaishesa...amsawa yayi shima cike da fa ara..

    marker ya dauka ya rbt subject kafin yaje qasayasa revision

1.solve 6log (x+4)=64

    juyawa yayi ya kallesu...sukuwa hira suketayi suna tafaman dariya.wasu ma chatting sukeyi..

    wasu kuma novels suke karantawa... lubsy da babyn abba kuwa littafin sirrin mallakar miji suke karantawa..su queen da meenah da haleenay kuwa kallon video din wani reception na biki suke awaya...

   "surutun ya isa hk...waye ze iya solvamin abunda na rbt a board?"kuma kar ku manta wannan aikin ss2 ne kuma first term...kunga kundade dayinshi...danhk wani yayi sauri ya fitoh ya solva...

  zaro ido suka farayi kamar muna fukai suna kallon board din ajinyayi tsit...

��baby afreen
[4:43PM, 11/5/2016] Baby Afree��n: ��������������
          SS3��
' *yan aji shida*
��������������
   *waec candidate*��

     © *2016*

story
      &
written by
       *Faty Afreen*��

*ASALAM FANS,READERS DAFATAN ZAKU SHAQATA DA VIDEON DAZANTURO MUKU*

    Plx i need more comment nd nd lyk on my video

NOTE:
     *pic din danayi amfani dashi nayi ..naga graduate zasuyi nd futher.idankuna karantawa kudinga imagine grimansu kamar na yan ss3.. se anbar skul zakufara imagine da pic din danasa...shine cover na ..ngd��*

            Baby Afreen

3⃣1⃣-3⃣5⃣

    Adart da Asy kuwa suna kan watsapp suna krnt novel din *MMN YAZEED��* (Zaki gane kurenki)

    sir.sadiq ne ya tsin qayosu
   "Asiyah ku miqe dikkanku biyu"

  dasauru sukasa wayar a qasa loka..miqewa sukayi kowanne nata zaro ido su haleenay se dariya suke musu..

   "waniacikin ku yazo ya solvamin..

   shiru sukayi...basu ce komai ba...

    "halimah tasoke da kike musu dariya"
   gaban haleenay ne yafadi dan ita dama bata gane maths tafi gane physics da biology...

   miqewa tayi tanata sosa kai kamar mara gsky...

    " ta kusa dake tazota mana..

  miqewa queen esha tayita nufi board din...dama ira gwanace wajen maths da chemistry...ita kuma meenah tafi gane further maths da geograhpy...

     tashi daya queenta solva...bulalaya bata akan tama sauran...hararta sukadingayi kowannensu nanunata da hannu...

Episode7⃣

     *Washe gari*

     Tsaye queen take itada meenah gaban Aseembly...ynxu su suke conducting assmby din teacher dik suna staff room...

    "lokacin inspection yayi tinkan afitoh daku wandayasan akwai abunda bekamata baatattare dashitoh ya fitah tinkan a zaqaloshi..
    acewar queen wacce take mgn cike da gadara

     haleenay cetasoma inspection ...hkta dinga fitar da dalibai daga qarshe ta musu dukan tsiya kamar an aikota bako tausayi..

    bayan angama assembly anshiga clas nanfa suka fara tare latti basu tafi class ba harseda suka gama...

    suna shiga class ba afi 5min ba sir.affan yashigo...

   gaishesa sukayi ya amsa...
subject yarbt a board kafin ya juyo
   "meye last topic din mu"?

    shiru kowannensu yayi harda queen dik sun manta gashi ya hanasu bude littafi...

    kowawacce acikinku ta submit littafinta a gaban row dinsu...

    hk sukadinga fitarwa

"na baku 3min ku fadamin ko nazane dikka ajin**

     nanfa surutu ya kaure a ajin...ya dinga keep quiet amma inna..

  daga me fadin wlhi ni bazaka dake ba..seme cewa hk kurin anna zaman lfy wanni qatan gardi ya daken..harda me wlhi yana dukana sena rama...
   wata kuwa cewa tai agidansu ta manta yaushe rabon da adaketa dan hkwani sunduqin qatoh baze daketa ba...

      bulalaya dauka abba dikka suka miqe suka gwamutsu a guri daya...ajin yayi tsit gashi dikkansu kowa na jin kansa bazasu basa hkr ba...

    "ku matso nanko nazo na jawo yarinya..

    ihu suka sa kowanensu nafadin sudai wlhi babu namijin daze tabasu...

   shiru yayi yatsaya yana kallonsu...ajin yayi tsit..

  " sunacikin hk wayar queen ta doma ringung da ringtone din ASHIQUI...gashi wayar na cikin jaka...

   zaro ido yayi yana sauraron daga inna ringing din yake fitowa?suna ganin hk... suka fara ihu suna hayaniya dik dankar yaji..

  tsaki yayi yafita ranshi abace...haba da gudu suka nufi wajanzamansu kowacce tafara qoqarin inda zata boye wayarta...

     "wlhi wacce tasantazo da waya ta boye a pant dinta ko bra ko kuma qasan safe dan wlhi baze wuce charge za ayi ba...

    haba rikicewa sukayi wacce tafara neman gurin boye waya...

    masu sawa a  bra nayi masu swa a pant nayi masu sawa aqa sansan safa ma sunayi...

   da sauri kowannensu sukayi baya gani sir.affan da mrs.balki da mrs.laura...

     "ko ku fitoh da wayoyin ku kokuma insa a charger min ku ynxu..acewar sir affan

   kuma fasa wayar zanyi gwara ma ku fiddo ku bani

   kan kace me aji ya kaure da surutu...

��baby afreen
[12:27AM, 11/6/2016] Baby Afree��n: ��������������
           SS3��
  ' *yan aji shida*
��������������
    *waec candidate*��

        © *2016*

story
      &
written by
      *Faty Afreen*��

3⃣6⃣-4⃣0⃣

      
   "Baxaku bani wayoyin ba ko?

   "gsky mudai bazamu bada komai ba"acewar
  queen esha

me  kika ce? sir.affan ya fada yana kallon  queen..

    turo baki tayi tana fadin "ni bance komai ba kuma ma ba dakai nake ba"

    mgnr take ciki ciki inba mutun yasairara ba bazeji meta fada ba sosai..

    dariya suka farayi..ran sir. affan kuwa yakai qololuwa wajan baci  danhk kallan mallaman yayi yana fadin...

    "plx ku chaje su...

   
  daidai za afara chaje lubsy kenan sir.sadiq ya shigo yana tmbyr meya faru? anan sir.affan ya fadamasa meya faru..

   hkr ya fara basa..

   kayi hkr amusu uxiri nayau ..a a kabari ya charge min su tinda basu da kunya last topic din da mukayi sun kasa fadamin..

  ai hk suke wani sa'in yar jss1 ma ta fisu kokari..

    haleenay ce ta kallesu meenah..mrs.balki nan ta raina mana hnkli..kedai bari kawai acewar meeanh...

   mrs.laura ce ta qara da.." kamata yayi azanesu dikka..

    cab aniyarki tabiki inna zaman lafiya ahau jibgata kamar doki? acewar queen..

   ciki ciki suke mgnr ya junansu..meenah ce ta kara da fadin..

   ai kuwa sunyi kama da dokin��
    dariya sukeyi harda duqawa yadda baza a gansu ba...

   daqyar sir.sadiq ya bawa sir.affan hkr..

    fita malaman sukayi sukuwa rufe qofa sukayi kowacce ta ciro wayar..

   "ai da yau an qwace wayarnan dana shiga uku..gashi tsohuwar wayar yaya idris ce..acewar meenah kb..

    dariya sukayi haleenay taqara da
:"yau da munzo cetoh anguwarsu meenah..

   dariya sukayi suka tafa..mrs.hafsah(computer teacher) ce tashigo tana fadin...

   kuna damu da surutun..Adama(adart) rbt min noise makers kuma inna dayan ajin zan dawo na karba..tana wucewa suka kwace da dariya..

    "Ai kece noise maker din" acewar adart..

   dariya suka qarayi haleenay ta miqe tazo gaban class..tayi irin tsayuwar mrs.hafsah

  " *yiya danuna da curtu adart rutamin noymeka..kuna inyayan ashin jan wawo na nanna*"

   dariya suka kwashe
   dashi auna tafa mata..komawa tayi ta zauna suka rufe qofar class..nanfa suka cigaba daga inda suka tsaya ynxu..

   yaukam su haleenay novel din ANEELURV�� ( ���� *rayuwar aneesa* ���� suke karantawa sunata santin novel din suke sosai..

   su adart da lubsy da babyn abba kuma kallon film din india suke awayar zarah *Hum sath sath hain*..

   zarah kuwa hira suketa sha da feena na samarukansu.

Episode 8⃣

   Hk rayuwa ta dinga tafiya musu ..yaukam saturday kowa na gida..

*gidan su esha*

��baby afreen
[9:41PM, 11/6/2016] Baby Afree��n: ��������������
           SS3��
  ' *yan aji shida*
��������������
   *waec candidate��*

          © *2016*

story
      &
written by
          *Faty Afreen��*

   4⃣1⃣-5⃣0⃣

*gidansu esha*

      esha na kwance kan 3seater dake palon su mumy ta fitoh cikin shirinta...

    "Toh ni saina dawo...laa mumy inna zaki?gidansu haleemah zani

    (kasancewar mahaifiyar haleenay dana esha qawayene sosai da sosai)

  "mumy jirani nima zanje,toh kiyi sauri son ne ze kaimu inba hk baya tafi abunsa...

    dasauri ta miqe hartana qoqarin faduwa dakinta tanufa ta canza kayan jikinta zuwa doguwar riga yar kanti blue da gyale pink takalmi ma pink...

     fitowa tayi iskesu jikin motar harara yamuhsin ya gallamata turo baki tayi ta nufi bayainda mumyta zauna..

   come on wakika ajiye driver'nki mazaki tafi gaba..

    qunqunai ta dingayi tashiga gaba ...basu wani dade ba suka isa gidansu haleenay suna zuwa suka ganta a bakin gate din gidansu tayi shirin fita itama...

    suna fitowa suka rungume juna .yamuhsin tsawaya yayi yana kallon ikon Allah kamar wasu mahaukata suna ihu akan hanya..

   "inna wuni mumylafiya lau halimatu innazuwa hk?wlhi hajiyace ta aikeni na karbomata dinkinta ....ok

   juyawa mumy tayi ta kalle muhsin

    "son kadan saukesu dan Allah seka wuce..mumy gsky zasu batamin lokaci...kayihkr ataimaka musu....

   "kewaye wanan karkicemin shine yayanki?ehmana cabdin ko murmushi bayayi....

    yana lure da gulmarsa sukeyi...mumy kuwa cemusu tayi sushiga ya sauke su..gidanbaya suka bude...

    "gaba zaku shiga aiba ace muku muhsin driver bane....

   kallan junansu sukayi cikeda mamakin abinda ya fada mumy kuwa tariga da tashige ciki abinta...

"ya muhsin mu biyu ne fa...eh ku biyun fa...zanja motata in tafi inbazakuje ba....bude motar sukayi suka shiga ....

    atakure suka zauna banwanda yace qala acikinsu banda harara ba abinda yake musu...

     haleenay kuwa ranta ya baci sosai se saqe saqe take aranta.

    "Wlhi wannan mutumin yaraina mana hankali...dan yanaji shi sojane...meza ayi da soja...mtsw!!

    ahk suka zauna har sanda ya saukesu a inda sukace zasu kafin suka fita.nnagabansu yasa hanki ya karkade inda suka zauna kafin yaja motarsa yatafi...

    "cabdi lallai ma dama hk wanan yayan naki yake?ai kadan makika gani indai ya muhsin ne...

    cab wlhi bansan wannan yayan naki dik da yau nafara ganinsa.wollah bai ba wannan guy din.

     ke bafa nason iskanci yayana nedanhk banaso...yauwa

    dallah matsa xakiyi ta wani borin kunya mutumin da koke b qyale ba.matarsa zataji jiki
...
   kinga yaisheki hknan mubar mgnr nan..

   esha taqara dafadin..inbaki lbr nayi new catch ingayamiki..handsome��
    hh banlbr insha ..acewar haleenay..

tafiya suke kan hanya sunata hirarsu..

daga gurinaikansu sanda sukabiya gidansu meenah suka
sha hira sosai

Episode9⃣
  
     bayan sati biyu..

  Zaune suke class yau free period ne..

esha.meenah.babynabba.haleenay.zarah.feena.adart.lubsy..dadai sauransu.sun kafa group sunata hira.

     wai ku ni nama manta inbaku lbrn cin kashin da yayan esha yamana...acewar haleenay

   nanta kwashe komaita fadamusu dariya suka musu sosai nan aka kafa hira..

   "Wlhi haleenay soja yafi dacewa dake na rantse zakuyi kyau...acewar ardart...

   kai adart kamar kinsani zasu dace sosai.acewar meenah...

  dariya suka fara mata...

    "wlhi nida soja se alhira inhk Allah ya tsara amma aynxu kam wlhi a a....acewar haleenay ta qarashe zancenta cike da takaici...

   nidai banga aibun sojoji ba acewar esha...feenah ta qara da nima dai abinda nagani kenan..

  "kunifa nafiso na aure handsome wanda ya iya love...

    "aikuwa sojoji ma sun iya love baqadanba..acewar feenah

  esha ce ta amsheta da fadin "kedai fada mata ..wlhi ki aure yayana zaku dace sosai dagagani ze iya love shimafa guy ne fa..

      "cab wlhi Allah yakiyaye inaure yayanki...nafi qarfinsa...

    dariya suka farayisuna tafawa daidai nan...sir.affan ya shigo .period din physics.

  waidama har anbuga bell?acewar meenah...muma dai bamujiba..

*oh ikon Allah wanda yazo mkrnt ya tsaya hirar saurayi.*Allah ya qara shiryamu

*meenah tace abarmu muyi lokacin mu ne*��

��baby afreen
[2:49PM, 11/7/2016] Baby Afree��n: ��������������
          SS3��
  ' *yan aji shida*
��������������
    *waec candidate*��

          © *2016*

story
      &
written by
         *Faty Afreen*��

5⃣1⃣-5⃣5⃣

      note ya fara kwafar musu a board...ya kasanba teacher a class din hk ajin yakoma surutu suke sosai...

     ya fadi keep quiet yafi a qirga amma daya juya sesu cigaba...kusan rabin ajin ba kwafan note din...

    masu game a waya sunayi...masu chatting da samarinsu awatsap da fcbk sunayi...masu yin phncall nayi...masu hirar aure kamarsu meenah da haleenay dadai sauransu sunayi...masu karatun novel..

     xarah ce tabaro row dinsu ta taho da gudu row dinsu meenah dauke da wani littafi....

     "kaii ga wani littafi fa anna sha ani a cikinsa...
   dasauri haleenay tace nameye?
   sirrin Amarya da ango na biyu....

    woooo akaranta mana munaji...acewar haleenay

   a a...gsky bazamuji dadi ba kubamu in muka gama krntawa mu uku se kuma mu baku acewar esha...meenah da haleenay suka amsa da eh gsky a bamu fara...

       nan aka bar musu littafin ko tsoro basa ji gashi desk dinsu shine na uku a row din....kifa kai sukayi suka fara karantawa..

    "cab lallai anna hatka a littafinan"acewar meenah...

      dariya sukayi dikka...

   sir.affan yagaki dasuruntun dan hk ya ajiye maker din ya kuyo...se alkcin ya lura da rabin ajin basa kwafan note din aikin banza kawai yakeyi...ranshi ya mugun baci.....

   "dik wacce tasan bata kwafan note din ta fita waje tayi kneel down...

     haba kowacce tafara woqarin ciro paper...wasu kuma littafi azuwan zasu fara kwafan note....su haleenay da esha da meenah kuwa bama su san me ake ciki ba kansu na qasa...

    daukar bulala sir.affan yayi nanfa wa anda basa kwafan note suka fara fita se alkcin ya lura dasu meenah...adart na ganin ya kusa qarasowa inda suke tasa biro ta cokesu...

    cike da jin haushi suka dago dan yin masifa...amma me se idonsu ya sauka akan sir.affan dake tsaye akansu...

   dasauri esha ta jefa littafin ta qasa adart ta qarba ta jefawa lubsy dake bayansu....nan aka boye littafin

     "inna note dinku?

shiru sukayi suna zaro ido....

     me kuke karantawa?
  yaqara  tmby...

      bkm sir.
acewar haleenay

     ko ku fitoh da aninda kuke karantawa ko kuma inyi maganinku....

   shiru sukayi suka fara rantsuwa sufa wlhi baabinda suke karntwa...kallan aji yayi yace wa anda basa kwafa su fita bakin qofar aji suyi kneel down su kuma su esha staff room yace suje suyi kneel down....

     dukan wa anda basa kwafan note ya farayi kamar hauka se kuka suke..nanfa jikinsu meenah ya mutu suka nudi staff room kamar yadda ya umarta...

      kowa cese fadin yau munshiga uku take...waiyyo Allah ya taimakemu kar aga littafinan....tinkan yazo kowa wacce ido ya kada jiki se rawa....


  *ku biyoni dan jin ya za aqare*

��baby afreen
[10:08AM, 11/8/2016] Baby Afree��n: ��������������
           SS3��
  ' *yan biyu ne*
��������������
   *waec candidate*��

 
          © *2016*

story
      &
written by
        *Faty Afreen*��

  *I dedicate dis page to yuh sis MEERNAH PARROT��*
   meenah tayo gadon ki��

   *godiyata me tarin yawa zuwa ga MMN YAZEED�� marubuciyar ZAKI GANE KURENKI* Tnx alot

5⃣6⃣-6⃣0⃣

    Episode ��

        Bayan sir.affan ya hama jibgar class members din ya fitoh ya nufi staff room rai bace..

    
    can 'yan class kuwa kowa yayi jugum sunata jimamin halin dasu esha ke ciki...

    da gudu *smart triplet* tanufo gunsu  bencin su adart su lubsy da babyn abba da sauransu suna zaune...ko hirar sun kasa...smart triplet ce ta nufo gunsu da gudu riqe da littafi a hanunta...

    "kai ga shawara...acewarta dasauri suka juyo suna kallonta...miqo musu littafi tayi...

    *LAST DAY AT FORCADOS HIGH SKUL*(Wanda ake rabawa lkcin jamb)

    "ga wannan aje akai ma sir.affan se ace wannan littafin aka gani a bencinsu..acewar smart triplet..

   wow gsky kincika smartdin...toh waze kai?acewar babyn abba...

   amsawa tayi da abawa adart takai tinda itace a bencin bayansu *(hhh�� da rabon adart zataji jiki)*

   nanfa kowa ya yarda da sharwarar smart triplet...cikin sanyin jiki ta karba littafin ta ta miqe zata tafi...se wani kirari suke mata tana qara jinta a sama...

    *staff room*
    bazaku fadamin me kuke karantawa ba ko?acewar sir.affan

    nanfa suka fara rantsuwa

     "wlhi Allah ba abinda muke karantawa sir.

    adart kuwa ta dade abakin qofa tana jinsu ...tanaji yace su kwanta asaman benci bulala 20 kuma da mutun ya taba an soke....

    bashiri tashige staff room din...tana fadin

     "excuse..sir ga abinda suke karantawa...da sauri suka juyo ganin littafin dake hanunta yasa sukai ajiyar zuciya...karban littafin yayi yanata juyashi....

   "kin tabbata wannan suke karntawa?acewar sir affan...gyada kai tayi alamun eh...ya kallesu...

    shi kuke karantawa?gyada kai sukayi alamun eh suna kallon junansu....

   murmushin mugunta yayi ya bude littafin yana fadin...

   "koqacce acikinku ta fadamin me littafin ya qunsa?sunan mutane uku aciki...

     nansuka fara inda insa....ganewa yayi da adart qarya takemasa...

   juyowa ya kalli adart wacce ke tsaye dik ta gama rudewa....

      "qarya kika min ko?dan hk zaki karba bulala uku....

     daqyar ta tsaya aka mata ta koma aji se qunqunai takeyi.. *Narjis* na ganinta ta kwashe da dariya....

       nanasu lubsy suka fara

    "dama inbanda ke wawuya kamata yayi ku dauki abinda suka sani..kuma smart triplet sanda dazu nace kar ki basu bakyaji gashi kinja tasha duka banda wanda aka mana dazu....acewar Narjis.

     dariya suka qarayi harda tafawa...ita kuwa adart ta turo baki se qununai takeyi taje ta zauna...


can staff room kuwa sir.affan ya kallesu cile da takaici

    "kutashi muje ajinku nayi cajin jakarku...
    dasauri meenah ta dafe qirjinta tana fadin      "sir.caji kuma?eh kutashi

     miqewa yayi ya nufi
kofa sukuma sukamiqe suka bisa..

    "ku nifa akwai matsalar wayar yaya idris na satoh fa tana cikin jakar...

      ����ynxu a za ayi ni dai banzo da wayaba yau..acewar esha...
     nikuma tawa tana gunsu babyn abba ..acewar haleenay

      To ynxu ya za ayi?..meenah tafada cike da damuwa.

      jikin qofar ajin suka tsaya..

     "bazaku shigo ba senazo gurin?dasauri suka shiga suka tsaya se turo baki sukw....jakar esha aka caje baaga komai daze implicate dinta ba....hk zalika haleenay....dai dai anxo kan na meenase esha ta zube a qasa tana ihun wayyo cikina nashiga uku da sauri sir.affan ya mufo inda take...ita kuma meenah taje ta zare wayar ta miqawa smart triplet...daga esha sukayi yasa akarbo mata magani da ruwa...se ya koma ya duba jakar meenah bega komai ba....

    esha kuwa anna kawo magani ta zuvar...sir.affan yaje ya taho dabulala sanda ya musu goma gama har esha dayai qaryar rashin lfy...

      yana tafiya kowanne se sosa hannu yake tsayabar zafi..
   
  daidai meenah ta wucewa taji ummisalma...ita ba a group dinsu take ba nacewa

     "ai wlhi naso sir. yadaukewayar meenah dinan ...shegiya yarinyar se rawar k***

       kan ta qarasa zan centa taji abdauketa da mari..tana dogawo taga meenah...

      "ke harkin isa ki zaina kiyi gulmata?eh anje anyin....��ynxu zanci uban 'ya tinda tace bata da kunya....rufe qofa haleenay tayi....ita da esha suna fadin

        kici uban mara kunya wlhi....ko inna ruwanta dake...ki daki bakin shegiya...dariya sukayi suka tafa..

   ynxu ynxuma batasam banda mutunci ba....acewar meenah wacce ke dariyar mugunta...


     cire hijab meenah tayi ta daura aqugu..su esha da haleenay se qara ingizata suke....kankace me ta finciko ummi salma..jikake

     TIIIMMM!
anliqa ummi salma da qasa...habba smart triplet.lubsy.narjis.babyn abba...suka hau kida da benci...su esha kuwa cewa suke ki daki yar banxa

��baby afreen

No comments:

Post a Comment