Sunday, 18 December 2016

NIDA SOJANA 2

  [10:29AM, 12/13/2016] Baby Afreen: ��������
      *NIDA SOJANA*��
*2*     ��������

            written by
         *Faty Afreen*

~BOOK 2~

بسم الله الر حمن الر حيم

praise be to Allah the lord of the world

  Godiya
    *godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki da yabani basirar rbt wannan lbr...nagama 1 gashi ynxu zan fara 2...*

Godiyata
   *Inna miqa godiyata gareku fans masu krnt novels dina innatare daku...zanyi amfani da wannan damar domin baku hkr...messages dina na gogewa bama kamar na groups banaganin saqonku shiyasa bana rply...but nagode sosa*

Gaisuwata
    saqon gaisuwata gareku
*Asy khleel*
*maman shaheed*
*Autar hajiya*
*Aneelurv*
*Rash kardam*
*maryam yarmama*
*Hamagee*
*ummi hambali*
*Humaira melody*
*Xarah bukar*
*Faxy fashion*
*Rookiey kazs*
*Fadeela lamido*
*Ummie ja'afar*
*Pharty~B~B*
*Billy giro*
*Zee maman khady*

        gaisuwata gareku Allah ya qato basira da kaifin hannu...kungansu can�� na lissafa online writters kukeji��

Kuna raina
*Yaya idris nagudu*
*Ashbah*
*Zee*
*Jiddabah*
*Haniey serhlees*
*Umar munnira*
*Ummie lhaleel*
*Cwt jiddah*
*Hafsat ya'akub*
        

Note:
     *Plx kar wanda ya kwafamin lbrna...nayishine domin nishadantarwa da fadakarwa*

 

   _godiya me tarin yawa xuwaga ummie khaleel ngd_��

   dedicated to
*idris nagudu* godiyaU gareka me tarinyawa��


Page �� *01*
 

      Amelia kuwa bata tsaya ko inna ba se jikin motar ahmad  can baya taje tatsugunna ta rungume kaysan tanata kuka kamar ranta ze fita....

    can kuwa ahmad ya miqe ze fita dady ya soma mgn
    "karka kuskura ka fita muddin kafita toh karka qara dawowa...kuma inbazata zauna nakakarbi danka tatafi ga sylvia nan zata kula ma dashi"

    hknan waniirin haishi ya ziyarci zuciyar mum...miqewa tayi afusace ta fice....neman amelia ta hauyi bata ganta ba acikin gidan leqawa waje tayi bataga amelia ba...

     arikice tadawotana fadin

    "daniel come she is gone"!

     agigice yamiqe  ya fita jeny ta maramasa baya..sylvia kamra kasu da harara tayi aranta tanafadin

    "Xaka dawohannunane zatagane kurenta..kuma dole kadawo chirstain"

    dady tsaki yayiya fice ya nufi daki abinsa..

   Ahmad na fita ya soma kiran amelia... har sunan kaysan yake kira sekace ze iya amsa masa...

     neman ta suleyi ido rufe amma tana jinsu ta qyalesu kuka kawai takeyi....kamar daga sama kaysan yasoma kuka shiru sukayi suka saurara jinkukan sukayi bayan mota  sunazuwa suka ganta zaune tanakukatana rarrashin kaysan...karban kaysan mumy taxo yi amma amelia ta riqesa gam taqi sakesa...ahmad ne ya rarrasheta ya karbesa yaba mum shi....suka shiga dashi ciki...kuka sosai tashigayi ya rungumota jikinsa daga bisani ya dagata suka shiga ciki....

     Dakinsa dake cikin gidan suka shiga jeny ta shigo musu da abinci...mumyce takawo kaysan daketa kuka tabama amelia shi akan ta brstfd dinsa...cikin sanyin jiki amelia takarbesa tana share hawaye...

*some hrs later*

      Zaune ahmad yake adakin dady ga dady a kusa dashi ga mum

    "Daniel kaji me nace ko?xan sassaita ma kuma nabarka kacigaba da addininka but seka aure sylvia"

     "haba babanjeny wat is all dis y cant yuh jst let**"

     "agness keep quiet tinda nafara mgnnasa bakinki?"

      haushine yaciga mum ta miqe ta  ta fice abinta...

    "kajini ko?"

    gyada kai ahmad yayi....daga bisani dady yace ya miqe ya tafi....

      hk ya fice badan yaso ba se dan yana son mahaifinsa ya yafe masa

[9:46AM, 12/13/2016] Baby Afreen: *Night*

       Kwance amelia take can karshen gado tana ma kaysan wasa ahmad kuwa nazaune akan gado yana danna wayarsa...

       Dayaji shirun yayi yawa yakatse dafadin
"my amme"

     sharesa tayi kamar batasan ma yanayi ba...
     "my amme kiyi hkr kimin mgn"

     nan ma shiru batace komai ba....cikin zafinnama ya juyo ya dauke kaysan dagagunta...miqewa tayi ta nufi hanyar toilet.....

     riqe hanunta yayi a hankali ya ajiye kaysan can gefe...ita kuwa qoqarin kwace kanta takeyi ...ahnkli ya janyota tafado jikinsa...

     rungumeta yayi tsam yaje saitin kunenta yana fadin
    "my amme plx am sory"

    kamar jira take ta fashe da kuka..rungumeta ya qarayi yasa hanunsa daya yana share mata hawaye...cikin shesheqar kuka tasoma fadin

     "dama kasan cewa kana da wata anan ai shiyasa ka takura se munzo....ni ka sakeni"

     da qarfi ta kwace kanta ta nufi toilet sanda taci kukanta me isarta kafin tayi wanka ta fito...yadda ta barci hk ta dawo tasameshi amma seta haye gado abinta ta dauki kaysan tayi kwanciyarta**

��������

    _9:23am_

        Ahankali amelia ta fitoh ta nufi palo bataga kowa ba...fita tayi taga jeny na wanki sylvia na gefe tana danna wayarta....

       Sylvia ce ta fara ganinta tamiqe cikin takun qasaita tana murmushi ta nufo inda amelia take


��baby afreen
[10:38AM, 12/14/2016] Baby Afreen: ��������
     *NIDA SOJANA*
*2*    ��������

             written by 
        *Faty Afreen*

~Book 2~

dedicated to  
       *Hamagee muhd*
  


page �� *02*

        Zuwa tayi daidai kunen amelia tasoma magana da turanci tana fadin

     "Daniel nawane baze taba xama naki ba....its better u live b4 u face d hell"

      dariya ta kwashe dashi  wandahar jeny sanda ta juyo miqewa tsyi ta nufo inda suke
amelia kuwa hararta tayi tana fadin
     "wanan kumake ya dama cusa kai ba kwarjini mtsw"

    Kan jeny ta karaso inda suke amelia ta soma tafiya ta iskota ta riqeta

     '"muje na tayaki wanki"

      komawa sukayi amelia takarba wankin jeny tasoma dauraya...sylvia kasa dauke idonta tayi daga garesu aranta tanafadin

     "Zanyi maganinki keda daniel i wil nva let yuh be in peace daniel is myn all myn"

    ��dariyar mugunta tayi kafin ta juya tatagi abinta...

____����

     _2days_

        Yau kwanansu amelia biyu agidan balaifi tadan samu karbuwa daga wajan mumy ....jeny kamsosai take sansa....kaysan kamgata ta ko inna yake samunsa harda ta qarya agun sylvia....

      Amelia kam muddin kaysan na hanunta bata yarda taba sylvia shi....sylvia kam rawar kai takeyi a dole ahmad ze aureta..


_8:45_pm

      Zaune amelia da mumy da jeny suke sunata hira abinsu kaysan na hanun mum yana barci....


       Ahankali sylvia ta fitoh daga dakinta leqowa tayi tagansu zaune tayi murmushin mugunta..ahankalitake tafiya hartakai qofar dakin ahmad ....

      Cikin wata yar iskar nyt gwn take wacce iya karta gwiwa kuma tana nuna jiki sosai  murda qofar dakin tayi tashiga a silale  dan kar aji karar kofa


       Kwance ta iskesa yayi rub da ciki ya luliqa duniyar tinanin yazeyi da dady ya hkra da auren.....idonsa a lumshe suke  ahnkli sylvia ta tura ta rufe kofar yadda ta sameta  xuwa tayi kusa dashi ta zauna aranta tana fadin

       "daniel zanyi komai domin idan ma zekai ni da har se na dauki cikinka b4 u marry me i wil do dat"

       Murmushin mugunta tayi ta  kwanta a bayansa ta soma shafa jikinaa....shikuma azatonsa amelia ce dan beyi tinanin sylvia zata shigo dakin ba....juyata yayi idanunsa a lumshe ya soma maida mata martani yana fadin

       "am sory my amme yuh knw u ar d only 1 i love"

     haushine ya cika sylvia dandai ba yadda zatayi ne.... hanunta ta rufe masa bakinsa.... *_palo_*

     "Ameeli (hk suke cemata kasancewar basu iya fada sosai ba)  tashi kikai yaronan daki dan yayi kwanciyarsa dare nayi kema ki huta"

        acewar mum

      murmushi amelia tayi ta amsa da toh ta karbi kaysan ...jeny ce ta soma mgn

     "kona rakaki da shine?"
    "a'a kema kije ki huta abinki...sedai safenku"

    amsa mata sukayi fuskarta cike da fara'a ta nufi dakin ahnkli take tura qofar danazatonta Ahmad barci yake karta tashesa

    shiga tayi ta turo kofar ahnkli wanda su ahmad sun riga sunyi nisa bama susanta shigo ba

        ahankali take juyawa tayi tozali dasu mutuwar tsaye tayi ta kasa komai sbd yanayindat gansu...daidainan ahmad yakai hanunsa saman gashin sylvia jin wvm cab yayi akanta bayan yasan ba hk kan  amelia yake ba...afurgice

������

      Afurgice ya miqe zaune se kuwa yayi tozali da amelia dake tsaye nunfashine kawai ke fita daga   daga gareta...ahankali yake juyawa yaga sylvia a kusa dashi...._*Gareku fans inkune yazakuyi da sylvia?ko wacce shawara zaku ba amelia*_

℉or ©omment
       


��baby afreen
[2:26PM, 12/16/2016] Baby Afreen: ��������
     *NIDA SOJANA*��
  *2*    ��������

            written by
        *Faty Afreen*

    
~Book 2~

     
       Dedicated to
       
   swt *Rash kardam*


     _Fans naji comment dinku kuma nagode sosai...luv yuh all so much_

  
   *gaisuwa metarin yawa zuwa ga BILKISU maman yan biyu ngd Allah ya bar zumunci*
                 &
*gaisuwata ga Haruna imam daga birnin kebbi...nagode sosai Allah ya bar xumunci*page �� *03*

         Wani irin kallo da ahmad ya mata yasa ta miqe jikinta na rawa tanufi kofa xata fita ta harari amelia dake tsaye..

     Tana wucewa amelia ta share hawayen dake fuskarta ta soma tafiya zani ta dauko tana riqe da kaysan ta shimfida akasa daidai nan ahmad ya miqe ya ya nufi toilet yarasa ta yadda ze farawa amelia mgn....

       Kan ya fitoh harta yi shimfida akasa ta kwantar da kaysan ita ma ta kwanta....daidai nan ahmad ya fitoh

      ganin ta kwanta a kasa yasa yayi saurin sa kayanbarcin sa kasancewar ya yi wanka ne... kusa da ita yaxo ya kwanta a bayanta yana qoqarin ringumota dasauri ta miqe

      "meye hk kuma"

    miqewa yayi shima ya marairaice fuska gwanin tausayi   yasoma fadin

      "my amme plx ki saurareni ba abinda kike tunani bane" &

      Shiru tayi ta zuba masa ido yana mgn
    "plx ki tashi mu koma kan gado"

      "cabdi mu koma inna? ai inkaga na koma kan gadoncan se gobe in ancanja bedsheet"

       riko hanunta ya somayi da sauri ta fizge
     "ni kabar tabani"

     "my amee plxx listen to me"

    :shiru tayi taaida kallonta gefe

   nanfa ya soma fada mata yadda abin ya faru....haushin sylvia da natsanarta ne ya qaru a xuciyarta.....

      "Shknan kaje ka kwanta abinka"

      be kuma cewa komai ba ya miqe  ya fita daga dakin...

     Amelia kuwa tinani tashigayi ya zatayi da sylvia?

     ba afi minti biyar da fitarsa ba ya dawo riqe da bedsheet .....binsa da kallo kawai amelia takeyi har ya yaye zanin gadon ya soma shimfida wanda ya kawo....yana gamawa ya dawo gabanta

   "gashi na canja plx ki koma"

      Daukar kaysan yayi ya dorashi kan gadon

[9:18AM, 12/16/2016] Baby Afreen: Cikin sanyin jiki amelia ta miqe tahau vatare data kuma cewa komai ba

   Kwantawa tayi ta juya bayanta ....ahmad kuwa kasa kwanciyar yayi se ya kai hannu ze tabata se ya janye yana wani cicijewa...

     ana ukunne  ya rungumota jikinsa cikin sa'a kuwa bata kauce ba dan ynxu ita bata da tinanin dayawuce yadda zatayi maganin sylvia...

     _*zan danyi tsokaci game da abinda kefaruwa da amelia ynxu...dikkanku readers kusan cewa amelia gudowa tayi daga gida iyayenta na fishi da ita...babu yadda za ayi taji dadin rayuwarta iyayenta na fushi da ita....mudenabiyewa xuciyoyin mu ynxu amelia wayasan ko dan tagani ma kenan?Allah dai yaqara shiryamu yasa mufi karfin xuciyoyinmu!*_


       ��������

   Rungumeta yayi tsam ajikinsa
     "my amme plx kiyi hkr ki yafemin"
      "riqe hannuwansa tayi wanda ya rungumota dash  
     "yaushe zamu koma gida?"

      "kiyi hkr jibi se mutafi ko?"

     shiru amelia tayi shima hknhar tsawon 10min....yana dubawa yaga tayi barci.... gyara mata kwanciya yayi yaqara rungumeta yakashe musu wutar dakin...


*washe gari*

     Zaune suke a palo suna hira...ahmad ne ya fitoh da shiinsa na fita...

      Sylvia na ganinsa tayi yinqurin miqewa zata nufi gunsa amelia na lure da ita tayi saurin miqewa ta nufi gurinsa ta riqo hanunsa...

      "inna zakaje hk muna hira kazo kaima ka zauna"

       mgnr tace cikin shagwa...sylvia dake zaune jitayi kamar ta shaqo amelia...

     "kiyi hkr ynxu xanje nadawo bazan dade na"

     "toh nima zanje"
"ah ki-*

      be karasa ba mumy ta karbesa da
    "kaje da ita mana itama taga gari"

     murmushi amelia tayi tana kallon sylvia....dasauri sylvia ta miqe

     "nima zanje hidan is so boring"

     "a'a sylvia ki barsu su tafi abinsu ke ku tafi tare da jeny"

      wani irin takaicine ya cika sylvia a fusace ta nufi daki tana harar amelia ita ko amelia murmushin mugunta kawai take mata..


��

_8:34pm_

      Zaune ahmad yake a dakin dady shima dadyn yana zaune saman sofa din dake dakin

     "dady dama nazo na fadama jibi xamu wuce" 

    "ok ya mgnan mu?"

    "dady idan naje zan dawo daga baya"

    "ok woo....but dnt yuh der try ma patn

      "zandawo "

   "shknan tashi ka tafi"

     miqewa ahmad yayi ya fita....har ya kai qofar dakinsa se kuma ya tsaya...juyawa yayi ya soma tafiya...dakin sylvia ya nufa...kwamkwasa qofar yayi...ta bude tana ganinsa tafara washare baki....yana shiga ya shaqo wuyanta ya hadata da bango

      "Kinsan ko gwara kije kicewa dady kin fasa auren in baka hk ba zaki gane dani"

     "wlhi sedai ka kasheni amma bazan taba yarda ba naje nace na fasa ba"

      hausjine ya qara kama ahmad ya wanketa da mari

     "karkiyi jikinki ne ze gaya miki...kuma ranar me kike tinanin kikazoyi dakina?"

    "me kuwa?naga dai aurena zakayi ai banga laifin hkn ba"

     maqareta yakumayi zafin datajiyasa ta soma fadin

     "plx kayi hkr da zafi fa"

    "kifita a harkata althgh jibi zantafi but zan warning naki dnt yuh der do any tin stupid"

      jin yace jibi ze tafi yasa hankali tatashi...wurgata qasa yayi ya fice abinsa... sylvia kam riqe wuyanta tayi ta shig  tinanin taya zata bullowa lamarin  ita kam dole dole setasan hanyar dactayi taja ra ayinsa ya kusanceta dole ne wanan  acewarta....


��baby afreen
[4:06PM, 12/17/2016] Baby Afreen: ��������
     *NIDA SOJANA*��
  *2*    ��������

              written by
        *Faty Afreen*


     dedicate dis page to
   *Hally musawa*

      ~tnx alot~page �� *04* - *05*

 
       Tinani sylvia ta shigayi ta inda zata bullowa lamarin...

       Ahmad na shiga daki yavtarar da amelia nata wa kaysan wasa tana dariya shima hkn...jikin qofa ahmad ya tsaya ya rungume hanunsa yana kallonsu yana murmushi

      "My anme"

    dasauri ta dago ta dubesa tayi murmushi...kusa da ita ya qarasa ya rungmosu tsam a jikinsa ita da kaysan din tare da lumshe idanunsa...

      sun dauki tsawan lkci a hk kafin ta raba jikinta da nasa

      "mmmeyasa bazamu tafi kgobe ba?"
    "kiyi hkr my amme nariga na fadawa dady jibi plxx"

     "shiru tayi ta gyda masa kai...kwantar da kaysan taje yi shikuma ya nufi toilet domin watsa ruwa...

______________
morning

      Ahnkli ahmad yake bude idanunsa ya saukesu kan amelia wacce tacii kwalliyaabinta tana daurin dan kwalliya..murmushi  yayi itamata mayar masa
    "Morning dear"

murmushi ya kumayiû yana fadin
    "morning to dear yh ar looking so mauh"

     murmushi tayi tareda qarasowa inda yake
    "kaje kayi wanka"

    Murmushi yayi ya miqe ya shige toilet
12:33pm

      Zaune suke a palo dukkansu suna kallon film   (MBC MAX)

     "Yaushe ne tafiyarku?"
    mum ta fada tana kallon ahmad

     murmushi yayi yana fadin
   "gobe ne mum"

     kallon ameliatayi ta mata murmushi llamu mum tama amelia da hannu akan ta kawo mata kaysan...

     miqewa tayi ta miqawa mum shi...kallonsa mum tayi tana murmushi...ta kuma kallon ahmad

     "meyasa bazaku bar munshi ba anan"

      jeny ce ta amasa da eh kan...Amelia kuwa dik inda hankalinta yake a tashe yake ta zubawa ahmad ido taji me zece? ga manakinta se taga yayi murmushi....

      Hakan ya qara tadawa amelia hankali aranta ta soma fadin

    "na shiga uku Allah yasa kar ahmad ya amince"

       ahankali ahmad ya jiyo ya kalleta ya gane yaayin datake ciki...murmushi ya kumayi ya girgiza kai ya maida kallonsa ga mum wacce ke ma kaysan wasa

      "karki damu mum xa abakishi amma ai ba'a yaye shi ba"?
  
     yana gama fadan hk ya juyo yana kallon amelia datayi ajiyar zuciya kamar wacce taga wani abun yau wuce...

u

    Suna hadaido ta qaqalo murmushi tayi shima murmushin  yayi....

     Sylviadake zaune ta miqe kanar wacceakamata full tank ta petrol puuu tayi daki bintasukkayi da kallo amelia tayi murmushi....

   

*Night*
.  
      Tsaye sylvia take jikin window din dakinta tana leqe taga shigowar  ahmad...

    ai kuwa cikin sa'a se gashi ta jiyo dirin motarsa da sauri ta miqe ta soma gyaran jikinta .....yana shigowa ya kusa kai kofar dakinsa ta fitoh da gudu ta fada jikinsa tana huci

      da sauri ya dagota
  "sylvia ya akayi?"

"wani abu meqafafuwa dayawa a dakina har ya haumin hannu"   
.
      magana take cike da tashin hankali tana yarfe hannuwa[4:05PM, 12/17/2016] Baby Afreen: shikuma ahmad jin ta fadi hk yasa yayi tunanin ko qadan gare ne...hanyar dakinya nufa ya dauki sandar moppee dake jingine a wajan

      "kinbar window din dakinki a budene yashigo ko"
   "ehdazune dakinda zafi nabude window din baya"

     tafiya yayi ya shiga dakin tana biye dashi abaya..

    "inna ya shiga?"

    karkashin gado ta nuna masa yadau tourch dindake kan dressing mirror dintaya tsugunna ya soma haskawa...

   Cikin hikima ta turaqofar dakin tasa key tana dariyar mugunta tanafa din

     shikuwa cewa yake aa inna dubawane...

  "qarawa tayi da kajawo takalman dake gurin kosun rufe....

     amsawa yayi da ok yasoma janyo abubuwan dake gun

      Sylvia kam har tayi nasarar canja kayan jikinta zuwawata nyt gown wanda da ita da babu dik daya ne...

    ahankali ta nufo inda yake tana fadin
   "harynxu?"dhkuwa cewa yake inna kan dubawa ai"

   tsungunawa tayi abayansa...kanar daga sama yajita rumgumesa....

    dasauri ya miqe da zumar mata mgnta tayi saurin sa bakinta cikin nasa.... nanfa salo ya canja..


��baby afreen
[4:48PM, 12/17/2016] Baby Afreen: ��������
     *NIDA SOJANA*��
  *2*    ��������

           written by
      *Faty Afreen*

dedicated to
     *Aneesa didi*��


page �� *06*- *10*

     
        Tsugunniyar kasa daukarsu tayi se miqewa sukayi zuwa kangado.... ahankali tayi nasarar rabasa da rigar jikinsa....nikam inna ganin hk nafitoh dan ba gurin zamana bane...��

      Ameliadake can daki zaune taga har qarfe 9 shiru ahmad be dawo ba ta kasa nutsuwa....

     Daukar wayartatayi ta soma dailling number dinsa...

     Daga cankuwa wayar ta somaringing yakai hannu ze dauka sylvia tayi saurin kwacewavta reject... mamaki ya cika amelia..

      Kuma dailing number din  tayi   na dayan phn  din  tayi ...kasan cewar phne din na aljihunsa yasoma jin kira na shigowa ....kamar wanda aka wa allura... azabure ya miqe ya tura sylvia gefe guda...

      ita kuwa kamar mayya se qoqarin karban wayar hanunsa take.....

     dagewa yayi ya wanketa da mari da sauri tayi baya...miqewa yayi ya dauki rigarsa  da dayan phndinsa bece da ita komaii ba ya fice abinsa....

      Waniirin  takaici ne yacika sylvia tasoma ihu tana jifa da pilo din kan gadonta ta yaye zanin gadon kamar mahaukaciya ta soma kuka....

       Ahmad na tsaye a baki qofar dakin yanasa rigarsa se istigfari yakeyi yana tuba akan abinda ya faru babbanfarin cikinsa da be aikata zina ba dan tin mallan na masa wa azi ya masa akan zina sosai da hukuncin me  yinta...

       yana jinta agurin tanata haukanta daidai yakai qofar dakinsa kiran amelia ya kuma shigowa....ita kuwa jin ringing din abakin qifa yasa ta kashe tayi saurin miqewa ta bude qofar kokarin runmesa tayi ya kauce mata bece komai ba ya wuce toilet direct ta bisa da kallo me cike da mamakin yanayin da yake ciki..

��������

      Zaune amelia take jikin gado ta rafka
uban ta gumi...
        
      Ganin yanayin datake ciki yasa yayi murmushi dan yasa baze wuce abinda ya faru dazu va...

      Kusa da ita yanufa ya rungumeta ta kwace

      "meya faru my amme"

       kallon mamakida takaici ta masa
     "meya faru kake tmbyt?"


        Murmushi yayi ya matsa kusa da ita ya riqo hanunta ta tsiresa da ido tanason jin meze ce
     "am sory my amme lkcininna cikin gida ne kika kirani shiyasa ban pick ba banason karar miki da crdt"

       daga masa gida tayi tare da fadin
    "meya faru lokacin daka shigo?%?"

     "ohhh! lkcin jikina yayi dattine kuma nasan kinyi wanka" shiyasa"

    tabe baki tayi tana fadin "hmn Allah yasa"

    hararta yayi cikin sigar wsa yana fa

    "kina nufin karya nake?"

     turo baki tayi
"ni bance ba*

      Rungumota yayi jikinsa suka fara  dariyasuna hira abinsu...

[4:46PM, 12/17/2016] Baby Afreen: *Washe gari*

      tsabar zumudi da wuri amelia tatashi tayi wanka ta ma kayasan ta shiryasa kafin ta shirya kanta

8:05am

      Tsaye take tana shirya musu kaya cikin trolley ahankali ahmad ya bude ido ganinta yayi ta shi kwalliya...murza idonsa yayi ya kuma ganin haksn ne...

    Dasauri ya janyo wayarsa ya ga 8:06am.. murnushi yayi ya kalle amelia da bama tasan ya tashi ba tanata harkar gabanta...

    "my amme irin wannan sammako hk"

    juyowa tayi tana murmushi
    "katashi kaje kayi wanka 9 ykmt munbar nan"

     tabe baki yayi ya sauka akan gadon ya nufi toilet

    8:53am

    Tsaumye suke jikin motar mum na riqe da kaysan... amelia kuwa Allah Allah take ta karbi kaysanta shige motar..

     Suna tsaye kuwa kaysan ya soma kuka murmushin farin ciki tayi ai kuwa da sauri mum ta miqa mata shi...

     tana karbansa ta musu sallama ta shige mota abinta...

     Nan Ahmad ma ya musu sallama ya shiga...sylvia dake tsake qofa tana ta sharar kuka kanar wacce akawa mutuwa...

      Tana jin tada motarsa kukan yaci karfin ai kuwa ba shiri ta nufi daki ta zube kan gado tanata rusar kuka kamar ranta ze fita...
    Baqaramin tsanar amelia tayi ba ji take kamar ta shaqeta ta mutu....

       Sun dau hanya farin ciki fal a zuciyar amelia zasu koma ta huta da ganin sylvia...

       Sunyi rabin tafiya taji gabanta ya soma faduwa

     dafe qirjinta tayi ta soma addua...ahmad se binta yake da kallo

    "my amme me ya faru?"

    "wlhi gabana faduwa yakeyi"

    Shiru yayi bece komai ba...

     Shafa kan kaysan yayi yadan rungumota jikinsa...abu kamar wasa seta soma hawaye...

     dagota yayi da zumar ya share hawayen fuskarta

    Kawai se birki ya kwace masa....


��baby afreen
[6:05PM, 12/17/2016] Baby Afreen: ��������
     *NIDA SOJANA*��
  *2*   ��������

         written by
    *Faty Afreen*

dedicated to
     *asy khaleel*page �� *11*- *15*

       Salati suka somayi amma inna cikin daji suka fada wanda hakan yayi sanadiyar dikkansu suka bugu

      sun kashe awanni a haka ba wanda ya motsa se kaysan da ta rungume yana kuka...

     ahankali amelia ta bude idanunta goshinta ya bugu dik jini...

     ahankali ta miqe tana kiran sunan ahmad amma shiru...tabasa ta somayi be motsa ba...

     ji tayi an bude motar wajan seat dinsa...maza ne su hudu suka cirosa...

    Ahankali ta bude motar ta fitoh ta dafe kanta tana rirriga kaysan dake ta faman kuka...

     kusa da ahmad tazo ta tsugunna ..kallon mazan tayi taga suna girgiza kai...

.   daya ne ya kalli dan uwannasa yana fadin

   "kutaimaka a dagasa ashiga dashi kauyen dake kusa asamu a masa sallah"

      kamar amafarki amelia taji zancen dasauri ta dago ta kallesu

      "kiyi hkr hajiya amma Allah yayi masa rasuwa"

       wani irin ihu Amelia tayi ta zube da sauri mutumin ya karba kaysan...itama aka dagata aka shiga da ita mota...

       wani gida aka kaisu amelia har ynxu bata farfado ba kaysan kuwa yaci kuka har yayi barci....

      Wanka akawa ahmad aka masa sallah kamar yadda addini ya umarta...za akaisane mutanen sukai shawarar a tasheta tazo ta masa addua itama kafin akaisa ma kwancinsa...


         Daqyar ta aka samu ta tashi sunan ahmad ta fara kira... daga ta akayi aka nufi inda yake da ita...kuka tasa  ta riqesa ....ganin kukan nata yaqi ci yaqi tira kuma yamma nayi yasa suka samu daqyar aka dauke aka shiga da ita  cikin gidan

     "Nanan fa aka kai ahmad makwancinsa (kullu nafsin za'ikatul maut)

     Amelia kam komawa tayi kamar zarariya mutanen gidan sunyi tayi mgn ta fadi garin su amma inna shiru


*washe gari*

   
    Zaune amelia ta kwana bata runtsa ba idanuwanta  sunyi ja sunyi manya baki dik ya bushe...

      daya dahmga cikin mutanan dasuka taimaka musu ne yazo kusa da ita...

    "Baiwar Allah kifada mana inda iyayensa suke mu kaiki ko iyayensa"
..

    Se alokacin amelia ta fadamusu a jos ahmad yake ta musu kwatancen inda zasu kaita...

    basu kaita ba se bayan anyi sadakar uku kafin suka nufi jos da ita...ai kuwa ta gane gidan basu bata ba...

     Tsawa mutanen sukayi a waje suna jiranta ta fitoh


[6:01PM, 12/17/2016] Baby Afreen: Ahankali tana rungume da kaysan ta nufi hanyar gidanse waigen mutanen takeyi kamar mara gsky...

    Tura qofar gidan tayi ta shiga ahnkli tafiya take cikin compound din gidan kamar batason taka qasa se sharar hawaye takeyi..

     Tana cikin tafiya ta tsinkayo motar dady alamun yanagida.. gabantane ya fadi ta hadiye miyau kasa jan qafarta tayi daga gurin.

      Kaysan ne ya soma kuka ta shiga rarrashinsa tana rufe masa baki karsujivfik ta rikice...

     mum da jeny dake zaune apalo suka jiyo kukan

    "mum kamar kukan yaron broda"
   cewar jeny

    gyda kai mum tayi da sauri suka miqe suka fita tsaye suka tadda amelia kamar mahau kaciya dik ta fita hayyacinta tana faman rirriga kaysan...

     Zaro ido mum tayi da sauri suka qarasa gurunta mum takai hannu zata karbi kaysan da sauri amelia ta ja da baya...sororo suka tsaya suna kallonta...

    daidai nan sylvia ta shigo riqe da bible a hanunta alamun daga church take da mamaki take kallon amelia sbd baga motar ahmad a waje ba dasauri ta qarasa inda suke

     "Mum jeny inna broda daniel?"
   
   se alkcin wannan tmby ta fado wa mum kallon amelia tayi allamun tmby

    girgixa kai amelia tayi ta soma kuka

    Hankalinsu ne ya tashi mum ta riqo kafadun amelia

   "inna dana yake?" kifadamin

    "cikin shesheqar kuka ta soma fadin"
   "ahmad ya tafi ahmad ya tafi ya barni"

    girgizata mum ta kumayi tana tmbyrt...dady dake ciki jin haya niya yasa shima yayi saurin fitowa...ga mamakinsa yaga amelia...

    tmby mum meke faruwa yayi kuma inna daniel?

    inna mum hankalinta ya tafi

   cikin kuka amelia ta sanar dasu cewar ya mutu...

     Zubewa sukayi kasa kowanne yana ihu suna kuka su ukun dady kuwa sake bakinsa yayi yana kallonta

    "ta kashe min yarona..takashe shi"

    shine abinda dady ya fada yana nuna amelia...girgiza kai amelia ta somayi tana ja da baya zata gudu...

    da sauri sylvia tayo kanta...dady ya soma fadin

    "akarban masa jikansa karta kashe masa jika"

    da sauri sylvia ta miqe ta wanke ameliadamari taso kici niyar karban kaysan...

     ihu amelia ta somayi tana neman ceto....


    tasowa mum tayi itama dan karbankaysan dik da tanajin tausayin amelia amma wannan karon bazata yarda amelia ta tafi da kaysan ba...

     ihu amelia take tana kuka sosaitana girgiza musu ksi...

��Baby afreen
[10:09AM, 12/18/2016] Baby Afreen: ��������
    *NIDA SOJANA*��
*2*   ��������

          written by
      *Faty Afreen*page �� *16*- *20*

           Dasauri amelia ta  kaima sylvia naushi a ciki ba shiri ta saketa  aunawa tayi da gudu ta fita daga gidan suna ganinta suka rikice suna tmbyrta meke faruwa?

       "ku boyen"i shine kadai abinda ta iya fada tana huci motar suka mude mata tashiga ta kwanta tayi flat

      Shigewarta keda wuya dady ya fitoh mum nabinsa abaya...ganin hk yasa waanan mutanen suka shiga motar suka ja suka bar gurin

     kwata kwata hankalinsu bekai da cewar zata shiga motar ba...bazama nemanta sukayi ido rufe sunawa mutane kwatancen ta....

     Wani saurayi dake tsaye agurin dady ya tmby

     "kaga wata yarinya ta fitoh daga gidana?"

    "me yaro a hannu?"

      dasauri dady ya amsa da eh

    "ai motar data wuce dazu ciki tashiga"

      tsaki dady yayi ya wuce ya nufi cikin gida..bece da su mum komai ba se gani sukayi ya fitoh da mota be tsaya bi ta kansu ba ya qarawa motar auta su mum sukabi motar da kallo dana iya saninsu beci ace tayi nisa hk ba...

      mum kasa jurewa tayi ta shiga cikin gida...inda suka bar jeny nan suka taddat tanata hawaye...karasawa mum tayi ta rungumeta sukaciga da kuka...

      sylvia kuwa dayake mugunta na cinta qin dawowa gida tayi a dole tana neman amelia tana tafe tana sharar hawaye


������

     Can gurinsu a melia kuwa se waige waige takeyi sundau hanyar fita daga gari...

      "baiwar Allah meya faru?"

    a rikice take mgn ta waige ta glass din bayan mota kamar wata muna fuka

    Nan ta kwashe dik abinda ya faruvta fada musu...
     sosai suka tausaya mata

     "ynxu baiwar Allah inna zakije?"

     tmbyr  da mutumin ya mata yasa taji gabanta ya fadi

    tinani ta somayi ta inda zata fara
    ynxu inta je gida me zata ce da iyayenta?
  *(nikam nace se ynxu kikasandasu?)*

     Hawayene ya fara gaura mata fuskarta

     "baiwar Allah kinyi shiru"

    maganar da mutumin  yayi ya dawo da ita  daga  tunanin data fada

    "dan Allah kukaini inda zam hau mota"

      ba yadda sukaiya sukajuya kam motarsu suka nufi cikin gari da ita kaduna tasa akaita wa anan mutane su suka biya matakudin mota suka bata 1kta riqe a hanunta godiya ta musu sosai kafin
suka tafi...

     
  _5:44_pm

     Motarsu ta sauka agarin kaduna baabinda amelia take se gwallo idanu ta kama kaysan ta rungumeshi kamar wacce zaakwaeewa...

   Can kuwa dady dayaje ya gama zagayensa ya komagida se masifa yake ameliata kashe masa da ynxu zataje ta kashe masa jika...

  
��������

      Napep ameliata tara kwatancen gidan da suke zaune tawa me napep ga mamakinta se taga sojoji a qofar gida.

    Tsayarda ita sukayi suna tmbyrt innazata..
tabasu amsa da anan gidansu ne ita da ahmad... hkr suka bata akan tinda aka kira ogansu akace musu ahmad ya mutu ya turo a tsare gudan sbd gidan ba nasa bane agurin aikin aka basa ya zauna sbd yace bayason ya zauna a barrack....

      Kuka ta somayi nan fa suka ce ta bar gurin....

   tafiya ta somayi tana tinani bata san yaxatayi ba bata da kudin motar da zataje gida gashi batasan kowa a kd ba....

    Tafiya kawai takeyi ga yinwa ga kaysanya fara kuka dik taxama abin tausayi..

     
     Anna kiran sallahr magrib ta nufi wajan wata me abinci tana kuka ta fada halin datake ciki akan ta taimaka mata ko wanke wanke ta dinga mata....
    Ba musu matar ta taimaka mata  ta bata abinci taji ta shayar da kaysan tasamu yayi barci...

     Zani madam ta bata akan tashimfida ta kwantar dashi ba musu ta karba ta kwntar dashi

      Tashi tayi ta soma wanke wanken dake gurin tana kuka tana sharar hawaye gwanin tausayi...

    Haka dare yayi amelia ta rasa gurin zuwa madam kumata kulle shagonta..kofar shagon amelia ta kwanta ta soma zancen zuci...
 
   "ya Allah na tuba ka ya feni nasanni me laifice amma nayi nadama....Allah ka kawomin hanyar da zan samu kudi na tafi gida nanemi yafiyar iyayena."

      kukatakeyi sosai ahaka barci ya dauketa...

________________
morning

       "Ke!! ki tashi "

cewar madam dake tashinameliadaga barci
   miqewa amelia tayi tana zaro ido jikin ta dik yayi tsami abinda bata saba ba...

     "inna kwana madam"
    "lafiya lau karkicemin anan kika kwana da wannan yaron hk?"

     shiru tayi tana kallon kaysan...madam kuwa girgiza kai tayi  ta soma bude shagonta.

      miqewa amelia tayi tasomashara tana gogegoge...tannan tsaye tana goge tables dinse ga wata me aiki da akecewa baraka ta shigo se girgije girgije take da jiki tana zuwa ta bige amelia ta harareta ta wuce....

     Shiru amelia tayi ta cigaba da aikinta....tanacikin hkta jiyo kukan  kukan kaysanda sauri ta fita tana daukarsa taji jikinsa zafi se rawa jikin nasa yakeyi...

     rugewa ameliatayi ta shiga rirrigasa....miqewa amelia tayi ta tafi duba wani pharmcy ta ne mi taimako....

     Tna tafiya baraka tayi tsaki. tana fadin
    "yau zakicivubanki a wajan madam ai"

      dariyar mugunta baraka tayi ta nufi ciki..purse din madam dake kan tebir baraka ta dauka ta bude dubu biyu ta zara ta mayar abinta ta fitoh....

*1hr later*

      "madam wlhi niban daukan miki kudi ba"   amelia ta fada tana kuka rungume da kaysan

     "karya take wlhi da idona na ganta"
    cewar baraka

     fusata madam tayi ta turata daidai inda wata qatuwar mota se shinning take tazo ta paka agurin....

      "kiyi hkr madam wlhi bani bace"

    "ke dan ubanki har kin isa in tai maka miki ki min sata?"

    girgiza kai amelia take tana kuka..sandan mopa madam ta dauko da zummar kwada mata 

    se kuma suka tsaya sororo ganin sojoji sun fitoh daga motar daya ya bude gidan baya alamun akwai me fitohwa....

      ganin yadda madam ta tsaya hkn yasa amelia ta miqe da sauri tana duban wurin motar.....
��baby afreen
[2:13PM, 12/18/2016] Baby Afreen: ��������
     *NIDA SOJANA*
  *2*    ��������

            written by
       *Faty Afreen*

dedicated to swt darlings��
   *Ashbah* & *Jiddabah*

      Allah ya bar kauna a tsakaninku��Page �� *21*

          Ga mamaki take ganin mutumin daya fitoh  daga motar cikin kakin sojoji star dinsa uku....

     muryarta na nawa alamun kuka take fadin
    "Unc un uncle nuuuura"����

      Fashewa tayi da kuka sosai ya ware mata hannayensa da gudu taje ta rungumesa tana kuka...   'yan gurin kuwa sake baki suke suna kallonsu...

       Kallon daya daga cikin yaransa yayi nan aka ciro bandir din kudi aka wurgawa  madam..

      Karban kaysan yayi ya mata alamun su shiga mota shiga sukayi tana ta sharar hawaye....

      "ka kaimu gurin da zatayi shopping"

   acewar uncle nura

      Juyowa tayi ta kallesa bece mata komai ba yana ma kaysan wasa...

      Kuka kawai takeyi hawaye na bin fuskarta...kallonta yayi ya girgiza mata kai kafin ya soma share mata hawaye.....

     Bude baki tayi da zummar yin mgn ya  dakatar da ita ta hanyar fadin shhhhiiii

       Shiru tayi ta juya ta cigaba da hawaye shima ya cigaba da wasa da kaysan....

     gaban wani babban shago suka tsaya fitowa sojojin sukayi suka bude musu qofa ciki suka shiga....

       "ki dibi dik abinda kikeso"

       gyda kai tayi tasoma tafiya...shikuwa kayan yara na sawa dana wasa yadinga diban ma kaysan kamar hauka...

      Komai davyaro ze buqata ba abinda be diban masa ba se dai wanda babu....

     Kaya kadan amelia ta diba ganin hk yasa ya tafi da kansa ya jido mata kaya sosai....

      Biyan kudin yayi sojojin suka sa kayan amota kafin suka tafi...

      Gaban wani babban gida taga sun faka securities sojoji har waje kalle kalle takeyi  har suka shigi babban gida ne sosai me gate biyu...sake baki tayi tana kallon ikon Allah har suka shiga gidan....      Suna shiga ciki ya nuna mata dakin da zata shiga ya taimaka ya kai mata kayan daki....

      "ku gyara jikinku inkingama ki sauko kuci abinci"

    gyda kai tayi ta bude baki zata masa godiya ya fice abinsa...

       Shiru tayi ta tsaya tana qarema dakin kallo se kuma ta fashe da kuka tuno irin cin mutuncin da aka mata wai tayi sata....

     Jiki sanyaye ta dauki kaysan ta nufi toilet wanka ta masa kafin ta fitoh ta shiryasa ta feshesa da turaren da uncle nura ya siya masa...wanka tashiga tayi itama ta shirya tasa hijab dinta ta dauki kaysan ta nufi palo...ga mamakinta se taga palon cike da kayan wasa ahankali ta nufi palon ta tsugunna tana hawaye se ji tayi ance mata

      "kizo kici abinci"

      uncle nura ne zaune yana cin nasa abincin.miqewa tayi ta nufi dinning din soma bude mata kulolin yayi ki xani abinda kikeso shine abinda ya fadamata...

    Abinci taci sosai tinkan tagamaci uncle nura yana gamawa ya karbi kaysan

      palo ya nufa da ya zauna  dashi cikin kayan wayasan...wasa suke sosai kaysan nata dariya...

   tana gama ci ta nuf  palon ta samu guri ta zauna...  Kallonsa tayi idanuwa  sun ciko da qwalla...

     "ynxu kingane cewar abunda kikawa iyayenki be dace ba?"

     shiru tayi hawayen suka qarasa gangarowa...

    "ni bance kimin kuka ba...duniya ce ta ishe kowa riga da wando...kibi duniya ahankali"

    "ynxu inna saurayin naki?  kuma inna   son jin meya faru bayan kinbar gida...kuma ya akai naganki agun me saida aninci?"

     ajiyar zuciyar amelia tayi ta share hawayen fuskarta...nan taba uncle nura labarin abinda ya faru kaf har yadda sukayi da iyayen ahmad har yadda akai ya ganta agurin me abinci...

   
    girgiza kai yayi
"ynxu amelia wannan abunda ya faru kadai be isheki ishara ba?"

    "taya za ayi kibar gidan iyayenki ki gudu kibi saurayi?"
    ynxu wannan yaron da kuka haifa ne?

   amsawa tayi da
"eh sunansa *ahmad* sbd  sunan babansa ne yasa nasa masa kaysan"

     "ok....yanajijikinsa da zafi?"

    "eh dazu ne naji zazzabi ya kamasa".

    "ok tashi muje akaisa asibiti"

     Miqewa tayi suka fita wannan karon ba motar dazu bace dabance suka hau...

     babban asibiti suka nufa...yana zuwa ba bata lkci suka samu ganin likita..

     duba yaron ya shigayi kafin ya dawo garesu

    "yaron na buqatar qarin ruwa a jikinsa"

    "ok asa masa a hada hada itama aqara mata ruwan"

    zaro ido tayi ta kallesa cike da mamaki ta bude baki zata masa mgnya girgiza kai alamun tayi shiru...

      Nanfa aka qara masu ruwa dikkansu....

*washe gari*

       Misalin qarfe 8:34am suka koma gida suna shiga taje ta watsa ruwa wannan karon uncle nura shi yawa kaysan wanka...

  
11:55am

       Zaune suke a palo suna hira 
  
    "Kishirya gobe zanje gombe dagannan zamuje kano"

    gaban tane  ya fadi
tayi raurau da ido
     "kinga nifa ba kuka nace kimin ba kawai ki shirya gobe zamuje...dole kije ki nemi gafarar iyayenki..."

     gyda masa kai tayi tare da fadin Allah ya kaimu...��baby afreen
[3:13PM, 12/18/2016] Baby Afreen: ��������
     *NIDA SOJANA*��
  *2*    ��������

            written by
         *Faty Afreen*

dedicated to
     _All members of_
    *Precious writter's forum*❣


page �� *22*

       " Kitashi kije acikin dakin asaman wardrobe akwai trolley asama"

     miqewa tayi ta nufi daki...tinani ra somayi yadda zataje gida kar mahaifinta yaqi karbanta...

      hawayene sosai ya xubo mata afuska ta share hawayen fuskarta tayi ta miqe ta jawo trolley din...kayanta dana kaysan ta soma sawa aciki...

     

*washe gari*

      misalin qarfe 7 suka bar gidan  sojoji biyu suka diba...da me driving da kuma wanda ze bude musu qofa..

      Tafe suke suna  hira har suka isa garin gombe...

     kaysan na hannun uncle nura ya shiga gidan...yana shiga
   Zeenat na zaune tana karatu taji sallamar uncle nura da sauri ta miqe tana fadin

    "laaa uncle nura"

     da gudu hadiza ta fitoh tana oyoyo...momi ce ta fitoh daga toilet dikkansu tsawa sukayi suna kallonsa ganin yaro a hanunsa...

      zeenat ce ta qarasa ta karbesa...
   "laa kuzo kuga yana kama da feena"

     da sauri su momi suka qarasa ....suna murmushi kowanensu na taba kuma tunsa...uncle nura kuwa se dariya yake musu...

     Ammi ce ta fitoh daga daki...
   "Nura kaineagari?

   "eh ammi dftn nasame ku lfy"
   "lafiya lau wlhi"

   "kukuma inna kuka samu yaro kyakyawa hk?"?

    "ammi uncle nura ne yazo dashi"
    cewar hadiza

   "nura yaron wa kasamo hk?" naga yana kama da yar gidan babanku na kano mema sunanta?

    kamar jira suke dikkansu suka amsa da feenah

    dariya uncle nura yayi yana fadin

    "toh ai ga ma**"

    kasa qarasa zancensa yayi kasancewar bega amelia agun ba...waje ya koma ya ganta rakabe a qofar gida

    "kizo muje mana"

    gyada masa kai tayi ya juya tabi bayansa jikinta se rawa yake...

     daidai hajiya ta fitoh tana tmbysu inna suka samu yaro?uncle nura ya shigo shida amelia...

     sake baki dikkansu sukayi suna kallonta..

    kuka ta farayi ammi ta ware mata hannayenta da sauri taje ta rungume ammi tana kuka...

    "Fatimah!!"

   shine abinda hajiya ta fada...da sauri abba ya fitoh daga dakinsa jin hayaniya yasa yafitoh...

      dasauri momi ta qarasa gurin abba

   "abba anty amelia ce...kalla yaronta a hanun zeenah"

    sake baki abba yayi yana kallonta...qarasawa zeenah tayi ta bawa abba kaysan karbansa yayi 

   ya tsaya kallon yaron tabbas ga zahiri kamanni agurin yaron...

    maida dubansa abba yayi ga amelia

    "fatimah kece?"

   kuka ta somayi ta je gabansa ta tsugunna"

    "abba dan Allah kuya femin kacewa baba ya yafemin wlhi na tuba bazan qara ba.."

    tsabar tausayi dikkansu agun ba wanda beyi hawaue ba...
shikansa abba hawaye ya somayi

   "meyasa fatymah?"
"meyasa zaki gudu?"

     riqe rigar abba tayi gam tana fadin

    "Ntuba ku yafemin dan Allah"

    dagota Abba yayi suka nufi dakin dakin hajiya kowanen su nasharar hawaye suka mara musu baya...hajiya ce ta karba kaysan daga hanun abba...

     "Fatymah innakika shiga?"

     abba ya tmby yayinda kowa na zaune a palon...

    Nanfa ta basu lbrn abinda ya faru suma sun tausaya mata..nanfa abba ya mata nasiha sosai...yace abata abinci intaci tare dashi za aje kano... nankowa ma yace zeje..

     shatar mota akayi qarayi yadda ze amshesu dikka...

   4:09pm

      Suka isa garin kano amelia kuwa jikinta banda rawa ba abinda yakeyi takasa sukuni...

   suna isa qofar gidan kowa ya fitoh amma banda amelia sanda abba yazo ya mata mgn kafin ta fitoh jiki nata bari...

     Da sallamar su suka shiga cikin gidan ya hydar na goge ta kalminsa...jin muryarsu abba yasa ya juyo cike da fara'a yana musu sannu da zuwa nan fa su anty umma da momy da mama dikkansu su fitoh...

    feena ce ta fitoh tana sa takalmi juyowan da zatayi sukayi do hudu da amelia wacce itakadai taga amelia agidn..

    ja da baya ta farayi da sauri anty umma ta riqota tana fadin lfy?

    "amelia"

    shine abinda feenah ta fada dasauri kowa ya maida dubansa inda feenah ke nuna kowanensu yayi tozali da ita...

    "huwatsu"
   shine abinda inna ta fada..daidai nan baba ya fitoh cike fara arsa...tin daga sama ya soma hango amelia...

    tin kan baba ya sauko ya hydar yaje ya finciko amelia ya wanketa da mari guda biyu masu shiga...
��baby afreen
[4:33PM, 12/18/2016] Baby Afreen: ��������
     *NIDA SOJANA*��
  *2*    ��������

            written by 
           *Faty Afreen*

dedicated ti
    _All members of of_
   *Excellent writters*page ��  *23*

        Da sauri abba ya janyo ya hydar
 
    "Karka kuskura ka kara tabata"?

    shiru ya hydar yayi ya koma gefe

     kuka sosai amelia takeyi da sauri feenah tazo ta rungumeta suka soma kuka kamarvzasu hadiye juna...

     "Ke!!!!!!'
 
     Shine abinda baba ya fada yana nuna amelia...

    Jikintane ya soma rawa tana  hawaye....

    "uban me ya kawo ki gidana? mekikazo min a gida?"

      da sauri ya qaroso kusa da  ita ya daga hannu ze mareta...

     dasauri mana tazo ta tare abba kuma riqe masa hannu

     "kasheta kuke sonyine?kmshi ya mareta kaima kanane manyi...ko jaka ta zama ban sani ba?
     acewar abba..

   cike da bacinrai baba yake fadin
     "ai da mutuwar tayi...ki wuce kifitan min agidana tin kafin namiki jina"

       kuka sosai amelia taketana fadin baba na tuba kayafemin abba kutaimaka min

      "Laaaaa yaron amelia ne?"
    cewar feenah

     abinfa ta fada ne yamaida hankalinsu gareta ta soma tafiya ta qarasa kusa da hajiya ta karbi kaysan ...

      "Ke!!! abunnaki harda cikin shege?"
    "wlhi baki sunanki ba nayi dana sanin samiki  sunan

     baba ya qarasa mgnrshi yana fashewa da kuka...dafasa abba yayi

     "haba hassan  kmt yayi azauna a nutsu kaji bayanin da zata ma bawai kayanke hukunci b  

.   juyawa baba yayi yana tafiya yana fadin

    "ta wuce ta barmin gidana banason ganin ta"
:
       da gudu amelia ta je ta tsugunna a gaban baba tana kuka

     "dan Allah baba kayi hkr kayafemin wlhi bazanqarasa ba...wlhi ba shege bane"

     Han bareta baba yayi ta fadi da sauri anty umma taje ta riqota...

     Dasauri uncle nura yasha gaban baba ya tsugunna...

      "Dan Allah baba ka tsaya kaji bayaninda zata ma wlhu ta tuba"

     "nura kama tsamin babu abinda nake buqatar jin komai  daga gareta kuma ta gaggauta barin mun gidana"

    "Baba dan Allah kayi hkr ka saurateta"

       shiru baba ya tsaya.. da qyara kasamu baba ya tsaya ...nan kumauncle nura shiyabasu lbrn abinda ya faru....

     girgiza kai baba yayi
   "Allah ya qara shirya manaku"


     baba na kaiwanan ya miqe ze fita abba ya soma fadin

       "inna zaka?6 kamata...yayi ka yafe mata tinda itama ynxu ta ta gane kuskurenta

    "Hm babu abinda zance mata...abu daya  zatamin wanda har ynxu inna kanbaka  na seta aure nura sedai inshi yace baya sonki...

     Da gudu ameliavta nufi inda baba yake tana kuka

    "Baba dan Allah ka yafemin wlhi bazanqara bigirema ba...kuma na yarda zan auresa wlhi baba"

    shiru baba yayi ya dagota
   "bazanqara yarda da zancenki ba har se kin fitar dani kunya kin cika min burina baki qara watsamin qasa a ido ba"

      yana kaiwa nan ya fice daga dakin fashewa da kuka tayi ta miqevta nufi gun mama ta tsugunna

     "mama dan Allah ki yafemin wlhi bazanqara ba"

  mama   share hawayen fuskarta tayi tana fadin

     "na yafe miki amelia Allah ya yafe mana baki daya ya qara shirya mana"

      Rungume mama amelia tayi ...feenah ce ta miqe ta karbo kaysan ta bawa mama shi ...murmushi dikkansu sukay

    "kama yakeyi da anty feenah"
    cewar zeenah

     murmushi sukayi dikkansu feenah tayi fari da ido tana fadin

      "Kukuwa second mother"

    dariya dikkansu sukayi uncle nuravya qaraso
    "kubani dana Ahmad ohh kaysan"

     "laaa sunansa kenan"

    nanfa kowa ya taso anna rububin daukatsa uncle nura ya daukesa yayi ficewarsa dashi se magiya suke masa...

     amelia dake zaune tsabar farin ciki ta fada kan mumy tana kuka...

    


��baby afreen
[5:42PM, 12/18/2016] Baby Afreen: ��������
     *NIDA SOJANA*��
*2*     ��������

            written by
          *Faty Afreen*

  ~LAST PAGE~

Page �� *24* - *25*

         *5month*

   *Night*

      Tsaye amelia take jikin motar uncle nura suna hira

     "baba ya matsa akan  se an fara shirye shiryen biki"
    @cewar  uncle nura

murmushi ameliavtayi tana fadin

     "toh tinda hk yakeso ba se ayi ba?"

      girgiza kai uncle nura yayi...

     "a'@ na fiso sai kaysan ya cika shekara biyu tukunna"

    "toh ai sekaje ka samu baba ka masa bayani ko?"

     "shknan bakomai zansamesa ynxu zan tafi dan gobe da safe zan wuce"

   
     "toh shknan Allah ya kaimu"

      sallama sukayi akan gobe da safe ze shigo kafin ya wuce...


       gida ta shiga ta nufi dakin mama ta shige

     "ah amelia har kin dawo?"
      "eh mama inna kaysan din?"

   "ynxu ya gamari rigima feenah ta daukesa"

      murmushi amelia tayi ta zauna kusa da mama
 
     "yauwa amelia dama innason mgn dake"

      "toh mama"

    "amelia ki nutsu ki kama kanki..nasan ynxu abinda ya faru dake kin wa'azantu kuma dik wanda yaji lbrnki muddin me tsoran Allah  ne   dole ya wa azantu...kome zakiyi kidinga tsayawa kina nazari akansa...

      "kiga zabin da ya miki tin farko kikaqi gashi kin dawo kuma shidin zaki aura ynxu"

        Sosai mama tama amelia nasiha

      *[Allah yasa mu kammu mundau darasi daga abinda muka karanta..Allah ya qara shirya mu]*


  Abu kamar wasa kaysan na shiga shekara 2 akasa bikin amelia da uncle nura....anshirya biki ya qawatu sosai

     Ranar dinner kuwa dinner da naje  naga amarya da ango sun sha qyau ba kadan ba

    anyi shagali na gani na fada abun se wanda yaje....Biki kam sedai ace msha Allah...

     Ranar juma'ah aka daura auren Fatimah Hassan da Nura illiyasu....akan sadaki nera dubu dari...


     *ALHAMDULILLAH*
[5:41PM, 12/18/2016] Baby Afreen: _[Annan na kawo karshen littafina me suna *NIDA SOJANA* wanda nasan dayawa masu krtu mun dau darasi daga wannan littafinawa]_

*Tsokaci*

* _wannan littafi ya fadakar damu akan cewa auren dole bashine  ya dace ba komai abishi ta sauqi da lallama...kamar ynxu baban amelia dayaso mata auren dole guduwa tayi_

* _mace ta gudu dan za amata auren dole be dace ba...bama kamar ace ta guducta bi saurayi...ga amelia data bi daniel qarshe Allah ya dauke abinsa..ykmt mu dau darasi anan_

* _kuma gameda mace ta bude baki tace ita wane takeso koda kazane be dace ba...kamar yadda amelia tayi tace soja takeso ko da ba musulmi bane...ykmt mu dinga ma kammu fata na gari_

* _Zabin iyaye nasa mahimmaci agaremu sbd bazasuso abinda ze cutar damu ba sedai su karemu...kamar baba shi yayi gudun kar 'yarsa ta koma wani addinin daba shi bane shiyasa yayi hkn...ita kuma data gudu gashi ta dawo kumacwanda suka zaba matan shita aura..._

     *dadai sauransu darussa nanan aciki dayawa dik wanda ya krnta nasan yaga darussan*

      ~Allah ya qara shiryamu ya karemuvdaga sharrin shedan~ AMEEN
��Baby Afreen

No comments:

Post a Comment