Wednesday, 23 November 2016

NIDA SOJANA

  [9:21PM, 11/19/2016] Baby Afreen��: [3:37PM, 11/17/2016] Baby Afree��n: ��������
    *NIDA SOJANA*��
        *1*   ��������
    
            written by
          *Faty Afreen*

     BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

Note:
     Ban yarda kowa ya kwafan min lbrna ba ko ya canjamin shi ba..kuma ban yi lbrnan dan wani ba ...nayishine dan nishadan tar da massoyana

*littafin marubuciyar*
     Sabreen
      denishra 
        yar gata
     yan biyu ne
      bayan wuya
        sanadin camera
       SS3 'yan aji shida

now on set of
     anoda dramatical love story
     *Nida sojana*


        
          

page �� *01*

     Haba Anty fadeela kinsan fa dady ya hanani hira da kowa ko?kuma wlhi se indena zuwa gidan ki ma..

     "Toh inkin kulasa kinraina ubanki tinda ahaka kikeso ki qare..

    "aini nace muku se sojana...insha Allah mijina sojane ..inba soja ba bazanyi aure ba...

    "toh me kika gani agun sojan ne nikam..
   "yauwa anty fadeela kin yitambaya mekyau...

    "Uniform dinsu na musu kyau.kuma sojoji kyawawane..kuma yaje suke ji da kansu yana birgeni..  wow anty fadeela sojoji sunyi��

     "Amma Allah ya shiryeki...ameen anty dan ko ba musulmi bane nikam indai yanasona anwuce gurun**

     Xaro ido anty fadeela tayi cike da mamaki...lallai se yau ta gane cewar kanwartata bata da lafiya sosai..

     *Amelia* ynxu tsabar hauka cewa fa kikai ko ba musulmi bane...toh ai alhmdulh tinda kinji mena fada...kinga nigida zani kar mama ta nemeni...

     Toh Allah ya kyauta...sojan banza sojan wofi..

        stil amelia ta tsaya ...rai bace tafara hawaye fita tayi daga  gida tana tafiya tana sharar hawaye....
    adaidaita ta tara ta hau ....hotoro zaka kaini...

    ta masa kwatancen inda ze sauketa..kuka take sosai a nepe din dan hk me nape ya kasa hkrn ya juya yana fadin....

       "Baiwar Allah meyasameki kike kuka? turo baki tayi cike da masifa...

    "inna ruwanka dani?banason irin haka ehe...insamin ido zakayi toh ka tsaya anan insauka...

      "Allah ya huci zuciyar ki ya fada ya cigabada tuqi...turo baki tayi itama tana fadin

        "kwara ma kasani banason sa ido dik ku gama baqin cikinku kuma zaku gamu tare
 
     me nape dan neman mgn da ya kasa shiru ya kumafadin
     "kedawa?

  *��NIDA SOJANA��*

      Tafada tana sharar hawayen dake gangarowa .....


      *Tohfa kunji wani sabon lamari wai ita se soja...har da iqirarin cewar ko ba musulmi bane*

        @baby afreen��
[3:44PM, 11/17/2016] Baby Afreen: [baby afreen]~

     Tana isa gida ta tarar da mama ta dawo an wangale gate driver ya shigo da motar...

     zuwa taita gaidata..

    Amelia daga innakike hk?naje gidan anty fadeela ne...shine idonki dik hawaye hk? toh wai mama kawai hk kurin sena kama zagin sojana

     cike da takaici mama take kallon yar tata tana fadin..

    "waye sojan naki?mama wanda zan aura ne fa...hm toh wuce muje ciki...

    cikin gida suka shiga suka iske feenah kanwar amelia zaune tana karanta novel din
   MMN YAZEED�� mesuna *zaki gane kuranki*
[6:43PM, 11/17/2016] Baby Afree��n: ciki amelia tashige ta ta tadda anna kallon wani film tana shiga tai tsaki zata wuce dakon mumy...

    yaya sadi ne ya daka mata tsawa yana fadin zonan..

     cik ta tsaya tana turo baki..nifa gsky bacci nakeji..

   kanta yayo da zummar dukanta daidai nan anty umma tashigo tana fadin

     "kul karka kuskura katabamin 'yata in ba hk ba wlhi ranka ya baci...wuce ki tafi abinki...

    gwalo tamasa ta wuce...haba anty umma tsaki fa tayi data shigo kuma ynxu gwalo ta min..kaga kyaketa cigaba da kallonka....cike da jin haushi yafita ya bar palon daidai nan mama tashigo...

   *Alh.Hassan jamilu* babban dankasuwane yanada kudi baxa ace sosai ba baza ace kadan ba.daidai gwar gwado kenan...

   Alh. nada mata uku

haj.zainab wadda suke cewa *(mama)* yaranta uku.. *Aliyu* (ya hydar) *fatimah* (Amelia) sai kanwarta *safeenah*(feenah)

  sai momy dake da yara hudu *Fadeela* (anty fadeela), *sadiq* (yaya sadi) *safwan* (ya safwan),  *Balkisu* (ummi),

sai
    Anty umma dake da yara biyu kasancewar itace amarya ...
  *Khadija* (deeja)
      *Umar* (faruq)

    sai *inna* mahaifiyar Alh.

      kasancewar babban gida ne hawa biyu...tindaga tsakar gidan akayi stairs din hawa sama...palon baqi da dakin alh. ne asama

     qasa kuma dakunan matansa ne dana inna ... da dakin maza  dake gefe...

    kowacce da bedroom yaranta mata a dakinta

*back to labari*��
      
        morning

       Shirin skul  amelia ta gama... Buk take zuwa tana lvl 2 medical lab tech.. tagama shirinta dan yau tanada lecture da safe ...

     dakin  Baba tashiga...

  "inna kwana babana..
  lafiya lau..mamana dftn kin tashi lfy? lfy lau baba...nizanwuce mkrnt ..toh Allah ya bada sa a...

     2500 ya miqamata...

   takarba tana godiya...
   "Yauwa kishirya jibi in baki da lecture zakuje gombe keda feenah da balkisu....

   toh Allah ya kaimu baba...

     miqewa tayi ta nuf wajan driver ta sanar dashi tagama..har cikin skul ya kaita kafin ya juyo...

    Tana fitowa daga lectures ita da kawarta jiddah .... suna tafe suna hira...basu ankara ba se ji sukayi wani yasha gabansu... 
     wanda tagani yasa tayi tsaki ta juya...
   "plx amelia ki tsaya ki saurareni" kasan Allah bashir banda lokacinka...
    Amelia sbd ke fa nake ta qoqarin nemanaikin sija amma kinqi saurarana..

     kajeka inka samu aikin sojan sekazo wlhi zankulaka.....

        bata jira cewarsa ba taja jidda suka bar gurin ya bisu da kallo..

  
������

      Fitowa sukayisu uku kamar yadda baba yace...driver ze kaisu gombe gun wansa...

     murna sosai suke dikkansu suka shiga mota bayan an hada musu tsarabar da zasu kai..

       gaba Amelia tashiga suka fara tafiya...

        harsun dau hanya tafiya suke suna qoqarin fita kano...
  rake ta hango sanda tasa suka tsaya su fita se suru suke mata.itakam ko kallo basu isheta ba...

     dayawa ta siya raken sukadau hanya..

    awanni kadan ya rage su isa gombe... tadauko rakenta tafara sha...

   sunata hira da ummi da feenah tadan ba window baya data sha seta jefa totan waje...

     check point na sojoji suka iso shab driver ya fada mata tabar jefa raken..

    daidai sunzo sojan ya tsayar dasu...kasancewar tabama window baya tanazuwa...
    kawai se watsawa wannan sojan totan raqen data tara a hanunta tayi ajinkinsa ..wanihar saman fuskarsa ya hau..

    ganinsu feenah natoshe baki yasa tayi dariya tanafadin wlhi

"lbrn ba qarya bane"��

    waje ummi ta nuna mata ...ahankali take juyawa se alkcin ta lura da motar ba tafiya take ba

@baby afreen��

     *NIDA SOJANA*
[9:21PM, 11/19/2016] Baby Afreen��: [10:43AM, 11/19/2016] Baby Afree��n: ��������
     *NIDA SOJANA*��
  *1*  ��������

           written by
     *Faty Afreen*

dedicate dis page to my  *Aneelurv*


page �� *02*

       Hadiye miyau tayi ta juya sukai ido biyu dawannan soja ...tana kallonsa amai makon ta basa hkr...

     se ta fara masa murmushi har dimple dinta ya fitoh kyanta ya kuma bayyana sosai...

      Sosai tama sojanan kyau anma sbd abinda tamasa kuma gashi bata basahkr na yasa ya zage ya dinga mata masifa.

      "wat d hk did yuh tink yuh ar doing?ar yuh out of yuhr senses? stupid! if not am not in d mood yuh would hv face d concqnc of wat yuh did"

      Amelia kuwa jin abubuwan da yake fada ya yasata sun kuyar dan kanta qasa tana hawaye...ganin tanakuka yasa shima ya tsaya kallonta bako qiftawa..

     dagacan wani abokin aikinsa ya fara mgn
  
     "Man yuh d make a lot of goslow for here may dem park na"
    (kunsan sojoji akwai son turanci ammafa brkn)

      Alamunsu wuce yawa driver din..bala driver yaja motarsuka soma tafiya......


      "Kaii amma wannan sojan banzane wlhi....acewar ummi

      afusace amelia ta juyo fuskarta dik hawaye....

     "meya miki da zakizagesa?innaruwanki dashi?toh wlhi banason irin hk"

     juyawa tayi ta cigabada goge hawayen dake gangaro mata.

      "Haba anty amelia kiga fa mgnr daya dinga fada miki fa"
     acewar feena

     "Toh innaruwan ku dashi?ku yamako ni?banason shishishigi shiga dangin miji da ghana masgo ehe gwarama kisani"

baladriver ma juyowa yayi yanakallonta cike damamaki amaimakon taji haushin sojan se wanda ya zagesa takewa masifa

    ganin ita yake kallo yasa ta watsa masa hara ba batalkci ya juya yana kallon gabansa...

    su feena mahararsu tayi tajuya abinta.

      harsukaisa gombe batace da kowa komai ba..��������
       shikuma wannan soja suna barin gurin shima yabar gun gun wanan abokin akinsa ya nufi...

       "abeg help me take over"

    bamusu abokin ya haukan titin shikuma ya zauna yanata leqen motoci..

     Amelia kuwa suna isa dakin Abba ta wuce tana zuwa bakin qofa sukai cin karo dahumaira ....harara suka watsawa junansu kafin suka wuce....


(Alh. iliyas jamilu) yayan abban su amelia ne..yanada mata biyu
*hajiya*  da *Ammi*

     hajiya nada yara hudu *Uncle nura* sai humaira se hadiza kafin fatymah (momi).

     Ammi kumanada yara biyu
   *ya haneef* yagirmi su hadiza da momi se kanwarsa zeenah itace aita agidan....

*back to labari*

       Humaira dakin hajiyata nufa ta tarar daita a zaune....

      "hajiya me yarinyarnan takeyi agidanan? kisa ido kiyi kallo kawai nima bansan da zuwansu ba..."

     cike da jinhaushi ta miqeta nufi daki....humaira ita kadai ce ta biyomugun halin hajiya....

      su feenah kuwa dakin Ammi sekayada xangwansu kasancewar kwata kwata hajita bata sake musu
[10:44AM, 11/19/2016] Baby Afree��n: Ameelia kuwa na shiga dakin abba ta tarar dashi yana waya..

      kusa dashi taje ta zauna..yana gamawa ya juyo ya kalleta cikeda fa ara

   "Mama har kun iso?eh abba inna wuni? lfy lau ya aka baro mutanen gida ...kowa lfyAbba dik suna gaishe.innaansawa inna sauran 'yan uwan naki?
   innaga sunshiga dakin Ammi..

    Rufe bakinta keda wuya suka shigo..gaidasa sukayi suma ya amsa..

   "kunje kun gaida hajiya kuwa?a a abba ba muje ba..toh kutashi kuje maza...

   "gsky ni abba basan zuwa nake ba..sena huta..acewar amelia.

  murmushi abba yayi kafin yace sutafi ita ta biyosu daga baya...

     Amsawa sukayi suka miqe dikka..dakin Ammi ta nufa sukuma dakin hajiya..

    "kallon kirki behadata dasu ba sewani shan qamshi take...sukagajida zamansu dankansu suka fitoh....

    Amelia kuwa tanashiga dakin Ammi ta rungume ammi zeenat nafadin karki karya min tsohuwa...

     sosaisukayi wasa da dariya...

   *Washegari*

       Zaune Amelia take tsakar gida tana game awayarta.... humairace taxo wucewa cike da nemantsokana ta watsawa Amelia ruwa...
  Ihu amelia tasakamar zata shide dan inaka watsa mata ruwan sanyi kamsr nunfashinta ze daule haka takeyi

    "Woyyah Allah humaira me na miki?
  mutanen gidan nesuka fara fitowa ganin humaira da bucket atsayese wani hau tsinefuska take ga Amelia ruwa ya jiqata..

   "meya faru? ammi tafada tanaqoqarin riqe Amelia..

    "Ammi innazaunefa kawai tawa watsa min ruwa..

   ammita kallehumaira wacce koajikinta..
   "humaira me tamiki?qanwarkice fa yakmt ki kama girmanki"

    "So nake inkoya mata hankali banda rashin kunya baabinda takemin tinda tazo gidanan"

      "Haba anty humaira dikkadikka yaushe tazo gidan jiya ne fa" acewar hadixa dake tsaye...

   "Toh naje na watsa mata tayi wasa se inhada mata da mari....

    Saukar mari humaira taji akuncinta ....cike da mamaki suka juya dikka suna kallon waye humaira na riqe dakunci..

    Uncle nura ne ....

    "ke baki dahankali ko?"

  "kokuma kai baka dashi ba"

    Hajiyata fada wacce ta fitoh daga daki raibace ...
    "Toh wlhi in kakara marinta akan wannan toh wlhi seka gamu da bacin raina"

    "haba hajiya watsa mata ruwa tayi fa"
     acewar momi

   "kaji min banza uban wayasa bakinki?inkayan sunjiqe ta cire ta shanya ai akwai igiya agidan"
    hajiya tafada tana harar su ammi.....

  kada kaikawai ammi tayi taja su Amelia suka koma ciki...

    Uncle nura kuwa tiniya bar gurin dan duk sun san halin hajiya...dan haka sukasga maganinzama da ita..

Abba nadawo wa momi taje ta fada masa abinda ya faru...
     humaira ma sanda tajarashan mari.sosai abba ya musu fada ya nuna bacinransa....ita kuwa hajiya ko ajikinta bacinranta akan ya mari humaira..

     ranar momi duka nekawai bata sha agunsuba...dan ma uncle nura nanan ne suka raga mata...

        kwanansu uku agarin suka dau hanyar gida kano...
    daidai sun kawo wannan check point din wani soja agurin yace su park....

     "oga park aside...nd open yuhr booth"

   pakawa bala driver yayi agefe....

   "Daniel abeg wuna help me dem car"

    daniel na tasowa nagane shi wannan sojan ne da amelia ta watsawa totan rake....

    indamotar take yanufa sosai shima ya gane motar..cike da fara a ya qarasa inda ya ganta wancan karon yana zuwa suka hada ido murmushi ya sakar mata ita ma hk....sosai su  ummi suma suka ganesa

  "wlcm back my frnd"

      ya fada yanakallon amelia

       kallonsu feena yayi yagahararsa suke dan hk yayi murmushi yana fadin.
     "hy sister are yuh stil angry  wit me?"

    gyada masa kai sukayi ..ita kam amelia bata ce komai ba..

     kallonsu feenah yayi yana murmushi yana fadin

  "am sory sisters i dnt mean to hurt our sweet pretty angel sis"    

 
    cike da mamski amelia ta dago tana kallonsa shikuma yana kallonsu feenah fuskarsa dauke da murmushin da ya masakyau sosai

��baby afreen
[10:22AM, 11/20/2016] Baby Afreen��: [9:38AM, 11/20/2016] Baby Afree��n: ��������
      *NIDA SOJANA*��
  *1*     ��������

             written by
        *Faty Afreen*

dedicate dis page to yuh fadeela lameedo MMN YAZEED��


page �� *03*

       murmushi su feenah suka masa dan hk ya maida dubansa ga amelia caraf suka hada ido...

     "Am sory for wat i did"

    "bkm ai komai ya wuce" acewar amelia

   kallonta ya tsaya yi danshi bema san meta ce ba

   "I dnt understnd wat u jst said i cant spk language"

     murmushi tayi kafin ta fadamasa da turanci...sallama sukayi bala driver yaja motar suka tafi....

*wanene daniel*

       Daniel joseph shine asalin sunansa...shi dan garin jos ne *(maman shaheed ki katso kusa ga dan garinku)* ..matashi ne kyakyawa dan shekara 23-24....

   Daniel ba musulmi bane yaren berom ne dake garin jos...bayajin hausa kwata-kwata....
     tin yana qarami yake sha awar aikin soja...har Allah yasa ya kammala yasamu aikin .... sosai yakeji da kansa..

     "yan mata dayawa na binsa amma shikam basa gabansa....smtymx yakan sha taba(cigrt) shiyasa bakinsa yayi baqi sosai ga jikin sa da haske...
     Aikin sojan dayasamu yasa yabar jos...aikin nasu nakaisa garuruwa da dama

    *Back to lbr*
   
Washe gari

     " Anty Umma kinsan ranar da mukaje gombe ko mukaga wani soja kyakyawa dashi"

     Amelia ta fada tana kwance akan kujera...

    "cewa zakiyi kinsamomin siriki"acewar anty umma...

    caraf ummi ta karbesu tana fadin
   "bafa yajin hausa kuka daga ganinsa ba musulmi bane"

    "Toh waya tsomo bakinki axancen ke kuma?"
    murmushi anty umma tayi san tasan halin amelia sosai dan ynzu anna jan mgnr ze zama fada***

    dan hk ta dubi amelia tana fadin
    "kyalesu kinji Amelia cigaba da ban labarin"

   turo baki tayi tana fadin
    "ninama fasa...

    mi qewa tayi ta fita bata nufi ko inna ba se dakin innah....zaune ta taddata kan darduma
[10:21AM, 11/20/2016] Baby Afree��n: "Innata se ynxu kike sallah?" "kedai bari yarnan bacci naitayi tindazu"

    tabe baki Amelia tayita kwanta kan 3str tadau remote tana canja channels..

   "Matar soja ya akayi ne?ya kuka baro su baban naku?"
  murmushi tayi jin innah tace mata matar soja dan hk yana daya daga cikin abinda yasa take qara son innah dik da wani zubin sukayi fada kuma gata takwararta...

   "Wlhi sunace mun baro su lfy..ammi ta hado mana tsaraba daya...kaii gsky innah Ammi tafi hajiya kirki"

  "ai dama ita samira hk take..bata da kirki shiyasa tinfarko naqi bin iliyasu"
     innah ta fada tana kallon amelia...

  "ai harda yarta humaira basu da mutunci ko kadan"
   "innah dana jefa humaira ruwa tawatsamin fa dandai ta girmeni ne ne wlhi"

   innah da iya zigi se cewa tai
   "ai da ramawa kikai kokuma kibari kema senazo nan kidau ruwan fridge kisheqawa yar banxa ko ni rashin kunya takemin"

    "shakurumin ki inna ai zatazo komin darandadewa"

    hira tayi nisa nikam har na danbasu wuri najuyo hayaniya da gudu na leqa..naga innana fadin

   "yar banza ai halinku daya da humairar tashi kibarmin daki na"
   "lallai ma innah wlhi ba halinmu daya ba...kuma zama a dakinan ynxu nafara"

   kallon innah amelia take tanadariya ita kuwa inna takai bango ..miqewa tayi da qafafuwanan nata da basuda kwari...ta dau dardumar tazata uwace can qurya

   "haba takwara inna zaki munahira"?
   amelia ta fada cike da tsokana..

    shareta inna tayi ta nufi hanyar dakinta amelia da neman tsokana ta bi bayanta...

2weeks later

     Shirye shiryen biki aketayi agidan gidansu amelia ya cika da baqi...

   tana zaune taji wayarta na ringing...
  "Big bross"
 
    shine sunan daya bayyana ajikin screen din murmushi tayi ta dauka tare da amsawa tasa akunenka

   "hello ya hydar"
   daga can naji yace

     "kifitoh na iso"

    dasauri tadau gyalenta ta fita...

   "ya hydar ai na mayar baza ayi event din dakai ba se ran daurin aure zaka zo"

    "toh suda kamfanin surutu kishiga muje akarbo mata dinkin anjima zasuzo daga gombe"

    "gsky ya hydar ba din kai bane Allah bazanzo ba...humairar nan"**

     kanta qarasa zancenta ya ja bakinta
   "yayarkice kuma matar yayankice insha Allah dan hk sekice mata anty"

   "cabdijan Allah sedai kar nakira sunanta"

  duka yakaimata ta kauce seat din gabata shiga shima yashiga driver seat ya tuqasu...

     Gaban wani babban shago ya paka suka  fitoh atare pakawa sukayi .. shagon sukashiga..kaya cikin karamin trowlly amma yanada dan girma aka miqo  musu da kamar bazata karba ba...

    ya hydar ya waysa mata harara..fizgar akwatin tayi tana turo baki...tana fitowa cike da mamaki ta hango daniel cikin kakinsa na sojoji ya shiga motarsa camrcy...

      tsayawa tayi tana kallon motar amma shi sam bema lura da ita ba harya tada motarsa ya tafi...

  yana tafiya tayi murmushi tana qoqarin daukar trowlly din ya hydar ya fitoh ya wuceta.....


       Suna isa ya kalleta..
  "kidau trwlly din intazo seki bata"

    "kai yaya gsky banason irin hk so kake ta raini?"
    sake baki yayi yana kallonta cike da mamaki


   dataga ita yake kallo yasa tadau twlly din ta fita.  ..tana shiga takaishi dakinsu ita da feenah. .dakin bakowa..shiga tayita kullekanta tafada kan gado ta shiga tinani

  "wanda muka gani ahanyar gombe me ya kawoshi kano?gashi bansan sunanshi ba

    murmushi tadingayi ita kadai har barci yadauketa  . .

   an iso da amarya lkcib event yayi..ba kayan amarya ba amelia


��baby afreen
[6:06PM, 11/20/2016] Baby Afreen��: ��������
      *NIDA SOJANA*��
  *1*     ��������

               Written by
        *Faty Afreen*

dedicate dis page to ma swt daughter *khadija al'eeman* luv yuh��

      godiya dubu zuwa ga massoya littafin *NIDA SOJANA* Amelia na miqo gaisuwa�� ita da sojanta

page �� *04*

       An iso da amarya lkcin event yayi...ba kayan amarya ba amelia....

      kowa ya hallara awajan event misalin karfe 4:00 har ynxu amelia bata farka...barcin ta take abunta

     "Nagode da irin sanda kakemin ba abinda zance se godiya"
    "Hmm amelia kenan i luv yuh more dan yuh tink"

    "kinsan meye?" "a a seka fada" "wlhi my amelia yinwa nakeji"   "inna zuwa bari na dauko ma abincin ka"

       miqewa tayi ta nufi uwar dakin Anty umma shikuma yana zaune saman 3str cikin kakinsa na uniform naso naga fuskar sa amma amelia ta fitoh naja gefe dan kartace inna leqa mata sojanta...

.      dauke da kular abinci ta shigo tana ta aika masa da saqon murmushi....

       kusa dashi ta ajiye kular shima ya sauko qasa itama ta zauna a qasa...
     zuba abincin tayi a plate....shinkafa da wake stew yaji kifi da nama....gefe kuma drink din cocumber ne

     debo abincin tayi a spoon takai bakinsa har ya bude bakinsa
     tanata murmushi

����������

        Amelia ki bude qofarnan kitashi abarcinan ke kadai ake jira...

      juyi tayi tana facing hannun hagunta tanata murmushi...

    *Se alkcin nagane cewa ashe amelia barci takeyi*����
.

     bubuga qofar yasa ta miqe zaune a zabure ganin inda take yasa tayi tsaki

   "Ashema mafarki nakeyi"��

      se kuma tahau murmushi...
    "ko banza dai nazauna tare da sojana"��

     Qarar buga qofar dakin yasa ta juyo dasauri idonta ya sauka akan akwatin da ya hydar ya bata...

      wayarta tajawo taga 4:34 haba miqewa tayi dasauri tadauki akwatin ta bude qofar...Anty umma da momi *(fatymah yar Ammi)*
       
      " Haba Amellia dama kina ciki kikai shiru hydar  yace kayan humaira na gunki"
    "Anty umma dan Allah kuyi hkr barci ne ya daukeni ga akwatin"

     miqama momi akwatin tayi tana  qoqarin juyawa

"innazakije kuma?"  "antyumma wamka zanyi inshirya tinkan ya hydar ya iskoni...


       murmuhi anty kafin ta juya ta tafi momi na biye da ita a baya....

     Sosai akawa amarya makeup se kusa biyar ta wuce aka isa da amarya wajan dinner..

       ansha rawa sosai event ya hadu...anna gab da tashi Ameliya ta shigo kamar wacce aka koro...mama fada ta dinga mata sanda anty umma tasa baki...

    Ranar friday aka daura auren ya hydar da humaira....

      Amelia kuwa hknan setaje gurin humaira banda tsokananta baabinda take suyita fada...ita kuwa humaira da san girma ....


    washe gari hydar ya dau matarsa suka tafi kd kasancewar acan yake aiki....

  ��������

   yau ta kama monday Amelia nada lecture karfe 2 ...tin 12 tagama shirinta 1 saura ta fitoh yau adaidaita tahau...


    Tafe take ita da jidda suna hira.....bayan sun fitoh daga lecture hall

     "jidda waike kinsan wani abu kuwa?" "a a sekin fada...."

      "Ranar da za afara event din bikin ya hydar nayi mafarki muna zaune nida sojana"

    dariya jidda tasomayi tana fadin

     "Nifa amelia narasa wanne irin hauka kikeyi hk..ke bakida saurayi soja...kuma bakisan wani soja ba amma kiyi tahauka ke kadai..

     ga bashir kyakyawan saurayi da yake sonki...me akeda soja?   haba sojan banza sojan offi.....


     "mrs jidda kingama wahallalan lecture din daba dalibai agabanki?"  inbaki gama bazan tafi randakika gamaseki nemeni


       Juyawa amelia tayi da xummar zata canja hanya....se cinkari tayi da muyun cike da masifa tadago tana mgn...

      "Wai bashir wanne irin may***"

        ganin wanda ke gabanta yasa ta saki littatafan hanunta ta kasa qarashe zancenta....

    Daniel ne yana dagowa ya ganta ai kuwa nan danan yasakar mata murmushi itama hk

      "yuh again?"
    yafada yana nuna amelia...gyada kai amelia tayi dan tsabar farin ciki tana kasa mgn

     (nikam nace yau su amelia namesake baki har london��)

     da turanci ya soma mata mgn yana fadin

  "nazo yin wani abu ne anan kuma naganki.."

    murmushi tayi tasoma masa mgn da turanci itama
      "ni anan nake krtu na fitogmh daga lecture nida kawata ne"

   "toh in bazaki damu ba muje seki nunamin garinku cox am new here"

     dariya tayi cike da farinciki tace suje ....kotakan jidda bata bi bawacce ta sake baki tana kallonsu.....


       motarsa camry suka nufa sunata hira ...yaukam fans se kunga amelia.....

      gari suka zaga sune har shopprite ...can cinema takaisu sukadanyi kallo suka ci abinci....ya mata shooping me yawa...kafin ya kaba numbernta....

      Amelia ba ita ta je gida na se bayan sallahr magrib annacan tare da daniel


��baby afreen

       NIKAM NACE

��������
      *NIDA ANEE TA*��
             ��������
[7:43PM, 11/20/2016] Baby Afreen��: ��������
     *NIDA SOJANA*��
*1*     ��������

               written by
         *Faty Afreen*

dedicate dis page to yuh maman shaheed (Ma sweet namesk)


page �� *05*

       Kwankwasa gate tayi megadi ya bude mata...cikin sanda take tafiya gata da kaya a hannunta niqi2..

    Hartakai qofar dakin mama ta bude tashiga ganin ba kowa ya palon yasata fadin Alhmdulh... kofar dakinsu ta nufa tana zuwa tafara kokarin bude qofar hankalinta a kwance ...kamar amafarki taji muryar mama...

     "Daga inna kike amelia?"
   cike da tsoro ta yarda ledar kayan jikinta na rawa...

"Nace daga inna kike?"

    "Mama gifldansu jidda naje...nafadawa inna ta fadamiki bazandawoda wuri ba."

   "toh meyasa bace komai ba ita innahr?"
   "Innaga mantawa tayi mamakinsan halin tsufa"

    "Wannan kayan kuma fa?"

      hanjin cikinta sanda ya kada da wannan tmbyr da mama ta mata....kame kame ta somayi.can daraba ta fado mata

    "kudin da da baba yake bani ne da wanda abba ya bani danaje gombe da wanda ya hydar ya bani kan ya tafi kd  shine itama jiddah tanada kudi muka hada mukayi siyyay...
  
     mama kam cewa tai bata yadda ba se sunje gurin innah...

   ba yadda amelia ta iya sanda tabi mama sukaje gun innahcikin sa a suna isa ta idar da addu'o'inta...
 
    "Takwara yaushe kika dawo?"
   "Ynxu ndw ..inna shine dazu naceki fadawa mama zan dade a gidansu jiddah shine baki fada ba?"

   Shuru inna tayitana fadawa tinaninyaushe sukai hk da amelia?a iya saninta amelia batashigo dakinta bama yau....

     Amelia cikinta harya fara durar ruwa jin inna tayi shiru.....mama ta kalli inna tana fadin

      "karya takeyi ko inna?"

     "a'a dazu tafadamin toh ni na mance ma shap da zancan shiyasa"

     Sosai Amelia taji dadin taimakon da inna ta mata...dan hk mama na fita ta fada kan inna tana fadin

   "kaiii innata nagode wlhi" toh naji naji karki karya ni ynxu tashi ki fadamin inna kikaje?

      "ba sekinji ba amna gobe zanbaki lbr"

      Miqewa tayi ta fice batare da tajira taji me innah zata ce ba....

     Dakin Antyumma tashiga tashiga ita kadai ta iske aciki....sundanyi hira bsta jimaba ta nufi dakin Momy can ta tadda dikka yaran gidan suna kallon  film din *strange love*  a tashar *joy prime* tsayawa tayi na yan mintina a bakin qofa can se cewa tayi

       "Wyyoh Allah ya hydar ne kawai da anty fadeela basannan"

      se lkcin suka lura da ita...daidai anfara tallah...

       "gsky  Amelia ynxu zaki damemu da surutu"

      acewar ya safwa...

        "eh wlhi ya safwan ta fita kawai tinda ba kallon take ba"
     acewae ummi

    feenah ce ta amsa ehwlhi....

     Dariya tayi tace....ynxu ni kuke kora?

      Momy ce ta fitoh daga dakitana fadin...."kubarta itama tayi kallon mana"

     "Yauwa mumycta shiyasanake qara sanki".....

      Zmatayi tafara cikasu da surutu har aka gama basu wani yi kallon kirki ba...
    faruq kuwa kan agama barci ya daukesa

��������

        Misalin karfe 9pm amelia tayi shirin kwanciya  yau sunyi canje ita da deeja zata kwana adakin anty umma ittakuma deeja ta kwana ita da feena adakin mama....

    Haka kuwa akayi tana gama shiryawa ta nufi dakin Anty umma...

     Kallo ta somayi ita kadai a palo...wayarta ta soma ringing

     *SOJANA*

      Shine sunan da ya bayyana a screen din wayar...da sauri ta miqe ta kashe kauan kallon tayi daki da gudu..

      "Hello my Amee"

    yafada daga can....ita kumadariya tayi aranta tana fadin "har ynxu wannan ya kasa fadan sunanta dakyau se dai yace nata Amee." "ko dayake sunan ma yayi dadi...


      Hira suka sha sosai....ya fadamata asalinsa dakuma cewar shi ba musulmi bane.....


    Nanfa ta shiga fada masa wasu kalmomi sa hausa da zummar zata koya masa hausa    yana fada tana masa dariya....yadda kasan sunyi shekara da haduwa hk suka zage sunata hira abinsu....

      se wajanbiyu saura sukayi sallama ta kwanta cike da farinciki sa zummar washe gari zasu hadu��baby afreen
[2:38PM, 11/22/2016] Baby Afreen��: ��������
     *NIDA SOJANA*��
  *1*    ��������

           written by
      *Faty Afreen*page �� *06*

      _Washe gari Amelia bata da lecture amma sbd ta hadu da daniel yasa taci kwalliya wanda karamin kyau tayi ba...doguwar riga pink tasa tayi rolling da gyale fari tasa takalmi fari ga jakarta pink da ratsin fari.._

      Fitowa tayi cikin sanda kar wani ya ganta dan kowa yasan inzata mkrnta bata kwalliya hk...hartakai bakin kofa tajiyo muryar inna tana fadin

    " _yarnan inna zuwa hk kika ci kwalliy?_"

    Dasauri Amelia ta qarasa kun inna tanafadin

    "shiiii inna dan Allah kiyi shiru gidansu jidda zanje in gwado mata ko kwalliyatatayi kyau zamuyi hoto tare da ita ne"

     kallonta inna tayi dakyau tana fadin
   "wani sabon sallo ne kika zo dashi da sekinje kin gwada mawata dik ga yan uwanki nan"

     Amelia kam data ga inna na neman tona mata asiri mama taji yasa ta fiddo nera dari ta miqamata

     "gashi inna kisai goro kafin nadw"

    murmushi inna tayi...ganin innah na niyar mgn yasa amelia nasoma gudu ta nufi kofa  ai kuwa tsantsi ya debeta dasauri ta riqe qofa ...inna da ke can ta sheqe da dariya tana fadin

    "Maganin munafiki kenan nidai nagode da dari"

     Daukar butartavtsyi ta nufi dakinta da qafafuwannan nata kamar me koyon tata ta��

������
     Misalin karfe biyu ta isa zoo road kasan cewar nan sukayi zasu hadu...Daniel dake zaune cikin motarsa tinda ya hangota yaji santa na qara shiga ransa gashi dik sanda ya ganta se yayita ji kamar ya rungumota...

     itakam tana saukaa napecta hango motarsa ta nufo inda yake dan hanka cikin takunta me daukar hankali ta iso inda yake...bude mata motar yayi ta shiga..kowanensu na aikawa junansu saqon murmushi...

       Jan motar yayi sukayita zagaye gari tana nuna masa gurare...da kadan kadan take koyamasa hausa...

     kallon ta yayi yace..

     "If i want to say u look very beautiful in yuhr language wat wil i say"

   murmushi tayi shikam kallonta yaje dankyau take qara masa...

    "yuh wil jst say _kinyi kyau sosai_  "
     tafada tana murmushi

shima murmushin yayi tare da fadin

      ok! woo..

_kayin kou sose_
    
     dariya tayi tana fadin kayi qoqari da harshen turanci...

    tofa su oga daniel anbasa aiki...
     dik juyawar da zeyi ya kalleta seya ce

    *kayin kou sose*

        ita dariya ma yake bata...basu rabu ba se misalin karfe 5 dan intana tare da daniel tana mantawa da komai dan ya iya love amma sedai har ynxu ya qi furta mata kalmar so wanda ynxu  shi kadai take buqatar ji daga garesa

   _sallama sukayi ya sanar da ita jibi ze je jos da ganan ya koma gombe_ dan hk yanemi da takaisa ya gaida mamanta...

     batare da dogon tinani ba tace masa yashirya gobe zata kaisa...

      ������

    Tana isa gida dakin inna ta nufata roqi inna akan cewar tace ma mamatin dazu tananan....

      kasancewar mutuniyarta ce yasa bata musa ba ta amsa da toh gashi ta mata tsarabar kayan ciye ciye da yawa....

     kominti goma ba ayi ba mama tashogo neman amelia tana ganinta ananta tambyt yause ta dawo...

    tin kan tayi magana innata amsa da fadin    "ai tin dazu muke tare da ita ananhar barci ma tayi ta tashi"

   jin hk yasa mama ta juya ta fita abinta ....amelia kuwa akaita ma inna godiya nan aka fara hira kuma...karshe kuma da tsiya innata fattataketa tabar dakin

     _(inna da amelia kenan ayi shiri a bata)_

      *washe gari*

     Misalin karfe 11 ta nufi dakin mama cike da faduwar gaba cikin sa a ta taddata ita kadai a dakin...

      zama tayi kasa kusa da mama
    "Ameliavya akayine?me kike buqata"
      "bkm mama dama innada wani frnd ne da n jos da yacemin yanaso yazo ya gaisheki anjima"

   shiru mama tayi da kamar tace a a sekuma tayi tinanin tinda take da amelia bata taba kawo mata irin zancen ba....

    "Shknan Allah ya kaimu"

      cike da farinciki amelia ta miqecta fita...ta kira sa tace ya shirya ta fada masa inda zezo....

    Misalin karfe biyu ya hydar yashigo gidan shida jumaira kowa na murnar ganinsu..nsuna cikin hira amelia nata cika ya hydar da surutu sunata wasa da dariya wayar amelia ta soma ringing ta amsa ya sanar da ita yazo....cike da farin ciki ta fadawa mama dan har anty umma da mumy amelia ta fada musu....

      cike da farinciki amelia taje shigo dashi  sukawo qofar gidan daniel ya tsaya ya kalleta yana fadin

    "i jst felt sm hw now but let me jst say smtin to yuh"

    kallonsa ta tsaya yi ita kanta tanajin gananta na faduwa...

    _my amme kayin kou sose  nd I LOVE YUH SO MUCH_

   *Fans kubiyoni a nxt page ya zata kaya in daniel ya shiga gidansu amelia?xasu karbesa kuwa?*"
.

��baby afreen
[11:30AM, 11/23/2016] Baby Afreen��: [9:39AM, 11/23/2016] Baby Afreen��: ��������
     *NIDA SOJANA*��
  *1*   ��������

        Written by
      *Faty Afreen*

_Aslm gareku readers ni faty afreen bana rbta novel waidan na zama wani abu ko kuma assani kuma nasan dawa writters ma hkne.. This is ma ambition nw nd 4eva innaso naga na rbt wasu sun karanta sun nishadantu .. Rubutawa fa muke muna turo muku kuna karantawa kuma ko sile biyar bakwa biya amma se adinga bin writter prvt annacewa tana *wulakanci ko girman kai* meye aciki nayi girman kai din? kowafa ze iya zama ya tsara lbrn sa me dadi me ma ana ... meesages na min yawavga wayata na ban prblm novel 3 nake typing at d same tym dik dan na nishadantar da readers...i try all ma best naga na amsa kowa na tura ma mutun novel din daya tmby .... Ba abinda na tsana kamar ace innama wani wulakanci har anacewa nagyara bayan inna iya qoqarina...ban taba mgn akan irin wanga zance ba toh yau nayi...wanda yasan ba mgn zemin na ayi wasa da dariya ba ko neman novel ba.ntoh kar yamin makamanciyar waccan mgnr ...ykmt kudinga consider koma nace ku tauna mgn kan ku fada..._

    *secondly i knw dis myt be funny�� amma zan fada da babbar murya mutumin yaji ni...yasani agroup na farko na fita...ya kuma sani nafita..yakuma sani na fita ya kuma sani na fita...bansan wayeshi ba banasan group dinka na _DAREN FARKO_ kaje kasa masu bukata...semi see trouble wo meye hadi na da daren farko?bansan waye kaiba so plx banaso Allah yasa kajini*

      _Afreen is so friendly bear wit me i go make yuh laugh til yuh laugh tire finish buh no be say i am hash jst dat yuh guys should not make me vex abeg wuna help faty i swear i knw wan trouble...if na do i do yuh smtyn bad abeg no vex ehn come tel me say i do smtyn u knw lyk nd afreen go apolgz abeg no vex ma friendx_

     (plx wanda yaga bankulashi ba min uziri messages na min yawa kuma messages dina gogewa suke plx am sory)

_back to business page  nawa muke ma? yah i remember 7_

[11:22AM, 11/23/2016] Baby Afreen��:

page �� *07*

     Dariya amelia tayi sosai tsabar farinciki tarasa me zatace..cikin gidansuka shiga...feena na ganinsa ta je ta kira ummi da gudu suka fitoh yana ganinsu shima ya ganesu...daga masa hannu sukayi shima ya daga musu yana murmushi...

     hydar na dakin inna bemasan me akeyi ba..humaira nazaune a dakin mama ...Amelia tashiga da daniel hararace kawai tashiga tsakanin humaira da Amelia...

    Guri ta nunamasa ta masa mgn da turanci...yanayin yanda yake mgn kuma yake behaving hkn yasa humaira ta gane ba bahaushe bane ...daki amelia ta nufadan kira mama ita kuwa humaira cike da murmushi murmushi ta miqe ta fita..dakin inna tanufa taga suna hira da inna da kamar kartayi mgn secan tasoma fadin

    "ya hydar zokaga ikon Allah humaira wani qato takai pslon mama wanda bayajin hausa kuma dagani ba musulmi bane"

     wat!! shine abinda ya hydar ya fada ya miqe ya fita ita kuwa inna kallon humaira dake murmushi take..humaira kam bamatasan inna na kallonta ba se cewa tayi
     "yarinya kenan kowa yaci tuwa dani miya yasha hhh"

     dariya tayi medan sauti dan hk ta fitatabi bayansa...inna kuwa qin fita tayidan tasan karshe hydar beze yi abinda hnkli ze iya dauka ba...

   Mama na fitowa daniel ya duqa harqasa yagaidata da harshen turanci kasancewar mama naji itama ta mayar masa...

     gaisawa suka shigayi humaira na tsaye abakin qofa tajidadin yadda mama take masa mgn .su anty umma da mumy suka shigo suma dik sukagaisa....

    Oga ya hydar kuwa yana shigowa ya dauke Amelia da mari hkn yasa dik 'yan palon suka miqe cike da mamaki suna kallonsa

     "ke harkin isa?harkinkai matsayin da zaki kawo mana wai qato cikin gida har dakin mama wanda ba musulmi ba?chirstain ne fa....

     daniel dake zaune dik da bayawani gane me yakefada amma yafara dago inda zancen ya hydar yanufa...

    Anty ummace ta nufo hydar tana fadin
   "Baka da hankaline?ko rashin lafiyar takatayi tsauri ne?"
    "Anty umma ki barni da yar banzarnan inkaryata bata isa takawo mata wata dabiaa tadaban ba acikin gidan"

      mama kam da ranta ya riga ya gama baci ta miqe tanafadin

   "Dan Allah ku bashi inna ya karyatacksrya rageta da komai"

     mama nakai wa nan ta shige dakinta ....shikuma daniel ganin hk yasa yataso dan bama hydar hkr..

     yana qarasowa kanya bude baki ya hydar ya nuna masa qofa...

     shiru daniel yayi ya tsaya yana kallon Ameelia wacce keta kuka ga sawun hannun hydar kwance afuskarta
     
     "my amme plxx dt**"

     be karasa zancensa ba hydar yakarbesa da fadin

   "my amme din ubanka wuce kabarnan"

     idon daniel ya ksda yayi ja .... hawayen danaketa maqalewa ne suka xubomin juyawa nayi dan share hawayena naga ummi da feena fuska shabe shabe da hawaye..(tohfa ga wa anda suka fini)

      Juyawa daniel yayi ze fita amelia ta juyo sa zumar zata bisa ya hyda ya finciko ya wurgata qasan tiles din palo sanda kanta ya bugu... da gudu sukayi kanta....feena dataga daniel na qoqarin fita yasa tabisa tsawa ya hydar ya daka maya yana fadin
  "wlhi feena kika bisa senaci ubanki agidanann"

     shiru feena ta tsaya tanata kuka ummi ma nayi...amelia kam suma tayi gurin da ba kadan ta bugu da qasa ba ...

    humaira kam farinciki fal a zuciyarta kamar tadau hydar ta goya.....inna kuwa dataji kukan yayi yawa kuma gashi se sunan amelia ake kira yasa ta miqe ganin aikanda hydar yawa mutuniyar ta yssa ta zage tadinga masifa ba ji ba gani...

    " mama kuwa jin ihun amelia yasa hankalinta ya tashi amma sbd bacin rai yasa ta qi fita"

    *kubiyo nidan jin acikin amelia da hydar waya batawa mama rai? in baba yaxo ze yarda da batunan?*

  _wanda na batawa rai a rbtun danayi a sama yayi hkr jst ankaini bango ne banajin dadin irin hk ngd inna san ku sosai wlhi_

��baby afreen

2 comments:

  1. are everyone looking for ways online to get help solving their pregnancy and infertility problems when most of every native American is talking online about the help of Dr Mandaker Alamun. I checked him out when my husband who could not get me pregnant for over 9 years of marriage as a result of low sperm count became fertile and now, I am 5 months pregnant and it is this man known as Dr Mandaker who helped my husband solve his problem. My name is Alecia from ca USA. I would advise anyone and everyone who needs the help of any spell caster in love marriage,finance, job promotion,lottery spell,poker spell,golf spell,Law & Court case Spells,money spell,weigh loss spell,diabetic spell,hypertensive spell,high cholesterol spell,Trouble in marriage,Barrenness(need spiritual marriage separation),good Luck, Money Spells,it's all he does or looking for breakthrough in your political career to meet this Dr Mandaker the link to his website copy this link (witch-doctor.page4.me)His email contact witchhealing@outlook.com for He is a Reliable and trustworthy. I and my husband have gone to different hospitals having the thinking that I was at fault for not getting pregnant. But at the Federal hospital, they examined him too and his sperm count was low and unable to get a woman pregnant as a result of male infertility. It was then I sort out,thanks to Dr Mandaker.

    ReplyDelete