Monday, 17 October 2016

SANADIN CAMERA

H [11:11AM, 10/14/2016] baby Afreen����✍��: ���� *SANADIN*
  *CAMERA* ����

written by
          *Faty Afreen*
                              &
          *Mrs Phareesy*

decdicated to
           *ANEE LUV��*

    *Bismillahir rahamanir rahim*
    Dasunan Allah mai rahama mai jinqai...

    *Wannan littafi namu ayau yana dauke da wani salon cin amma da wasu sukeyiwa en uwansu akan dukiya batare da tinani ko tsoran Allah ba*
    Muna fatan zamu fadakar kuma mu nishadantar daku..
    *kubiyo mu kuji wacce irin camera �� ce wanan?menene acikinta?*

     Ni faty afreen na sadaukar da wannan novel na 2 shinning writters zuwa ga my dear *ANEE LUV��*

                       *Thanks*

page 1⃣
      ""Ah! har kun gama shirya wane?ehmana dady kasan inna dokin ganin babban yaya��...aikam naga alama acewar dady...

     dariya sukayi cike da fara'a hajiya na gefe tana murmushi..fita sukayi suka nufi mota ...dady da hajiya suka shiga baya ...ita kuma *inteesar* tashiga wata motar daban...atakaice mota biyu suka sauka aka tafi airport domin tarbo *Haneef* .

shin wanene Alhaji?
    Alh.Habibu suleiman shine cikakken sunansa ya kasance Attajiri ne me kudin.yana da qani me suna ishaq suleiman..
    ishaq yana da mata daya...Allah ya mata rasuwa ne wajen haiguwa inda tasamu da namiji...Ishaq yajizafin mutuwar matarsa dan hk yazama bashi da kuzari...Alh.habibu ya dauki yaron ishaq wanda ake kiransa da haneef sbd sunan mahaifin mamansa aka sa masa..
     Alokacin Alh.habibu yana da mata amma be taba haihuwa ba...dan hk aka basa haneef dik wani gata da da ke buqata gun iyayensa sunma haneef ba abinda ya nema ya rasa..
     haneef nada shekara biyar mahaifinsa ishaq ya rasu...
  
    bayan shekara biyar matar Alh.habibu mesuna maryam wacce ake kira hajiya Allah ya albarkaceta da samun ciki...ba qaramin murna sukayi ba sosai..
    har ta haifa yarta ta mace wacce ake kira da inteesar...sosai suke kula da yaran nasu...har haneef ya gama secondary school dinsa Alh. ya turasa kasar waje karatu...
     Yau wannan rana data kama itace ranar da za dawo ya kammala karatunsa..

 

*cigaban labari*
     
     suna isa airpot suka hangosa zaune kasan cewar basu iso da wuri ba...intessar ce ta kwalla masa kira.

      "Ya haneef!!

       juyowa yayi ya ganta a tsaye da gudu taje ta rungumesa..

   murna sukayi sosai da ganin junansu ...dady da hajiya suka yita masa sannu..

    "hajiya kinga yadda ya haneef yayi qato kuwa?abincin turawa ya karbesa...acewar inteesar..

    dariya sukayi dikkan hajiya ta kalleta

     "Zaki fara shegen dimin naki kenan ko?toh ai hajiya gasky nafada jibe shi fa yayi gomana...��

      ya haneef ya kalleta kallon mamaki�� kafin ya fara mgn

    "kaii intee me qarya fa?

    juyawa tayita kallw umma kafin ta girgiza kai..

    ����"uhnn dan Aljannah!��

    oh inteesar hk malamin islamiyan yace?

  dariya sukayi dikka dady ya katse ya katse su da fadin

    kunga muje kuntsaya shegen surutu...

   drivers ne suka taimaka suka dauke kayansa akasa a boot...mota daya suka shiga inteesar da haneef...

    cike da zolayen junan su suka isa gidansu wanda ke hotoro a garin kano...

     suna isa...ya nufi side dinsa domin watsa ruwa amma ba abinda yake daya wuce tinanin inteesar yana murmushi...

     inteesar kuwa tana dinning tana jera abinci dan ita tayi girki yau...wayarta ce tasoma ringing dasuri ta daukota daga kan fridge...

    *MY DEAR*
     shine sunan daya bayyanaa screen din wayar dauka tayi cike sa fara a tare da cigaba da aikinta...

     "hellow my intee haryayan namu ya dawo ne? yadawo ganinan ma a dining inna jera mana abinci...wow!shiyasa kice nake  jin kamshi na tashi...hh kajika da zolaya fa inbanda abinka antaba jin kamshi ta waya ne?toh ko ba aji nikam yau naji yau ga my intee a kitchen kinma iya girkin ma kuwa?lallai ma sultan abun naka ya koma zoloya se anjima...

     dariya sultan yake itama hk seta kashe wayar ta ajiye...ta cigaba da dauko flask din abinci daga kitchen

��Manshat✍��
��Baby Afreen✍��
[11:11AM, 10/14/2016] baby Afreen����✍��: ���� *SANADIN*
  *CAMERA*����

written by
           *Faty Afreen*
                             &
          *Mrs phareesy*

decdicated to
        *ANEE LUV��*

Page 2⃣
    *Bayan sati daya*

    Wow! dady motar nan tayi kyau wlhi sosai ��..acewar ya haneef.

   "gsky ya haneef muje dani...

    shiga motar inteesar tay ya haneef ya shiga driver's seat..gate me gadi ya bude suka fita dady da hajiya suna tsaye suna kallon yaran nasu..

   bayan sun dawo suka shiga ciki suka tarar da su dady a palo..daki inteesar ta wuce tana waya da sultan ...ya haneef kuwa binta yayi da kallo ransa na susa...

    "Toh haneef gaota na baka kuma..ka shirya ran monday zaka fara zuwa aiki..a company dina..
     dadi sosai haneef ya jiya dinga ma dady godiya kafin ya miqe ya fita.

     mota yashiga yakira abokinsa sadiq wanda sukayi sec.school tare..

    "ya sadiq kana gidane?eh...ok inna zuwa ynxu...toh sekazo..

     driving yake amma hankalinsa nagun tinanin inteesar a hk ya isa gidansu sadiq...

   "Manyan qasa watoh yau sati da dawowarka amma seyau kazo ganina...

     acewar sadiq..murmushi haneef yayi...

    "Yi hkr abokina am sory...toh shknan ya wuce mujeciki...

dakinc
sadiqsuka nufa...sunata hira...

    "Abokina inna dadamuwa wlgi..acewar haneef

    damuwar me kuma?��sadiq ya amsa...
     "kasan ba mahaifan mu daya ba nida inteesar kanwata...santa nakeyi wlhi

    ����toh shinw abindamuwa seka fadawa dadynku ai...hm ai ba anan gizo ke saqar ba...Alamun yadda nagani shine tanada wansa takeso...toh ba seka hkr ba...
    hm sadiq bazaka gane yadda nakeji bane..

      hk dai karshe ya yanke shawarar ya hkr da inteesar...

   rayuwa hk taketa tafiya agidan...haneef son inteesar yakamasa dan hk dik randa sultan yazo gunta ....barin gidan yakeyi...

    *bayan wasu watanni*

    Yau magabatan sultan sukazo gidansu inteesar aka tsaida auren wata biyu....sosai suka ji dadi dan ba karamin soyy inteesar da sultan ke zubawa ba..waya kuwa arana ba adadi...kamar chew gum hk suke...balle ma da aka sarana..

     ya haneef kuwa dik ya zama wani iri tinani ya masa yawa ko haduwa da inteesar baya sonyi...

Yau kamar kullun sultan yazo gurin inteesar bayan ya taso daga gurin aiki..suna zaune a compound din gidan  suna hira...

    "My intee yakamata tin ynxu na fara cemiki amarya fa...kajikafa..dadina dakai akwai zumudi..hhh so kike inyi sake akwacemin mata?
    tintini ba ama kwacen ba se ynzu?
  toh tsaya ki kalleni inkina da saurayi ma zangane kalleni ingani..

   dago ido inteesar tayi da full confidence ta kalleshi se kuma ta kwashe da dariya��
   shima din dariyar yayi..

  dadi lkcin haneef yayi horn me gadi ya bude masa yana hango su zaune suna dariya ya juya kan motarsa ya koma

  sukuwa masoya anna can anna syyy bamasu lura da haneef ba

*washe gari*

   dady ne da haneef xaune a palo ..haneef na qasa kusa da daddy .dady kuma na kan kujera.

     "Toh haneef dama abindaya  sa na kieaka shine in tmbyk ko kana da wacce ka keso se ahada rana daya ayi tare da na kanwarka..
   "aa dady tukunna ..

"toh bkm haneef na baka nan da bayan bikin inteesar..Allah ya maka albarka tashi kaje.

     cikin sanyin jiki ya miqe ya fita yanata tinanin zuci.shiyanzuwacce budurwa yaje da ita daze kawota hmm....yanafitaya hango su intee zaune se kwasar dariya take kamar wacce ake sawa b3��lol!

     bashiri ya juya yabi tabaaya ya fita...

��Manshat✍��
��Baby Afreen✍��

No comments:

Post a Comment