Wednesday, 23 November 2016

MAWAKI NE

[10:31AM, 11/21/2016] Baby Afreen��: ��������������
    *MAWAKI NE* ��
          ����������
    (He is a singer)��
                ��������

Story & written by
      *Faty Afreen*��

Littafin marubuciyar
    *Sabreen*
    *Denishra*
    *Yar gata*
     *yan biyu ne*
      *Bayan wuya*
      *Sanadin camera*
    *SS3 'yan aji shida*
     *Nida sojana*
     *Mawaki ne*


Note:
    Banyarda wani ko wata ta kwafammin labari na ba kota wani fanni ba...

  Dedicated to
     *MB MUSA JOS*��
   

    *Jinjina*��
         jinjina ta musamman gareka *mb musa* babban mawaki Allah ya qaro kaifin basira da daukaka *(Abban Abbul-bait)*�� This is jst a short novel dedicated to yuh...

Autor:
      *MB MUSA*

EPISODE   1⃣
           

      Sanye yakwanda suka masa kyau sosai..

     fitowa yayi daga gida ...tafe yake fuskarsa cike da fara a...daga ya tsaya ya ma wanan mgn se ya gaisa da wanan ya gaishe da wancan sosai mb yake da jama'a dan ya kasance mutun ne se  san jama ah kwata kwatavbaya dauke da girman kai atattare dashi....

     *(Nikaina afreen abun sanda ya birgeni)*

      Ahk yake tafiya yana gaisawa da mutane har isa studio..kallon studio din nayi wanda yake dauke da suna *MB SOUD STUDIO*  Ga dan qareren hotonsa dake sama...

    yana zuwa ya tarar da sani *(Sani dan africa)* ya bude studio din

     "Assalamu'alaikum" mb ya fada yana qoqarin shigowa ciki

     sani dake zaune yana danne danne a labtop dinsa ya amsa sallamar cike da fara a...

      "mb har ka fito yau da wuri hk?"
     "wlhi kuwa kaga aikin jiya ne ban qarasa ba shiyasa kuma yau ake buqatarsa"

      Wajen system dinsa ya nufa yaja kujerar sa ya zauna...zamansa keda wuya *Alin sarki* ya shigo se tafka uban hamma yake...

     "kaikuma lafiya hk kamar zaka hadiye mu?"
     mb ya fada yana qoqarin cire pin din jikin system dinsa

    (konima sanda ya tsoratani)��

      Zama yayi yana fadin
    "indomie nakeson kuma pocket dina ya dry sosai"

     Dariya sani ya somayi yana fadin
     "da girmanka kace baka da kudi?"

     "kaifa banxa ne bacewa nayi banda kudi ba cewa nayi pocket dina yayi dry"
    "aikam gashinan naga Alama"

    Mb dake ciki yana qoqarin hada komai dan ya fara aiki
   ya miqowa Alin sarki 500...

        godiya ya dinga suburbuda masa metarin yawa....

    murmushi kawai mb yayi ya rufe qofa yasoma voicing ��
    Inna daga gefe inna kallonsa kamar nima nayi....

      innan tsaye yadanyi kafin ya kunnah.... *wow!! danajiyo muryarsa cikin waqarnan sosai tayi dadi dan ni kaina na matoh ga dadin murya ga waqar tayi dadi....

  *(gsky da bikina mb ne zemun waqa nima)*����

     cigaba da voicing dinsa yayi cikin kwanciyar hankali....

    

*7:00pm*

        Wata mota ce ta faka koqar studio din nikam inna daga waje inna shan iska....

     fitowa mutumin naga yayi daga motarsa ya nufi cikin studio din ..miqewa nayi da zumar na e naga me mutumin yazo yi? senaga sun fitoh tare da mb....motarsa sa suka shiga ganin hk yasa mima afreen nayi saurin danewa kan motar dan kar atafi abarni.....

      Wani babban hall naga sun tsaya tin daga waje nake jiyo kisa natashi...sauri nake dan nakamo mb nasamu na tmbys innane nan ?

    Kash kan na isa gunsa har an rufa masa baya yashiga hall din...yadda kasan sarki ahk aka rufa masa baya...yana shiga hall kuwa hankalin kowa hankalinsa ya dawo kansa bama kamar matan *(Nikam nace a daiyi a hankali kar ayi wa anty hafsah kwace)*
   *(kodaye tauraruwace babu kamata agun mb..jinjina gareki maman abbul bait)*

         Sanda na shiga hall din nima naga ashe dinner din biki ne yazo minning watavm waka.....

      Ruwa na tafi sha dan qishin danakeji daidai nasa ruwa abakina naji kida na tashi ai banqarasa sha ba na taho da gudu...

      Cin karo nayi da mutun agabana ga mamaki na se naga *sani dan africa* dan banmasan yazo ba

      "afreen inna zuwa hk? kike sauri?"   "kaga sani bari naje na daukowa fans rahoto tukunna ma gaisa ...."

     Banjira cewarsa bana bar wurin inna zuwa kuwa naga an miqoma mb mic.....

      waqa ya somayi wanda tin kida na tashi mutane suka far tashi masu rawa nayi masu liqo nayi..
    
   Ni ba abarni abaya ba sanda na gayya toh online writters yan garinmu  *JOS*

   *maman shaheed*( my swt sakwara)
            da
*billy giro* (my swt paper chicken)

      Suka tayani taka rawar war *mb musa jos*

  can naga *billy giro* na shoki��

    *maman shaheed* kuwa  shekiti boboh na kamata tanayi����

��baby Afreen
[9:33PM, 11/21/2016] Baby Afreen��: [9:13PM, 11/21/2016] Baby Afreen��: ��������������
      *MAWAKI NE*��
      ����������
(He is a singer)��
            ��������

Story & written by
     *Faty Afreen*��

dedicated to
     *MB MUSA JOS*��

Autor:
    *MB MUSA*

Am sory readers last tie inason nasa *billy tobaco*  ne *billy giro* but ynxu xan gyra

Episode 2⃣

      Nima ba a  barni abaya ba sanda na gayyato online writters yan garinmu *JOS*

     _Maman shaheed_ {my swt sakwara}
                   da
_billy tobaci_  {my swt paper chicken}

      suka tayani taka rawar waqaar *mb musa jos*

      Cannaga *billy tobaco* na shoki��
   *maman shaheed* kuwa shekiti boboh na kamata tanayi����

    Ni *afreen* tsabar zari dikkana na hada innayi.... *sani dan africa*  ne ya taimaka ya kamoni nazauna na huta....

        Tsabar dadin wakar sanda nariqe baiti kadan daga cikinta bari kuji

    *�� farinciki na massoya ranar ku yau tazi  MUHAMMAD ango HAUWA' U ce amarya*

        sekuma inda yake fadin

   *Dafari nasa sarkin dayace miy aure shine yamin baiwa ya kuketa saurare....�� dadan basira rabbana sharri ka kareni na qara himma rabbi kar kasa sani in sara��*

     kadandaga cikin baitocinsa kenan...sosai gurin ya hadu dan mb ya musu waqa bugaggiya...

������������

    Inna Amaren kwanan?inna masu himmar yin suna?masu waqoqi barkatai

     *ga dama tasamu*

     Kuzo ga MB MUSA jos ya rangada muku waqar aure ta suna ta birthday da dai sauransu....Kuji waqarku tayi dadi murya zakwaizakwai bikinku ya qawatu da wakar mb..

     sekunzo

      *MB MUSA JOS*

    *MAWAKI NE*��
ga me buqatar callertune ku shaqata da wannan

Assalamu alaikum kuyi amfani da sautin kira wato mtn caller Tunz na mb musa jos send any code to
                  4100.
         http://mpjamz.com/s/920f58078

(724200._Madrid ko macheter)

(724201 _ dantalaka sarki  )

(724202 _ nafisa bankwana)

(724203 _ rayuwa.  mutum.)

(724204. _ Aisha Yar baiwa)

(724205. _ yaudara da zafi)

(018221. _ zaman alkawari)

(018223._ Hafstu Gimbiya)

(018224 _Danka ko Dana )

(018172_ salo na soyayya)

( 724206 _alkawari yacka)

(018577. _kishin  Maza.  )

(018576. _ juyo  mugana )

(018575_soyayyar makaho)

(018574 _ asalin soyayya )

(018172. _  So bulaliya     )

(033149_ buhari yaci zabe)

(018222_karshen ganin miji)

(018053_ APC babbar jam iya

(018266 _munyabama jega )

  Send any code you liked to

                    4100

*Cigaban labari*

       Wahe gari mb na saune a studio yajiyi sallama daga waje...miqewa yayi ya nude qofar studio din fuskarsa cike da fara 'a ya mata iso ta zauna

[9:32PM, 11/21/2016] Baby Afreen��: "Ammafa ban gane ki ba"..mb ya fada  fuskarsa cike da fara

    "ni sunana hafsah jst zan wuce ne nace bari nagaishe ka"

    "Wow! yafada fuskarsa cike da murmushi inna zuwa ynxu bari nadan je ndw ya kuma fada tare da miqewa tsaye

     murmushi itama ta mayar masa kafin ya miqe yafita...

     nikam wanan karon qin bin mb nayi na tsaya inna kallon hafsa wacce kyanta sanda ya sa nadan ce mata muyi selfpic��

     Ba afi minti goma da fitarsa ba ya dawo daimuke da drinks da snacks zube mata yayi agaban...

    hira sukasha sosai kafin tace

      "Nikam zantafi nagode"  "haba dai har angama hirar" dariya tayi batare da tace komai ba dan hk mb ya kalleta shima yana fadin

    "toh kiban number dinki yadda zan kiraki inji ko kin isa lfy"

     nikam kallonsa nayi inna fadin   _Kai mb kaidai kace kawai ka qyasa_
     harara ta yayi dan hk naja dattin qafafuwana nayi waje tin kan gobe a hanani dauko rahoto������

    

��������������

       Zaune suke acikin studio din kusan su 7 hira sukeyi cike da raha bama kamar *sani* daya zaqe se zuba surutu yake kamar kanya
     _Alin sarki_ kuwa hankali yayi nisa wajan shan rake se zuba santi yake kamar ba shiba yana fadin

   "ai jiya daddare _sani_ har sambisa ya rakani muka tsinko rake"
  
     Banda dariya bavabinda suke masa...shima sani daya iya taya bera bari ya qara da fadin

     "aikam sanda goma na rake muka ciro kai ka dauko biyar ni biyar"

    " *mb* kam wanda sunsasa dariya over ya dubesu yana fadin
    "ai da kunje sambisa da daga ku har raken baza ku kallu ba"

��baby afreen
[12:46AM, 11/23/2016] Baby Afreen��: ��������������
     *MAWAKI NE*��
      ����������
  (He is a singer��)
            ��������

story & written by
     *Faty Afreen*��

dedicated to
     *MB MUSA JOS*��

Autor:
   *MB MUSA*

    _Godiya ta musamman gareki namesk dita(maman shaheed) gsky ba abinda zance se dai inta godiya acikin writters yuh ar 1 among d best...nd godiya me tarin yawa daga *MB MUSA*(fasihin mawaqin garin jos��) ya qara da fadin Allah yabar zumunci.._

   

Episode 3⃣

       2days later

     Zaune mb yake a studio hknan yaji yana son kiran hafsah saukar wayarsa yayi ya kirata...

     ita kuwa hafsa a lkcin zaune take gaban dressing mirror tana kwalliya...sanye take cikin atamfa riga da zani sunsha dinki...daurin dankwali takeyi taji wayarta na ringing sake dan kwalin tayi gashinta yazubo
   (WOW! kawai na fada dan hafsah kam ta hada komai ga kyau ga ga ga ga ga****)

      cike da farinciki ta daga wayar ganin sunan daya bayyana a screen din wayar
    *(MB NA)*

      _Tinani na somayi toh a inna aka baroni da bansan sadda sukai waya ba kash an baroni a baya❤_

     daukar wayar tayi ta amsa cikin salonta wanda hkn yasa mb dake can yasauke ajiye zuwa yana fadin

     "Gimbiya barka da war hk"

      _qirgen kwanaki nafaryi✌������☝ yau kwanansu nawa da haduwa?_��
   (kowa ya qirga yasan si ba wasa bane)

     Daga can hafsa tai murmushi wanda ya qara bayyana kyanta
hira sukeyi sosai irin ta massoya

     "kishirya anjima da daddare inan zuwa"
      acewar mb

   murmushi hafsah tayi tare da fadin Allah ya kaimu kafin sukai sallama murna sosai hafsah ta shigayi dan hk ta fasacyin kulliyar dake ynxu se *mb dinta zezo*

         
 
     Bayan sallahr magrib mb ya bar studio tare dawa su sani sallama akan se gobe ze dawo...

    fita yayi be sauka ko inna ba se qofar gidansu hafsa...yana isa ya kirata ta fitoh....wuri suka samu gefe daya sunata hira abinsu...

      KE!!!! shine kalmar da sukaji anfada wanda ya firgitar dasu (dan nima kaina dana luliyar duniyar kallon massoyan sanda na firgita)

   "Uban mekike anan?" acewar mutumin dake tsaye gefe fuskarnan tasa babu alamar dariya

     Turo baki hafsa ta farayi tana fadin
    "Haba ya kabir sairayinane fa"

    hkn yasa nagane cewar shi yayantane...mb kam daya kasa cewa komai yana zaune yana kallon ikon Allah

     yayantackuwa mur yasha yana nuna mb yana fadin

     "kirasa dawa zakiyi syyy se wannan?toh maza kibar nan tinkan in bata miki rai...

     miqewa hafsah tayi fuskarta dik hawaye tana kuka ta nufi ciki....shiko ya kabir juyawa yayi ya watsawa mb harara bece komai ba yashige ciki...

    _hamdala nikam nayi nace ai dasauki tinda ba cewa yayi karka kuma zuwa ba ko gobe ka shirya afreen xata rakoka_��

     hafsah kuwa tana shiga gida palon mama ta nufa ta tadda mama batace komai ba ta fashe davkuka...hankalin mama ya tashi sosai

   "hafsah ta meya sameki?" acewar mama

      cikin kuka hafsah ta soma fadin

    "mama fa kawai inna tare da saurayina yavkabir yazo ya koreni"

     rufe bakinta keda wuya ya kabir ya shigo yana fadin
    "na koroki din wai mama yarinyarnan ta rasacdawa zatayi syyyy seda *MB MUSA?*
   

     kallonsa msma tayi cike da bacin rai
    "Tofadamin meye aibunsa?"

   " Mama *MAWAKI NE*�� nefa"

   
" Toh in mawaki ne fa? maye aibunsa? Kasan Allah kabiru kafita idona ....shi mawakin ba mutun bane?

     "mama waka yakeyi fa"

      "Toh in waqa yakeyi fa?Wakar ba sana a bace?

    cike da bacin rai ya kabir ya fita yana
      _Wlhi mama nikam waqa ba sana 'a bace kanwata bazata aure mawaki ba_

   *Nikam afreen nace da ba asan asalin quli quli ba dacse yace da fulawa akeyinsa.....kutayani jin wani didirin gwadare shiga kabari da laya seckace shi ze daura mata auren*��


��baby afreen

     *MB SOUND STUDIO always available ga masu buqatar waqar suna biki birthday da dai sauransu*������

No comments:

Post a Comment